45

80 9 0
                                    

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/L0vh0AWdNWPEBhI3t2tmRH
Plz inkisa you won't be of any benefits to the group please don't join
Koh da kinshiga inda bakya comment waje road ne.
Mata zalla ne kar Namiji da ya kuskura Ya shiga❌
Inkisa kina group one plz don't join.

*🤍THE MAID (MAI AIKATAU )🤍*

HAR KULUM KUNA RAINA MASOYAN THE MAID. INAJIN DADIN GUDUMUWAR DA KK BAMU A KULUM. KU CIGABA DA SUBURBUDO DA COMMENTS DA SHARHI, MUKUMA ZAMU CIGABA DA SAMBADO MUKU POST
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

MY SPECIAL AND WARM GREETINGS TO :
OUR HONORABLE ADMIN ABDULLAH MUSTAPHA ❤️🤍

THEN,

RAHAMA BABY
RUKAYYAR ABDUL
MARSISI
JIEDDERH
OUM ARFAT
BELAU
ZAINAB FAGGE
MAMAN YARA
UMMU HANEEFA
MAIMUNA YAKUBU
ZINARIA
UMMITA
HUSSAINA RABO
FATIMA KAROFI
MAMAN MAMAH
MAMAN OKASHA
MAMAN AMIRA
ZAHRA ABDULLAHI
XAHRA MOOSA
MRS XAYD
ALHAMDULLILLAH
AND LOTS MORE
❤️🤍❤️🤍❤️🤍❤️🤍❤️🤍

Dole inyi muku typing koh da kuwa banda waya dole na kwato Kohda kuwa na admin ne 🤣😂
Sabida inayin ku over kuna bani karfin gwiwa keep it up 💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*



      BY THE DMKs✍🏻



               *45*



He's lost in thought... Ya furta hamza yafi sau uku,  ya tuno yanda suka hadu da hamza lokacin Ana ruwan sama yana zaune kusa da wani  Dan shago shi kuma alokacin yadawo Aiki wajan to 8 na dare,har Hazrat zai yi corner sai Kuma ya tsaya.. Yayi mai horn da yazo.. Hamza ya taso yana rawan dari.. Bayan sun gaisa Hazrat yake tambayasa Mai yakeyi anan?
  Hamza ya nuna mai wani gida yace ina aiki acan gidan as driver. Toh iyamuri nake ma aiki daga anyi mai sata sai yace Wai duk mu kwashe kaya mu, mu bar mai gida. Nikuma Gashi bansa kowa a Garin ba kuma banda kudin mota..

  Hazrat ya ce Satan Ya shafe ka knan?

  A'ah, walhy bansa komai ba akai. Kawai Tsosayi ya hau Kai na... Toh kai daga wana gari kazo, ni daga Kano nake.. Shigo mu je... A Haka hamza yazama driver Shi Kuma yazama Na Hannu dama sa, Sabida yanda yake da biyaya da tsoron Allah.
 
   Yace hamza knan Allah ya sa Abinda ake fadi ba gaskiya bane sabida na yarda Dakai.. Sai Kuma ya tuno da yanda suka je kauyen aka nuna cewa wasu yan birni suka fara daukan su jummai, Kuma ai hamza ne ya kawo su...

  Hazrat sighed softly and said who ever is behind this, will surely pay for it..
they think they are smarter than me but I'll prove them Wrong in shaa Allah .

  Hazrat ya kira hamza a waya.. Hamza kana ina ne?

  Oga ina gida.. Toh kazo Ina son in ganka.. Hamza gaban shi yayi mugun faduwa kafin ya ce toh gani nan zuwa.. 

  Hamza ya shigo da Sallama ya gaida ogan nasa.. Hazrat yace shawara nakeso muyi Dakai akan wanan Abun dake faruwa..

  Hamza ya dan tsorata ama sai ya boye.. OK Oga,

  Bacewar iyali na Ina tunani Akwai Hannu aboki na aciki..

Hamza ya dago cike da mamaki yace Abokin ka kuma?

  Eh Hamza ina tunani Akwai Hannu Najib aciki  Kuma da Hannu Laure Mai Aikin matata, hamza ya zaro ido baba Laure kuma?

  Eh man toh tunda Abin nan yafaru taki Dawowa gida kenan yana nunawa Akwai hannunta aciki.. Hamza yace Oga baba Laure fa tsohuwa ce kuma nasan dai baza ta hada baki a sace ma iyalin ka ba..

THE MAID(MAI AIKATAU)Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin