16

111 8 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*

*By the DMKs✍🏻*

*Chapter 16*


Noor tajidadin ganinta tace harkun iso haka dawuri? Sai inteesar cikin shagwaba tace mumma dade a hanya..... shine momma tace ina mijinki sai Inteesar tace nabarshi awajan mota killa yanxu zai shigo.... momma tace toh, adaidai lokacin saiga Hazrat yashigo yana ganin big mom ya tsuguna ya gaisheta, big mom cikin murmushi tace marhaban ku daxuwa kafin ya tashi ya zauna.. Bayan sun gama gaisawa sai yace zai tafi sallah isha, dayake zuwa yamma sukayi..
Bayan ya dawo sallah ne aka Kira Shi dinner,sai yakoma dakin da akayi preserving mai.. Dukan su sai da sukayi refreshing, Hazrat nasaukowa yahadu da Abba suka gaisa aka ci abinci akasha hira har kusan 11 dare kafin kowa ya nufa dakinsa....
Inteesar na cikin dakinta take tunanin Hazrat ko meyakeyi...lokacin NOOR tashi go tace yar gudaliya ummanta Ya baki koma dakin mijinki ba, kika ce Lallai sai anan zaki kwanta, Inteesar tace Noor Nafison in zauna kusa dake tafada Haka cikin shagwaba.. Noor Tayi murmushi Tace yanzu sai ki je kiduba shi koh yana needing wani abu.. Inteesar ta Rufe face, alamar Kunya kafin ta amsa Tace Toh Noor... Noor nabari dakin Inteesar takara fashe jikinta da turare kafin ta nufi dakin dayake... Ta fi minti daya a tsaye kafin tayi Sallama ya amsa... Ta shigo kanta a Kasa. Hazrat da ido kawai yake Binta, ta saya a tsaye Kuma Batace komai ba.. Shima bai ce komai ba... Can tace yaya ina wuni,  yace lfy... Tace nazo yi ma sai da safe Ne.. Kawai sai ya tabe baki yace Toh..
Zata wuce knan yace ta tsaya. Yace ta zauna kafin ya fara magana Acikin natsuwa yace meyasa kin Raina ni ne... Wato nace banso kina magana Dawani amma kk tsaya Kuna magana dashi koh?
Hazrat yace this should be the last time da haka zai sake faruwa..Inteesar Tace yaya I'm sorry Abokin yaya sal... Bai Bari ta Kara sa ba, Yayi stopping inta yace zaki iya tafiya
Bayan ta koma dakin ta sai murna takeyi Wai Hazrat na kishin ta haka taci gaba da tunanin ta har tayi barci...

Hazrat har yanzu bai daina jin haushin Inteesar Acikin zuciyar sa ba.....

Washe gari da safe bayan kowa yayi salat, aka fito yin breakfast aka gaggaisa kawai inteesar budan bakinta tace yaya salim jiya da muke Tahowa na hadu da Yaya Adam, Hazrat ya daga kai ya balla mata harara. Shiko yaya salim yace haba dagaske? Ai jiya yadawo daga Cyprus🇨🇾, hakade aka cigaba da hira har aka gama breakfast shide Hazrat baice komai ba.........
Hazrat zai koma daki kenan shine dad yakirashi yace yazo sudanyi man to man talk, Hazrat yaji dan kunya sai yabi dad sukaje wajan resting place din dad suka zauna dad already yasa househelp din takawo musu drink......

Dad yafara dacewa I hope inteesar bata bata maka rai de ko sai Hazrat yace aa dad tanamun biyayya dad, dad yace alhamdulillah so how’s business going? Hazrat ya amsa da everything is going smoothly dagannan suka shiga wasu hirar su na business.......

In the other side inteesar na tare da noor dinta a daki sai noor tace yar gudaliya ummanta you know what you did was wrong right? inteesar ta Dan bata fuska tareda shagwaba tace what did I do noor? Noor tace kawo maganan wani agaban mijinki kinsan he won’t really like it and from what I observe he got angry........
inteesar tadanyi shiru da alamu tana tinani, tace ma kanta tinda he’s getting jealous toh na dinga mai sai tadanyi murmushi...... tana cikin haka noor ta katse mata tinani tace kina jina kuwa sai inteesar tace I’m sorry Noor .... sai Noor inta tayi murmushi hakade suka cigaba har lokacin sallat, yaya salim da sauran en uwansu inteesar suka wuce masallaci while su inteesar da su Noor inta sukayi sallat a gida.....
bayan sun idar aka haura girkin rana

Tunda Hazrat suka gama cin Karin kumalonsu ya Tafi company su na kano tare da abban Inteesar... Basu suka dawo gida ba sai wajan magrib....
Bayan shugo ya nufa dakin da yake Yayi freshen up, ya canza kaya kafin ya fito da system inshi yana Aikin akan new business daza suyi introducing a company in su na Abuja... Can sai ya jiyo Sallama Inteesar, ya amsa da cewa come in...
Kafin tasa kafa tashigo...sabida kamshi da takeyi sai da Hazrat ya daga ido ya kalleta, yaga takara mai kwarjini a face insa ba alamar murmushi amma ganinta kawai sai yaji wani sanyi a zuciyar sa... Inteesar tace ina wuni yaya, Kun dawo LFY? Yace lfy Lo lil sis.. Inteesar tace yaya food is ready... Yace OK, Ki bani nan da few minutes ina zuwa...
  Dama su a dakin su Inteesar komin girma Indai kana gida  a tare akeyi dinner, so sai anjira kowa kafin za Afara cin abinci... After few minutes sai ga Hazrat ya shigo da Sallama sa, ya tsuguna ya gaishe da big mom da yaya Salim kafin ya samu gu yazauna a lokacin Inteesar na kitchen Tana dako kulolin abinci... Tana sanye da English wears Wato palazoo and baby top, kayan yayi mata kyau Sosai.. Ta iso gun da Sallama da murmushi a face inta, ta ajiye kulolin abinci kafin ta koma kitchen ta dauko sauran...
Can sai ga Sallama Adam ya shigo.. Adam ya tsuguna ya gaishe da Noor in baby... Don Haka yake ce ma ummah Inteesar, bayan sun gama gaisawa ne yamika ma Hazrat Hannu suka gaisa sai kuma Abokin na sa...ya Saleem... Big mom Tace what a surprise visit. Salim baice min Zaka zo ba... Adam yace eh Noor din mu.. Inteesar ce tayi inviting ina dinner, Hazrat ya dago Kai ya kaleshi... Noor Tace Inteesar Kuma?  Daidai lokacin da Inteesar ta shigo da sauran kaya.. A zuciyar ta, tace Yaushe nayi inviting yaya Adam... Ta tsaya ta na tunani.. Sai can Adam yace I'm just kidding fa... But mun hadu da ita... Kawai nazo yin dinner daku ne, Sabida nayi missing abinci ki Noor din mu... Noor saidai kash yau Bakayi sa'a Mai jagwalgwalo ce tayi girki..
Adam yayi dariya yace Noor Kice yau zamusha yaji da Maggie daidai lokacin da Inteesar ta kara so da shagwaba Tace Haba yay a Adam da kenan.. Shide Yaya Salim sai Dariya yakeyi... Salim yace Hazrat ga best friend ina Adam, Adam wana Kuma  cousin Ina Wato Mijin Inteesar...Adam yayi murmushi yace nice meeting you bro... Hazrat yake' kawai yayi a lokacin Inteesar tafara serving.. Tafara zuba ma Hazrat kafin ya Salim sai ya Adam.. Tana zuba Mai yace yum.. Wanan kamshi abinci Haka Inteesar tayi murmushi Tace yaya knan... Noor dai tana nan tana observing komai... Ta tashi ta Basu wuri, Inteesar koh taki tashi, Noor tana mata magana ta ido ta biyota ama Taki..

   Hazrat yayi murtik da fuska kawai tura abinci yakeyi with no appetite..
Adam yace Salim knan ku aurar da inteesar koh ku gayamin..bacin Kansa yanda muke da i... Bai karasa magana ba Hazrat ya tashi ya bar gun... Inteesar ta bishi da ido har ta daina ganinsa...
Salim yace Adam Haryanzu dai baka daina surutu ba 5yrs ama Bawani canji.. Adam yayi dariya Inteesar ko tunda taga Hazrat ya fita a fusace Tace yau na dibo ruwan dafa kaina can sai kuma ta tuna a gidan su ne bazai duke ta ba...

  Inteesar ta koma daki gun Noor inta.. Noor tafara mata fada Tace wai ke baki da hankalli ne kk biye ma Adam agaban mijinki.. This is totally wrong.. Haba mana for God sake, don't you have any cautious ne... Inteesar tace Noor I'm sorry I wl never repeat this ever again.. Noor tace Now where's Hazrat..Inteesar tae yana daki... Noor Tace maza ki wuce Kije ki samai Shi in badai kina son rai na ya bace ba...
Inteesar zata wuce knan Noor ta mika Mata wani abu tace use dis...
Inteesar ta koma daki ta yi Wanka ta dauki Abinda Noor inta tabata, tayi using insa kafin tasa sleeping wears inta ta dauko hijab ta nufi part... Alokanci it's after 11 na dare...

Hazrat tunda ya bar gun abinci yake ta fushi zuciyarsa sai tarfafasa yakeyi... Yace I will surely teach her a lesson..

  Inteesar tayi Sallama kamar sau biyu ba amsa ba sai tayi knocking sai aka bude yana mata wani Irin kallo Irin disgusting look Ina kafin ya masa Mata ta wuce ciki Ya sa key Ya Rufe kofar...

(Gangan Inteesar yau zaki gane shayi ruwana amma dai Bari Muga hukunci da Hazrat zai yanke🤔)

Thanks

THE MAID(MAI AIKATAU)Donde viven las historias. Descúbrelo ahora