THE MAID 8

110 6 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*

BY The DMKs ✍🏻

Chapter 8

Hazrat ya tura ma Inteesar da sakon waya kamar haka.     "hello Lil sis, how's your health? Hope you getting much better now... Sis I don't think I'd be off to work today. cuz I gat so much work to do in the office,Make sure you take your drugs b4 going to bed.."

Tana zaune taji Kara message ya shigo wayar ta, ta sauri ta dauki wayar da murmushi a face inta can kawai sai murmushi ya gushe... Tayi shuru tarasa Abin cewa.. Kawai sai taji duk bata jin dadi dama already Tasha mgni ta.. Ta kwanta Don Tayi bacci ama Yaqi zuwa.. Kawai sai ta hau whatsapp coincidentally sai taga Farida online... Suka fara chatting Farida na tambaya ta Wai Yaushe zata zo..?
Inteesar tace Gobe in shaa Allah..
Farida tace Kizo da misalin karfe 10 sabida ina son ki koya abu da dama.. Kinsa meyasa nadage akan zuwanki? Inteesar tace No, sai farida tace Fahad yagayamin komai akan auren Ku,kuma yace duk bada sanin ku ba aka yi auren so shi yakara encouraging Ina, in taimake ki Sabida yana son aure ki da mijinki yazama everlasting one..
Inteesar tayi shuru nadan wani lokaci kafin Tayi typing tace in shaa Allah zan zo da wuri...

Bayan Hazrat ya tura mata text yakira Hamza ya gayamai da su kulle ko ina Kuma ya gayama securities din...
  Ya sake duba wayar shi koh text Yashigo, Bai gani ba.. Guess text din wa yake expecting.. Text Inteesar ofcuz.. Lol. Sai ya ajiye phone Yacigabada aikinsa though, Bawani aiki bane Sosai kawai yayi ne to keep himself away from her.. He can't lie she's really getting to him.. Kuma bai son Abin da zai taba sabida tunda itace fav insa a family din mom insa, Haryanzu yana da wanan affection for her..

******
     Washegari dasafe harta gama shirin ta.. Tayi duk Abinda ya dace tayi kafin ta dauki wayar ta tura mai text:
"Good morning yaya, ya Aiki? Yaya maganar zuwa gidan su sis Farida, yau nakeso nafara zuwa.. So in ka yarda kasa hamza yakai ni.. Tace inzo da karfe 10.thanks"

Ya zaune a office message Yashigo yana dubawa yaga Ita ne... Bayan ya karanta ne.. Ya tashi yafita yakira driver ya mayar dashi gida...
Gidan Shi baida wani Nisa da gun Aikin shi, Sabida shi yana aiki a inner southern expressway in asokoro whilst gidanshi na wanja Shehu shagari way...do you know what it takes to own a house in such a high classy place abi?..(no be small money oo😜)
So harya isa gida Ya wuce part inta directly.. Wana Karan beyi Sallama ba ya shigo, ya sameta tana shirin fitowa da hijab din da zata sa kawai sai taji alamar mutum a bayanta tayi saurin kwalla ihu kafin ta jiyo wayyo Yaya you almost freaked me out... Tana panting heavily...yace and where do you think you are going?
Tace yaya bana Gaya.. Bai Bari ta karasa ba yayi stopping inta... Ba inda zaki je... Yanzu har kinji saukin da zaki fara fita ne? Yace Toh ba inda zaki... Kuma banso in sake ji kinyi magana zuwa koya wani abu.. Da can wani ne yahana Ki koya? Da zaki zo kina gayamin mgna.. Kafin yakare magana tafashe Dawani matsanaci kuka kamar yarinya karama Harda shashaki kuka...
Sai yaji duk ba dadi, Yakaro so kusa da ita yace mai haka kuma ama wana Karan he's soft a magana tace plz Yaya ka barni Inje walhy nawarke Sosai....plz plz plz Yaya sai repeating plz din takeyi... Can sai yace ok nayarda amma ba Kulum zaki dinga zuwa ba... Tace Kulum yaya nakeso har na wata daya yace what?
Yace OK clean up Sai in kai ki ama have you taken your medications? Tace eh,

Sun isa wajan parking lot, har hamza ya Taso sai Hazrat yace ya koma shi zai tuka motar... Haka kuwa Yayi suna cikin tafiya ne mom takira Shi... Bayan sun gama gaisawa ne tace son yau daddy ka yace zai shigo NIGERIA so ina son muyi dinner tare daku...yace toh ummahna in shaa Allah zamu zo..
Tace where's my dota? Yace gatanan zamu je apo wajan Fahad... Sai ya mika ma Inteesar wayar ta amsa Tace 'Assalamu Alaikum mom, Bayan sun gama gaisawa ne tace dota yau daddy zai dawo so ina expecting inku dawuri..Inteesar Tace in shaa Allah mom. Sukayi Sallama ta yi ending call din..

Harsun isa gidan Fahad din ama Hazrat bai shiga ciki sabida yasan Fahad ba yaciki...yace inki gama you should let me know..
Tace yeah,sure...
Ta shigo da Sallaman ta farida ta amsa dawuri dama farida tun dazun take jiranta Tace you welcome sister take a sit.. Ta koma kitchen ta hada mata natural juice mai dadin gaske ta kawo mata. Kafin Itama Tazauna
Ita kam Inteesar sai Kallon farida takeyi sabida Irin shigan da tayi tanata mamaki Acikin ranta Tace wanan kaya koh American Star sai Haka...
Sai farida Tayi breaking silence tace ya maigidanki? Inteesar tace lfy tare ma muke dashi ama ya wuce gun aiki yanzun..
Farida tace wow! you mean shine Ya kawo ki? Tace bataba yarda zai amince ba cuz Fahad yagayamin komai... Amma haka ake so.. Tace kisha mana, ban fa son bakunta mu rigada muzama daya..
Inteesar tayi murmushi ta dauki cup ta zuba Tasha tace yum kafin ta ajiye Tace wanan wana drink ne mai shegen dadi haka..? Farida Tayi murmushi Tace Kede ki gama sha sai kiji.. Inteesar tace wai ina baby take baganta ba... Tace taje Hutu gun kakanta...
Inteesar tace can I ask you something please?  Farida tace sure... Why are you dressed up like this? Plz don't feel offended.
Farida tace Haba bakomai... Well lesson number one dress to impress him..baki ga car insa a waje ba.. Yana gida sai da zuhur zai fita...
Inteesar tazaro ido tace ta hadu da gabanta... Wanan kayan ai baza ta iya sawa tayi yawo dashi a gida ba...
Farida tace what... Kar dai kice min bakya Irin wanan shigar? Inteesar tayi nodding dasauri..farida tace Lallai kam Ashe kina son ya dinga Kallon mata a waje knan..
Yanzu Mai aciki Dan kinsa bumshot? Mai zai kara mai zai rage..ke bari kiji ni watarana ma yawo nakeyi a gidan da bikini.. Inteesar tace bikini kuma.. Tace eh shi..
Tace bari ki gama sha mu je Sama ki gani...
Inteesar tace muje kawai suka wuce sama farida ta bude mata wardrobe din kanani kayanta ta fifito  mata da wasu tace try this on.. Inteesar ta Rufe face alamar tana jin Kunya..
Farida tace Kunya? Lallai kina da Aiki...
Saida farida ta dage kafin Inteesar tasa kayan tace kalleki a mirror ki gani dole ne ya rude in ya ganki Haka... Inteesar ta Rufe face. Farida tace yes now so Nabar miki wana kayan.. Sunyi fitting inki Sosai..
Inteesar tace sis do u think I can attract him wearing this?
Farida tace yes.. Ama sis Farida zai fi dacewa daku, ku chubby girls.. Farida ta fashe da Dariya tace dey there make pant  dey wear u,
You Got all curves and your sexy too.. So what's the big deal here... Give it a try and see...
Haka suka cigaba da yin hirar su kafin farida ta kalla time Tace it's almost 11 ki zo mu shiga kitchen, Sabida ni mijina baya cin abinci a waje..
Suka sauko kasa danyi lunch Tace yau abinci da zamu dafa sunan sa yam gold and ginger juice.. Bashi da wani wahalar yi... Basu wani dauki lokaci ba suka gama.. Har suka shirya table din... Zata koma sama farida tace Ki saya tare Za muci, farida ta fara Kiran honey lunch is ready.. Bayan kamar some seconds sai ga Fahad yasauko farida tayi saurin taje ta hugging insa tare da Bashi hot kiss a baki..
Inteesar tayi saurin kawar da kanta... Su dauki lokaci a Haka kafin suka karaso. Fahad yace har kinzo tace eh.. Suka gaisa kafin suka fara ci abinci...suna cin abinci sunata soyayya Inteesar sai Kallon su takeyi dawayyo Tace a zuciyar ta Gaskiya sun birge ni Gaskiya sun waye..
Farida ta lura da ita, taga kamar ba taci abinci Tace Kici man koh kina tunani shi... Inteesar ta sunkuyar dakai tayi murmushi...
Fahad yace that remind me where's my friend..
Tace yana gun aiki ama tare muka zo, ya dauka baka nan ne shiyasa Bai saya ba.. Yace ok lemme call him....
Fahad yace hello bro, ka ina yanzu? Hazrat yace office ama zan Taso dawuri yau sabida daddy yau zai dawo Kuma yana son gani na... Sai Fahad yace OK. Inteesar fa yace
hazrat yace da ita zamu zan biyo gidanka in dauke ta sai mu wuce...

*****
  Bayan Asr har Hazrat ya iso gidan su Fahad, ya kira ta a waya ta fito su wuce... Tace gata nan zuwa...
Kafin su fito sai da farida ta bata kayan dakuma wasu tips data San zai aiki akan newly married couple..
Inteesar tayi Mata godiya Sosai kafin ta karasa gun Shi, tace yaya ina wuni yace lfy.. Suka gama gaisawa ya tuka ta suka wuce gida direct.. Ta fito da kayan da tasa a back seat ta nufa cikin gida ta ajiye wasu a kitchen sauran ta Kai daki... Sai takara dawo kitchen tayi warming abinci ta hado Mai da Ginger juice tayi mai arranging a dinning.. Tace yaya ga abinci ka.. Yace ke fa? Tace naci nawa a can.. Yafara ci Gaskiya yaji dadin abinci especially the juice.. Sabida ummah sa na son yi masa Shi Sosai.... ( Hazrat kaide fadi Gaskiya 😜 dadin abinci Inteesar ne yasa ka santi🤣)

*READ*
*SHARE*
*JOIN👇🏻*

https://chat.whatsapp.com/L0vh0AWdNWPEBhI3t2tmRH

Thanks

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now