47

63 5 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*


      BY THE DMKs✍🏻





               *47*




Inteesar yau ta tashi da matsanaci Ciwon kai, she's anxiously waiting for what is going to happen to her next... Cuz she saw the truth in his eyes, he meant what he said...
Ya rabb! protect me from this Evil person and may he never succeed in what ever evil deed his planning on ...Amin

   Aka fara knocking door in an aggressive way... Taki budewa, can sai akayi shuru kafin taji an sa key a kofar...aka bude kofar.. Hello beauty ' how was your night...? Lemme guess it was splendid right? Yafada yana matsowa kusa da ita..kashi Ya danbara kwalli daya kara sa idonsa Yayi jajawur..
Ita Kuma ta rike Dan ta gam tana matsawa da baya..hey' Damsel don't be scared.. I'm not gonna hurt you...still coming closer to her.

   Plzzzzzzz don't do this to me,plz have pity on us...or If I’ve ever wronged you in anyway please forgive me but plz spare my life plz don't hurt me tafada ta fashe da kuka...

   No no baby, don't say that, I'm not gonna hurt you, just wanto make you happy that's all.. We play, cuddle and then sex... Shikenan Bawani Abu.. I know you are used to it so just give in and let’s enjoy ourselves..

Now he's so close to her that they are exchanging breath.. Ya kwace Mohell da karfi daga hannunta Ya ajiye shi a bed yakara dawowa kusa da ita,

   Plzzzz don't do this to me plz I beg of you in the name of Allah plz plz plz  tayi bursting into tears ....

Ya dago ta oya stand up baby....her eyes were closed, he started licking her tears she's trying to run from him but she couldn't... Plz let go of me, she was struggling to get away from him... I said let go of me'

  Sai kokarin kissing inta yakeyi Taki Bashi hadin Kai sai ya wanke ta da Mari Ki natsu kokuma in forcing inki still bata daina kokarin kwace kanta ba, Gashi Mohell sai kuka yakeyi kamar yasan abinda ake so ayi ma maman nasa,
duk kukansu ya ishe Shi kawai sai yayi flinging inta kafin ya koma kan danta...ya rike Shi ta kafafu yana tambayata Ya kk gani In nasake Shi Haka?  Yace sai dai kiji tasssss ya fadi ya mutu.. Taje ta rike mai kafafuwa tana kuka...plz kar ka kashe shi plz...

Yace Toh zaki daina min taurin Kai?

Tayi nodding Kai Irin eh.. Yayi wani shu'umi dariya Ya ajiye Mohell din yace oya come to daddy... Inteesar ta tsaya cak...come come to me.. Ya zauna akan bed din.. He then stood up aggressively towards her.. This time around he's rough and crazy cuz bai yi wasting time ba yafara yaga kayan dake jikinta...ta fara rife jikinta
  Ya jata ta kafa ta buge kanta a bagon ta saki wani Kara... A idonsa ba tausayi ba imani kawai mugunta ne tsantsan aciki idon nasa, ya kwashe ta da wawan Mari yace Kiyi min shuru...

Ta Rufe bakinta Dan kar tayi kuka... Mohell kam Shima sai kuka yakeyi ya dauki Mohell ya kaishi bayi Yakule kafin ya dawo kanta yana matsowa dama ta boye flask a bayanta ta rutsa mai akai  ya fadi kasa sabida Akwai ruwan zafi aciki tasamu ta shiga toilet tasa key a toilet din... Ta dauki Mohell tana kuka.. Kayanta duk ya yaga mata su..

   Can sai taji voice kamar din macce a dakin.. Tana fadin

This is not what we agreed on... We promised to stick to the plan but why this? Do you want to be like him? This isn’t you plz don't repeat dis ever again....

Will you shut up plz.. Why are you trying to be sympathetic towards them, after all what they did to you..?

   Don't say they instead say he..

  His wife has nothing to do with this we only kept them here to succeed on our plan but doing this to her will change the whole situation....

I'm not going to spare her even for once they must pay for what they did to us.. I wl rape her till death.. So that he'll know what it takes to lose someone you love.... And also I'll take over his power.. We'll be the most remarkable people in the whole Africa... This is just the beginning...

   Plz kar ka canza abinda mukayi planning,  a plan din mu ba rape aciki Kuma ba kissa sai dai kawai you want to do that for your selfish interest...

   I'm going to take them with me...

Ba inda zaki dasu yafada in a furious way... I mean what I said she'll pay for this yashaafa kanshi yaga jini.. Yana kokarin zuwa kofar toilet din..
 
  Tayi over taking inshi.. Plz don't be like him, don't do this to her she's not like him.... They're are innocent people.. I'm not going to allow you hurt them..

  Get out of my way, ya fisgo ta,Ta fado kasa amma still ta rike mai kafa...  if you truly love me and you are doing this for us then don't hurt them... Lemme take care of this,
Yayi shuru kafin ya bi maganar da tagaya mai, sai kawai yayi blowing Hannu shi a bango kafin ya wuce..

Inteesar sai da ta daina jin maganar su tafito.. Tanan mamaki wacece wanan da bataso a cutar da ita? Kuma daga Dukkan alamu fansa suka zo dauka. Allah ka tsare mu daga sharri su Amin
Tana cikin haka ne wata Tashigo dakin da kaya kuma da kayan tea..
Gashi hajiya, Kije kiyi Wanka sai kisha tea..
Budurwa taci gaba da share dakin tana gyra duk wajan da aka bata..

Baiwar Allah amma meyasa kk ceto Rayuwa ta?
Kuma wanene wanan mutumin dake rufe fuska?
Fansa mai kuka zo dauka akan mu?

Budurwa Batace Mata komai ba tacigaba da aiki gaban ta, harta gama ta fito ta basu wuri.
 

   Few hours ago
Hazrat na office call ya shigo.. Mutumin yace sunyi missing target din amma zasu cigaba da nima,

  Plz kuyi kokarin ku nimo Shi zan kara muku Kudi.
OK sir.
(Hazrat ya Karo CID tunda su police sun kasa yin komai, yanzu daga shi sai su Fahad suka san Abinda plan insu yake, koh su ummah bai gayawa ba, sabida ummah da Noor Kulum cikin kuka suke da tashin hankali... Shiyasa yayi alkwarin koh da kuwa zai mutu sai yadawo dasu Inteesar lafiya, sanan wanan case ya wuce tunani yansanda dole sai shi da Kansa zai yi..)

Hazrat ya tashi gun aiki amma sai yayi deciding yaje ya duba su ummah sa, 
Ya shigo gidan Sallama yasama Bakowa a parlor sai ya haura sama part in Abby.. Bayan sun gama gaisawa da Abby.. Abby ya tambaye shi koh Akwai wani nasara akan case din? Hazrat yace eh Abby Muna sa rai, Abby yace koh kana needing kudi ne? Hazrat ya ce No Abby nazo gaishe ku ne kafin ya tashi yace Bari Inje gun ummah..
  Ya shigo dakin ummah da Sallama... Yaje Yayi hugging inta ita kuma tana shafa mai kai, sorry son I caused all this.. No ummah don't say that.. Dama haka Allah ya kadara so don't put the blame on your Nidai kawai Adu'a ki muke Nima.. Suna cikin Haka ne cid yakira wayar sa..

Oga yanzu Haka muna bin bayan Sa, mun gano inda ya shiga,

Ina ne yashiga?

Mun dade a mota muna kokarin tracking insa kawai sai muka ga ya fito a wani jan car, yaci kwalliya  ya sake shiga wani mota kuma, yanzu Haka muna hanya AYA ,

Toh plz karku bari kuyi missing target din, bara in koma gida yanzu.

Son, mai yafaru kuma?

Bakomai Ummah, ki cigaba dayi mana Adu'a bai jira amsar ta ba ya wuce bai tsaya koh Ina ba sai gida..

Yana parking, yasa a Kira mai ussy.

Hamza yazo da sauri yace Alhaj Sanu da zuwa,  dazun nan ya fita yace min wai Kai ka aikeshi..

Hazrat yayi shuru tukunan kafin ya shiga cikin without saying a word.




Thanks

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now