64

84 8 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*

        BY THE DMKs✍🏻




                *64*










Kamar Kulum dai yusura Nakai ma yayanta abinci sanan kuma tana ta kokarin gani ta samu bailing sa amma Haryau ba a basu bailing insa...yau daga wanja Aiki ta zo duba shi,
Aka fito dashi ta saki mai murmushi Shima Ya mayar mata, yaya sun canza ma daki kuwa?  Eh sister kuma basu takuramin unlike before... Alhamdullillah in shaa Allah ka kusa barin wurinan mu koma kamar da. Koh Yaya?

Haba yusura yanzu duk effort inmu sai yatafi in vain kenan? Ki tuna fa shine sanadiya da muka rasa mahaifi mu, Gaskiya bazan taba Bari shi ba, sai na dauki fansa.
  Yaya plz let's forget all about and start all over again. Yaya I don't want to lose you, you are the only one I have plz Yaya... Wanan da mukayi ma ya isa, Nidai kawai kabamu hadin Kai... Hamza Yayi murmushi takaici kawai yace OK sis wl think about it... Thank you Yaya na. Kafin tayi mai salama ta tafi.

****×*****×*****×*****×*****×*****×********×***

Inteesar tunda tafito dakin hazrat take kuka, Sabida abin Na mata ciwo Sosai ta yaya za'ace Ya manta da ita kuma har yakasa tuna Dan sa, koh dai yaya da gangan yakeyi? Maybe yana son ya koma ma yusura ce.... No, No it can't be possible Sabida doctor yayi mana explaining komai, tana cikin Hakane Farida tayi salama ita harma ta manta dacewa zata zo.. Inteesar amsa salama, girlfriend what's wrong with you? You looked tensed... Inteesar tayi murmushi karfin Hali nothing much dear kawai jinya ne... No ,no don't say that, ga damuwa ya nuna karara a idonki, Inteesar kamar jira takeyi kawai ta fashe da kuka, friend I can't bear it.. I'm in serious pain.... Farida ta matso kusa da ita.. Galfrnd feel free to tell me remember that problem share problem solved.

  Nan take Inteesar tagaya mata komai amma ta boye mata Kiran suna Yusrah da yakeyi... Haba Inteesar har Kibani Kunya sai kace ba Inteesar Dana sani ba? Ina charisma inki.. Na san Kafina da kwana biyu za ki juyo da hankalinsa..shine kk wani daga hankali... Ga tricks Irin namu na mata trust me koh mahaukaci sai ya sara bale Shi, tace zo kiji ta gayamata wani abu a kune.. Inteesar ta zaro ido Anya zai yu kuwa? Yi kam.

  Toh nagode babyn baby yanzu Ina baby naki yake, suna can dakin Hazrat din dasu Najib. Ok
Toh muje mu ci abinci Toh, suka fito already angama arranging dining suka zauna suka ci abinci... Ita koh ummah sai Wasa da jikanta takeyi..in ta daina mai rawa sai yafara kuka..tace kai na gaji Bakasa kana da nauyi ba Zaka karyami hanu... Su farida suka kwashe da Dariya.

Bayan kamar 15mins sai gasu Fahad sun fito, Bayan sun gaisa da Inteesar sukace toh mu zamu Tafi ummah Allah ya kara sauki.

Bayan Inteesar ta dawo daga Rakiya ummah ta Kira tace daughter I'm sorry about what happened... Sai kinyi hakuri, yanzu Haka Ina son ki koma part insa da zama ina ji ahaka zai fara tuna wa daku, sanan kuma ki dinga kulawa dashi Kinga ke yadace ace kina mai freshen up and other things not mai aiki. Inteesar ta dago da ido amma Mom yace baiso ganin mu, kuma doctor yace adaina takuramai...

Don't worry daughter nayi convincing insa akan ki koma can Kuma ya amince.. Kuma Abby ne ya bada shawara sabida jiya tun wanja 11pm Abby ke danki Wai yana mai clean up Kinsa hazrat baya son kazanta kuma Kinga Ke ya kamata ace kina mai.. Toh Shikenan mom I'll do my best in shaa Allah.. Zansa su sakina su gyara miki dakin saiki koma anjima. Toh Badamuwa mom.

Ta koma dakinta ta kira Noor suka Dan sha hira kafin ta kira farida, farida tace Gaskiya mom ta birge ni Gobe in shaa Allah zan aiko driver da stuffs inki. Tace dole hankalinsa Ya dawo tayi wani Irin shewa... Ita dai Inteesar sai Allah ya sa take cewa....farida sai zuba takeyi as usual Inteesar sai Dariya takeyi Tace ya isa haka kafin cikina ya fashe.

THE MAID(MAI AIKATAU)Onde histórias criam vida. Descubra agora