THE MAID 10

137 11 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU) 🤍*

BY THE DMKs ✍🏻

Chapter 10

Yace mai ya faru? Ta rugume shi da saurin still panting heavily on his bear skin.. Tace yaya Akwai wani abu a daki na.. Hazrat yace calm down mai kk gani tace naji motsi wani abu ne... Yace ina zuwa bari in duba... Ama Taki sakin shi ta rike Shi gam....tace yaya kar Kaje Tsoro nake ji.. Yace ki tsaya anan barin in duba, yabar ta agun ya shiga part inta yagama dubawa bai ga komai ba... Ya fito yace mata naduba Banga komai ba...
Tace Yaya you do not expect me to spend a night there.. Bayan nace naji motsin wani abu... Kawai ta shiga dakin sa ta tsaya... Shima Ya kullo part inta yadawo ya ganta a tsaye.... Yana mata wani Irin kallo Dukda dai dakin Dan duhu ama yana Kallon komai dake jikinta itama dai taji alamar yana Kallon ta ama taki juyowa...
Sai ya gyara voice yace ki kwanta man... Tace yaya plz kayi kuna bed side lamp din bana iya bacci Haka.. Yace OK. Ya kuna Mata yakoma kan sofa Shi ya zauna with alot on his mind...holding his head with his two hands..
Inteesar tace lemme see what's gonna happen next... Ta lumshe ido alamar Zatayi bacci..
Ya dago Kai yaga yanda tayi wani Irin Posture in sizzle haka cikin ta is so flat and her tiny waist is a bit swollen and he can also see her cleavage from where he's sitting ...ya saya yana kallonta for few seconds kafin yace bakya jin sanyi ne.. Ki Rufe jiki man tayi Kama bata ji ba...shima yayi shuru... Ya rasa mai Ke mai dadi..
Bayan Dan lokaci ya shiga toilet yayi Abinda zai ya fito.. Ya rasa mai yake Kai gesture insa gunta... Ya saya yana Kallon tight yadanyi gasping kafin ya koma wardrobe yadauko blanket sai ya koma gun bed din zai dauki pillow sai yaga ta juyo ta side din dayake... Yasaya yana kallonta kafin ya dauki duvet cover ya Rufe ta shikuma ya koma  sofa ya kwanta da kyar ya iya bacci a Haka...

Ita koh sai murna takeyi Wai her plan is working.. Itama bacci Yayi awon gaba da ita...

*****
Hazrat 3am ya tashi sabida yanda neck insa ke mai ciwo Yayi sauri ya tashi zai shiga toilet kawai sai yakai dubansa gareta yaga she's spread her legs Irin alamar bacci Yayi dadi duvet din Nakasa... Yayi sauri ya kawar da kanshi ya dauke duvet din ya Rufe ta..
Kafin ya shiga toilet ya dauro alwala...yafito ya gyara gun sallah kafin yafara sallah.. A sujud Na karshen ne yayi Adu'a Sosai akan nima tsari da Shaytan dakuma Adu'oin da yasaba Yi.. Ya idar da sallah sai Adu'a yakeyi Allah ya sa asuba Yayi...

Haka Ya ta zama kam praying mat inshi har aka Kira sallah asuba...sai ya fita yaje part dinta yadauko mata dogon Riga da hijab Ya zo ya ajiye mata kafin ya tashe ta... Shima ya wuce masjid... Bashi yadawo gida ba sai 7am already Inteesar na Kan gadon sa tana bacci.har yagama shirin shi ya wuce gun aiki Bai tashe ta ba..
Inteesar ba Ita tashi ba sai 9 daidai ta gyara dakin tafito zata Nata dakin, lokacin su Hamza sun gama duba dakin ta.. Hamza yace hajiya Ina kwana muduba koh Ina bamu ga komai ba.. Tace Toh zaku iya tafiya ta shiga dakin ta, Tana Dariya tashiga toilet tayi Wanka ta shirya ta sauka Kasa ta hado tea and biscuits taci.. Kafin takira hamza yakai ta gun farida..
Takosa taje ta bata lbry jiya.. Bayan sun isa gidan Hamza yace wana time zan zo In dauke ki Tace mai usual time zata Dana bell kawai phone inta yafara buzzing alama call ya shigo.. Taga Noor inta.. Taji dadin gani kiranta.. Tace Wai Noor Yaushe zaki zo ne Nifa ina missing inki Sosai Nakosa in ganki tunda nayi ma small mom magana zanje gunki Tace ba yanzu ba.. Noor Tayi Dariya tace yar gudaliya ummanta knan don't worry soon zaki gani ama ba haka kawai zan zo ba sai rana da zaki hyhu.. Inteesar tace Haba Noor.. Noor Dariya tace I'm dead serious about it.. Suka danyi hira kafin sukayi Sallama.
Ta dana door bell din farida ta fito Tana mata Sannu dazuwa.. Aiko Inteesar ta kwashe komai about last night tagaya ma farida.. Suka sha Dariya..
Farida tace bani phone inki, Inteesar ta mika Mata FARIDA ta tura mai text kamar Haka :
Good morning yayana, you left to work without saying goodbye.. Well I texted you to know how you're doing and also to wish you good day.. May Allah ease your worries wipe away your sins,May Allah grant you access to the shade of his throne on the day of judgement Amin.have nice day yaya.

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now