39

59 5 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*




        BY THE DMKs✍🏻





            *39*

This page is dedicated to you guys🥰🥰my one and only masoyana❤️❤️Masuyin sharhi and masuyi comment❤️❤️

Zinaria(matar Hazrat)
marsisi
Bela'u
Oum Arfat
Rahama baby
Khadeejat Tul
Maman yara
Ummu Haneefa
Jiedderh
Hauwa
Fatima zahra
Fatima karofi
Aisha shuaibu
Hussaina
Ummina
And lots more
❤️this page is for you guys.. You guys are really amazing keep it up ❤️❤️

Su Hazrat na hanya Kiran Anas Yunus ya shigo...
  Hello Oga musamu gama bincike akan number, amma zai fi kyau ace kazo sai mu tautauna,
  Sorry officer yanzu Haka nayi tafiya sai dare koh Gobe zan dawo kawai kagayamin man..
   Well sim din is not a registered one sanan kuma daga Inda aka tura ma text wanja bwari amma area ne Sam bamu gani ba, so zamu cigaba da bincike..
Toh nagode Sosai Anas.

   Hazrat sun isa cikin Minna, kwanta gora inda yar Aikin nasu take... Sukayi Sallama daga waje sai ga wani saurayi ya fito..
   Fawas ya tambaye Dan sauranyi danAllah jummai na nan?
    Yaron yace ai jummai ta dade da Bari nan, tana aure a bwari...yanzu anca take da zama...
  Toh kai, yakai da ita?
Ni brother ta ne, amma bari in Gaya ma baba kun zo nima ta..
Yaron ya koma ciki bayan wani Dan lokaci sai ga Yaron yace su shigo..
Suka shiga ciki zaure da Sallama Baban ya amsa Yayi masu Sannu dazuwa.. Kafin yakara dacewa kune kuka zo Nima jummai?

Suka amsa da Eh'

Allah ya sa Lfy dai koh?

Eh LFY Lo baba, muyi aiki da ita ne abaya shine mukazo nimanta Dan Akwai Bashi a tsakanin mu da ita..

Oh oh Allah sarki, tadai Dai yi aure yanzu Haka Tana can Abuja a bwari..

Hazrat ya dago Kai cike da mamaki,

Toh baba zamu iya samu address inta sabida Akwai bashinta akan mu Kuma bamu San nawa bane..ita kadai zata fada nawa ne
OK Toh Badamuwa Za abaku address inta.. Su Hazrat suka ajiye Mai 50k kafin suka Tafi, sai godiya yake masu..

   Inteesar koh tunda ta tashi take Aikin abu daya kalon pictures din Mohell da kuma kuka koh maganin ta taki sha, mom takirata a waya tana lalashin ta da kuma yi mata fada akansha magani, plz daughter ki rage damuwa in shaa Allah zamu ganshi..Adu'a kawai ya kamata muyi..

In shaa Allah mom.. Ina mijinki yake?

Yana sama..

plz daughter can you do me a favor?

OK Ina ji mom...

Plz inaso ki koma part insa cuz yanzu ba lokacin fada bane lokacin da ya kamata mu hada karfe karfe Don gani mucin wanan jarabawan

I'll do so, in shaa Allah

Yawwa daughter, Allah ya shi miki albarka..

Amin ya rabb, mom

Hazrat tunda suka fito yake cike da mamaki, yagaya masu Abinda Anas Yunus yace,

Sukace daga dukkan alamu Akwai nasara kenan, mu wuce kawai yanzu..

Sun isa gidan jummai da misalin karfe uka na ranan, sai suka tarar dacewa ai sun tashi daga area sun koma layin sarkin hausawa...haka nan suka nisa tafiya kafin suka isa Anguwa, sun dauki Tsawon lokacin suna knocking kafin wani ya bude,

Plz Muna nima Gidan jummai ola.

Eh, nan ne
lafiya kuka zo niman ta?

Lafiya...kawai Akwai Bashi dake sakani mune da ita shine muka zo mu warware,

Cab, kun taka zero sabida Indai Kudi kuka zo amsa bazaku samu ba, amma ku shigo ciki ga mother inlaw ta sai kuyi magana.

Haka suka shiga ciki, suka gaida Matar da akace in-law tace.

Oh ni Yasu, wai wanan jummai wacca Irin mata ce? Har mutane nawa taci ma bashi ne?
Maganin INDA kenan da ya nace yace sai Ita, AI ga irinta nan. Takala Dayan da yace su shigo.. Tace you see? Daman Ance yar iska ce Sosai tagama bata Yaran yan alhazawa da tayi ma Aiki kuma ga cin bashi.
Haka ta barbado Masifa ta inda take shiga bana take shiga ba, harsai da tagama mata tijara kafin ta tambayesu,

nawa ne kuke Binta yanzu?

fahad yace ita Ke bin mu kudi lokacinda Tayi mana Aiki ba a biyata kudi ba ta tatara kayan ta Tafi , shine yanzu muka zo mu bata.

Matar Ta waso hakora tana farin ciki jin Haka.
Toh ku miko kudin sai in bata.

No, hajiya Ita muke son gani, Sabida mu a iya sanin mu dubu hamsi take bin mu, amma bamu san koh Akwai wani ba..

Ku miko kawai, Mun yafe muku sauran, basai kun wahala da kanku ba.

Fawas ya tuka mata kudin, ta amsa tana murmushi... Yace amma ya kamata akirata Sabida tasan munzo koko hajiya..

Ashe baku ji Abinda nace da Farko ba
jummai watan su biyu knan da barin gidan da dana, shine mijinta, Shekaran su biyar amma ba hyhuwa.. Doctor yace duk tagama Karan da kwaiyaye Garin yin abortion, Sabida takura ma Dana danakeyi shine ya dauketa Suka koma Lagos  da zama..

Duk jinki su yayi sanyi sun dauka zasu samu wani news amma babu...suka fito gwiwa a sacce, Sukace toh yanzu wa knan za mu kara Nima? Dama ita kadai ce primary suspect din mu toh Gashi kuma babu..
fahad yace Bari mu samu mu huta in yaso In Allah ya kaimu Gobe sai mu kara tunani..

   Anas Yunus ya Kira Hazrat ya ce yanzu Haka muna bwari kuma mu Kama wani yaro da bai zai wuce 15yrs ba, yaron yace Wai tsinta wayar yayi a hanyar apo sunje Aikin Gini, amma still he's with us now harsai mun gama bincike..

    Thanks officer, Allah ya sa muji good news

**Washegari dasafe**

Inteesar ta tashi tunda wuri, Sabida tun karfe uku na safe ta tashi bata kara komawa ba, yan aiki da aka kawo mata suna dakin da kusa da guess room, so tafara nuna masu Aikin daza su dingayi sanan kuma kowa ta raba mai Aikin, suwaiba Ke ki biyo ni mu shiga kitchen..
  Ta nuna mata yanda ake Kuna gas, sanan kafin tafara sarafa abinci,  harta gama ta wuce part insa Dan takai mai abinci amma bata ganshiba,
Ta sauko kasa ta duba car insa bayanan...
  Dauda ina Oga yayi?
Ai hajiya Oga Rabon shi da gidanan tun jiya da safe..

Inteesar tayi shuru kafin ta koma ciki,

Was I selfish?

Tana tambaya kanta sabida ta tuno da Abinda ta Gaya mai Shekaran jiya. Allah ya dawo min Dakai Lfy...
Ba a jima ba sai ga farida Tazo gidan..

Haba mana galfrnd ki mika ma Allah lamuran ki in shaa Allah zai miki magani komai, ba rashi ci bane koh Sha zai dawo miki da danki...kinga yanda kk rame kuwa?
Ba ass ba boobs... Tafadai Shi Irin da zolaya..

Inteesar tayi murmushi tace har Acikin wanan Yanayi kina tunani wanan Gaskiya farida you're very funny..

   Gaskiya na fada ai, kawai Adu'a zamu Tayi..

Wai galfrnd inasu Hazrat suka je ne? Na tambaya Fahad yaki gayamin.. First time knan da yaki gayamin what they're up-to.. Gaskiya I'm scared fa.. Sabida rabo Na dashi tun shidan safe Na jiya Kuma Nakira bai daga ba...

   Inteesar ta sauke Ajiyan zuciya tace Nima bansa ina suka je Ba.. Ni sai yau ma nake sanin baya nan.. Ni Rabon Na dashi tun Shekaran jiya da yamma,

What?

Kina nufin baki San Ma yafita ba? Gaskiya baki kyauta ba.. Kinsa Irin halin da mijinki yake ciki kuwa? Yanzun ne fa yake needing inki kusa dashi. Nasan zaki ce Kinfi shi jin zafin Abinda ya faru but walhy Shima Haka yake ji sai dai su maza Allah ya daura masu juriya... Gaskiya ki tashi tsaye yanzu ba lokacin throwing up fingers at each other bane, now is the right time to stick to each and find a solution to this..

(Tohfa Hazrat kana ruwa fa🤔🤔🤔🤔)

Thanks
By The DMKs✍🏻

THE MAID(MAI AIKATAU)Donde viven las historias. Descúbrelo ahora