44

63 7 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*









       BY THE DMKs✍🏻









               *44*

   Police ne Acikin Gidan su Hazrat, da misalin karfe Goma daidai da lokacin da ussy Ya dawo, duk aka kwashesu saint station, harta sababin yan aiki ba a bari ba, hamza ya fara shiga investigation room din.

Aminu yace mana tare kuke ma moddibo aiki.
Kagayamana inda kuka Kai mai family insa sanan nawa aka baku, kuka siyar dasu?

Hamza cike yake da mamaki jin Haka..
Officer ni Kuma?

Eh kai Hamza Haka aminu ya shaida mana da cewa tare aka biya ku so Kagayamana indasu ke, in bahaka ba walhy Zaka gane shayi Ruwane.

Walhy Oga bansa komai Oga karya yake min, Nikoh Numba shi bani dashi.. Oga ka kira shi nan yafada min a ina mukayi Haka dashi, ni koh Qurani ne akawo zan rantsuwa dashi.. Bani da wani alaka dasu. Walhy Oga ba kudin da zai iya siyan alkhair abinda Oga na Yayi min, koh wani Naga zai cutar Dashi ai sai inda karfina yakare bale Kuma ace ni Dakai na.

Duk Abinda sukeyi Hazrat naji..kuma ya gamsu da magana Hamza.

Hamza na fitowa, Aliyu yashiga Shima..

   Aliyu yace kamar wajajan karfe Tara ta bar gidan har nace zan Kai ta.. Tace motar haya zata hau..

Kafada mana haka ranan amma bata gayama dalilin shiga motar haya ba?
Gaskiya bata gayamin ba  amma kafin ranan ta kira ni akan wani magana

    Officer yace OK Ina ji,

  Hajiya takira ni tana tambaya na akan kauyen su yar Aikin ta da tarasu daka dukkan alamu ina tunani can taje, Sabida tace kar nagaya ma kowa maganar nan.. Mun gode Aliyu.

  Aliyu da yadawo gun su Hamza, ussy ke tambaya sa mai ya gaya ma police din?
Bakomai ussy..

Ussy Ya shiga Shima, yace ni Ranan bana gida bansa komai ba, Sabida an aike ni kasuwa.
Kuma zaka iya tambaya sauran.

Sai da aka gama tambaya duk yan aiki gidan.

Police din yagaya ma Hazrat da yabi abinda Dan aiki yafada .. Suka Yi deciding su wuce yanzun kawai..

Sai wanja karfe hudu suka isa kauyen inda aka basu address din... Suka fara zuwa gidan da akayi rasuwa,
Suka samu wani Tsohon mutumin yana zaune.. Suka gaishe shi kafin sukayi mai ta'aziya... Kafin suka daura mai da tambaya..

Kawai sai ya fashe masu da kuka kuma yana zagin su dasu tashi subashi gu.. Sai Matsifa yakeyi kamar Wanda ya zare Hakanan suka tashi suka koma gidan mai Anguwa kauyen.. Suka gaya ma mai Anguwa abinda ya kawo su,
  Mai Anguwa yace bai san da wanan zance ba. Bari yakira wani maybe zai san su
bayan wani Dan lokaci sai ga mutum da ake jira yazo,

  Police ya tambaya shi yace last two weeks ba wata yar kauyen nan da tayi hatsarin mota har mota ya kone kurmus..

  Mutumin yace Gaskiya ba anan kauyen take ba.. Cuz mu bamu da wanan lbry... Aliyu Yayi pointing Gidan inda akayi zaman mokokin ta yace can fa lugun anan muka zauna..mutum yace ai sati biyu da ya wuce shine akayi zama mokokin jummai,

   Toh mai sunan maman mai rasuwa?

sunanta lare, Haka muke ce Mata agarin nan.

Toh baka san wata da ake ce ma Laure ba? wata Mata Fara Haka wacca baza ta wuce 50 Mai suna Laure.. Mutum Yayi shuru kafin yace oh oh oh
Laure ai kanwar maman mai rasuwan ce... Ta tayi Mata jiyan Bayan kwana biyu kuma ta koma Garin su. Yanzu dai muje inyi ma mijinta bayani nasan ya tsorata Dagani  yan'sanda kuma tun Bayan rasuwa yarsa, ya zama haka sabida ita kadai Allah ya Bashi, Kuma Andauki lokakacin Mai tsawo kafin Allah ya basu hyhuwa,kuma mahaifiyar ta na hyfan ta, Allah yayi mata rasuwa...

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now