13

108 6 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU) 🤍*

By The DMKs ✍🏻

   *Chapter 13*




Bayan ummah tasako kasa tasamai su tace son Ina son magana Dakai...
Abby yace ni fa ummah Tace wanan ba ka aciki tana Dariya suka koma gefe..

Son are you having any marital problems with your wife..??

Hazrat ya kalle ummah yace No.

Tace are you sure?

Yess ummah.."

Then ya magana sharing room?

Hazrat yadan susa Kai kafin yace munayi ummah...

Are you sure? Do not forget about our promise.. Ta kara da I hate disappointment so please stay up with your words SON..

In shaa Allah ummah..

Allah ya shi ma albarka son.. Ummah tayi mai Adu'a sosai
Kafin suka koma parlor Abby yace Zamu iya tafiya yanzu ummah Tace eh... Abby yace Ina daughter na take ayi min packaging zobo in Tafi dashi ummah ta kwashe da Dariya tace Wato Kai ta zobo kk koh....

Inteesar ta sauko da box Guda biyu daya ta ba small mom Danya kuma Abby.. Mom ta rugume ta, tace Allah yayi miki albarka daughter Shima Abby yayi mata godiya yace Saura zobo... Inteesar ta koma kitchen ta dauko a lokacin suna parking lot...
Hazrat sai kosawa yake yi su tafi  Suka yi Sallama Inteesar ta koma sama tabar su agun..

Hazrat bayan sun Abby sun Tafi bai saya koh Ina ba sai part din ta...ya shigo dakin koh Sallama,

Yace Hey you! 

Who the hell do you think you are da har zaki Kai kara gun ummah...?Huh?

Don't you have respect for yourself... How can you stoop so low.. I'm not surprised at all
Are you that stupid enough to think I'd share a bed with you?huh? so all this while you were been foolish wearing all those things so called sexy, is bcs you wanted me to take you to bed... Now get it straight into ur Dumb head I'll never ever ever share a bed with you, aren't you ashame of yourself? Your sight disgust me Yayi zugi ya wuce

Tun da yafara magana ba Abinda Inteesar takeyi face kuka har yatafi yabar ta, tana kuka...taci kuka Sosai tunda take ba ataba cin mata mutunci Irin Nayau ba... Yayin hurting inta Sosai Haka taci gaba da kuka har bacci ya dauke ta...

*****

Next morning
Hazrat har yagama Shiri shi ready for work ya sauko kasa ya leka dining yaga ba komai agun, ya danyi shuru nadan wani lokaci kafin ya wuce..

Yau Inteesar ta tashi da matsanaci Ciwon kai Bayan tagama Abinda Zatayi ta sauka Kasa ta hado break fast amma bata wani ci Sosai ba takoma sama dashin...ta dauki waya takira Farida tace I can't make it to your place today.. Yau natashi da ciwon kai...

Farida tace dole ai Sabida you had a long night ai dole Kai Yayi ciwo..

Inteesar tace Hmmm.. Amma in shaa Allah zan zo Gobe kafin Tayi ending call din

  Tunda Hazrat ya shigo office ba walwala tare dashi.. Yafada tunani Yayi folding hands insa abaya yana zagaye a office daidai lokacin Fahad ya shigo.. Yace what's up bro? Nazo wucewa ne nace lemme stop by and see you..

HAZRAT yace I'm good man..

Suka zauna...Fahad yace you don't look okay bro, is everything okay?  Hazrat ya gayamai yanda sukayi.. Fahad yace Tayi daidai ai... Haba for how long do you have to wait? You need to move on bro,

don't allow your past to ruin your present..

Walhy yarinya Tayi hakuri do you know what she's going through and why Split everything  to your mom.. ??
Gaskiya I see no reason why you are treating her that way.. You think you keeping her safe?  Oh come on Hazrat you're hurting.. Please give it a try..
Hazrat bai ce komai ba dai...
Fahad yace dr fawas yace ingaya ma Akwai small engagement party sa just the four of us.. Sai wives din mu.. Amma a gidan ka za ayi...

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now