48

66 5 0
                                    

*🤍THE MAID (MAI AIKATAU )🤍*



BY THE DMKs✍🏻


*48*

Har Kulum kuna Raina masoyan The Maid. Inajin dadin gudumuwar da kk bamu a Kulum. Ku cigaba da suburbudo da comments da sharhi,  Mukuma Zamu cigaba da sambado muku post..❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

My special and warm greetings to :

Our honorable admin Abdullah Mustapha ❤️🤍

Then

Marsis
Jiederh
Rahama baby
Zinaria
Rukayya abdul
Oum arfat
Bela'u
Maman yara
Maimuna yakubu
Ummu Haneefa
Ummita
Hussaina rabo
Fatima karofi
Alhamdullillah
Jamila sp
Maman fatee
Maman okasha
Maman Nabeel
Maman Amira
Zahrau Abdullahi
Maman mamah
Xahra moosa
Ummu safeeya
Ummu Nasreen
And lots more
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

Wanan page naku ne🥰kuyi yanda kuke so da ita❤️❤️

*48*




Hazrat ya koma dakin karatun sa, ya bude system yana duba location din da ussy yake.
Yana cikin Haka special securities da yasa subi ussy suka kirashi, Oga mubin Shi har cikin super market din, mun ganshi da wata budurwa Bayan sun gama ya kama hanya zuwa gida yanzu Haka yana gida..

OK Toh..!

Yana gama wayan sako ya shigo.. Dubawa da zai yi kawai yaji hawaye na saukowa a idonsa..
Innallillahi Wa Ina ilahi rajiun Abinda Yata furtawa kenan har sau uku kafin yasake kallon screen din wayar, Inteesar ne zaune akasa da jini yana fita daga bakinta shikuma, mutum na tsaye akanshi..
(Noted:Duk phones din yan AIKATAU Gidan Akwai tracker app aciki Bakowa zai San dashi ba sai Wanda yasan technology Sosai.. lokacinda aka kwashe masu AIKATAU Gidan Hazrat sai da phones insu Yayi 3days kafin aka Basu toh wannnan hanya ne Hazrat ya Karo security mai karfi a gidan.back to business 😜)
Yafara Aiki a system insa, ya kuna CCTV footage duk yana Kallon movement din kowa harsanda ussy Ya fita da lokacin daya fita ya dauki lokacin mai tsawo yana aiki kafin ya shiga toilet yayi wanka Kuma ya dauro alwala ya fito Ya shirya kafin ya shimfida praying mat insa.. Ya duba time yaga to 2 nadare.

Ya fara qiyamun Laili haryakai raka'a na karshen yasa gonshi sa akasa yana kuka yana fada ma Allah damuwansa, kuma yana rokon Allah da ya Bayana mashi makiyinsa na fili dana boye.. Yayi alkwarin zai yi azumi Goma Indai Allah biya Mai bukatun sa, sanan zai kara Gina maslatai biyu.( Haka Allah Ke son bayinsa da sumika lamuran su gareshi shikuma zai biya Masu bukatun su. Allah baya son shirka kuma baison a hadashi da wani... Kuma ka yarda dacewa shikadai ke iya jarabta bayinsa ta ko wacce hanya yaso Don yagwada karfin imani mu.. Indai harka ga Allah bai jarbace ka ba inji mallamai sunce ka bincike ayukan Haka zalika inka ga abu na yawa samu ka shima ka bincike ayukan kagani indai ayukan suna tafiya daidai akan hanya dayace Toh Lallai wanan jarabawa ce daga Allah Don Ya gwada imani ka.
Toh yan'uwa inaso Muna natsu musan dacewa in Abu masifa yasamai ka kayi sauri ka koma ga Allah shikadai ne zai biya ma bukatun ka, sanan kuma Akwai mallamai dazaka iya sawa Su tayaka da Adu'a Bawai Kaje Anama duba ba.. Mu guji aikata shirka. ALLAH YASA MUN GANE KUMA MU GYARA AYUKAN MU AMIN🙏🏻)

Next morning

Inteesar na zaune a dakin rike da Mohell dake fama da zazzabi.. Yaki shan nono sai kuka yakeyi tun a Daren jiya Barci sama sama sukayi duk idonta ya kumbura Kuma Gashi jikin ta Shima Ya dau zazzabi..

She was astonished at the moment when she saw a doctor in the room... What the hell is this saying it under her breath, ta fara kallon dakin sai taga CCTV cameras Ashe duk Abinda takeyi Ana kallonsu kenan?

THE MAID(MAI AIKATAU)Wo Geschichten leben. Entdecke jetzt