12

115 5 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU) 🤍*

BY The DMKs ✍🏻

Chapter 12


Hazrat could not believe  his eyes, yace what the hell is she trying to do? Saying under his breath... Yace is she trying to seduce me or what...?
Sai ya tuna last how he saw her coming from the bathroom naked and now this..?

  I'd like to know what this girl is up to...

Kafin ya kara Sallama  Inteesar koh amsawa batayi ba sabida bata ji Sallama ba..

Hazrat yaje direct yayi switching komai ta juyo tana panting heavily as the same time looking straight at him...

Shima Ya folding two hands... Yace can you explain this to me...?

Tayi shuru kafin tace I thought Bayanzu Zaka shigo ba shiyasa kuma duk bayan Asr Inayi rawa to keep myself fit, dancing is part of exercise.

Hazrat yace oh really?

Yace I never knew that dancing could be  part of exercise he said it in a way like he's pissed off or something...
Yace continue with your exercise kafin ya haura sama...

Inteesar jikinta yayi mugun yin sanyi, tace wai shi Yaya wana Irin mutum ne? Sai kace ba Namiji ba koh dai Abinda nake tunani ne.. Cuz ba kowana Namiji ne zai gani dressing up like this without getting his attention sai dai Bai da Lfy...
Saida ta huta kadan kafin ta koma sama to freshen up ...

Hazrat on the other side yarasa Mai Ke mai dadi... Last night naked and now this? Yace what's wrong with her... Yace she's really getting to my nerves....i don't want to hurt her, ya kara repeating I don't want to hurt an innocent soul again...kafin ya dauki  maganin shi yasha ya kwanta ama bacci Yaqi zuwa...

Inteesar tunda ta koma daki ta gyara jikin ta ta haye gado Tasha baccin ta Irin na gajiya...ba ita tashi ba sai da taji Kiran sallah magrib..
Ta saya a baki door inta tayi shuru sai da taji alamar ya Tafi masjid kafin ta sauko ta dauki cookies ta dauki ruwa zafi a flask ta koma sama... Tace yau bazan sauko ba harsai ya nimai ni da kanshi...don ka ga Inason ka Bashi yake nunawa Wai bada class ba... Tace Harda wani min ihu Wai Mai nake yi haka sai kace bai ga rawa nakeyi ba.. Tace hmm ta murguda baki kamar yana gun..

Hazrat tunda ya Tafi masjid bai dawo ba sai Bayan isha... Yashigo da Sallama ama bai ji alamar mutum ba.. Ya dan zauna a parlor kafin ya koma part insa...ya shiga yayi Abinda zai yi kafin ya kwanta...

*********
Next morning

Inteesar taki saukowa kasa... Ta hada tea ta, Tasha da cookies..bayan tagama ta Kara haye wa gado ta kuna phone inta ta shiga whatsapp... Ama  bata ga farida online ba.. Sai Tayi kirata kawai instead, farida tayi picking da wani Irin Murya daga dukkan alama dai bacci takeyi.. Inteesar tace can you come online plz? Farida tace yeah sure,
Farida ta kuna data.. Tace what's up beb' what's up with the morning call?  Hope all is well...
Inteesar tace yeah' all is fine,

farida takara dacewa or is it about the long night...

Inteesar tayi whining idonta tace long night you said? 

Farida tace yes now...

Inteesar tace ni fushi ma nakeyi dashi kawai Daman Nakiraki ne Dan kigaya min abun Dan zan dafa masu in-laws na, yau zasu zo.
Farida tace fushi kuma?  Kamar ya fushi, Inteesar tace sai da nace miki that was a bad idea, kk ce inyi. Gashi nayi yazo Ya disgani sai kace banda class... Farida tace Hmmm' so yanzu what next? Inteesar tace Iyam tired of this for now... Nide kk bani shawara Abinda zanyi masu yau...
Farida tace ok, ki dafa masu fried rice, pepper chicken and salad then sai kiyi meat rolls and zobo drink... Inteesar tace Haryanzu baki koyamin zobo drink din ba.. Sai farida tace lemme type it for you :

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now