18

117 7 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU) 🤍*

  BY THE DMKs✍🏻



       *Chapter 18*




Har suka isa airport din bawanda yayi ma wani magana Acikin su...har sun isa Abuja, Hamza yazo daukan su, Hazrat yace ma hamza su biya BON Stratton...bayan sun isa gun ne Hazrat yayi magana without looking at her yace mai za ki ci.. Inteesar tace bakomai. Hazrat yaja tsuka ya fita... Yayi masu order Abinda zasu ci ya fito...
Hamza ya dauki hanyar Gidan, Dan kankani lokacin suka isa gidan... Ana parking ta fito ta nufi part dinta, Hazrat tunda tafito mota Hazrat ke Binta da ido.. Yace Lallai wanan yarinya Wato jira takeyi in bita da kaya...
Hamza ya taya shi shigo da sauran kayan..Hazrat ya salamai shi kafin ya wuce part inta Yayi knocking yace wa kike jira ya dauko miki kaya naki.. ?
Yana gama magana ya wuce part insa.. Ya gama shirin shi kafin ya sauko kasa still ya ga kayan a gun... Ya sighing softly yace bata dandara ba Ke nan ya dauki wayar sa ya kirata yace Ki sauko yanzu...
Bayan few minutes ta sauko da long hijab inta har kasa ta dauki kayan zata wuce Hazrat yace in kk ajiye kayan ki dawo Ina jiran ki.. Tafara bubuga kafa alamar bata son Tadawo..
Hazrat ya tabe baki yace ke kika san wanan..
Tadawo kasa ta samai Shi amma bata bari sun hada ido ba... Kafin Hazrat yace ga ledan ki, ta dauka tace nagode ta nufi hanya zuwa part inta. Hazrat ido kawai ya bita dashi...
Kafin ya wuce masjid Yayi sallah ya dawo, ya koma part insa yafara Aikin da Ke gaban sa... A lokacin har isha yayi ya fita ya je yayi sallat....

  Inteesar she's on phone with FARIDA.. Tace plz ki zo gobe ina so mu tautauna... Farida tace in shaa Allah Inteesar tace ki zo da safe... Tace OK. Kafin sukayi ending call din...

Washegari dasafe Hazrat da wuri ya tafi office. Koh breakfast beyi ba sabida baqin daza suyi..

Inteesar tunda ta tashi bata sako kasa ba sai zuwan farida ne yasa ta sako kasa... Bayan sun gama gaisawa ne Inteesar ta tambaya farida mai zata Ci?
Inteesar ta shiga kitchen ta hado masu Abinda zasu ci ta kawo masu, bayan sun gama ci ne Inteesar tace Yar'uwa mu koma sama we have alot to discuss... Farida tayi wani shewa tace I can't wait... Suka haura sama suka zauna a kan bed... Farida tace I'm all ears sis go on.. Inteesar ta sunkuyar da Kai Tace.. Kafin Inteesar tace you said there's alot of pleasure in... Sai Kuma tayi shuru... Farida tace in what sai tayi ma Inteesar whispering wani abu a ears inta.. Inteesar tayi whining idonta tace no... Foreplay nake nufi.. Farida ta yi dariya tace yes now, girl it add up spice to your sex life... Especially when you're good in it...eg like bj, hj etc
Inteesar taji gabanta ya fadi a zuciyar ta, Tace wane ni wanan sai Manya..
Tace ko kallo baza ta iya yi ba bale..
Itakam farida sai surutakai take mata amma Inteesar hankali ta baya gun..tace koh a mafarki bazata so hada daki dashi bale har yakai ga wanan, Kawai jin farida takeyi..
Farida tace na kawo miki wasu stuffs da zaki dinga using trust me girl.. Your husband will go freaking crazy on you sai Inteesar tace banasan wanan Gaskiya sai farida tayi Dariya tace it looks like you already know what's up..Inteesar tace nooo.. Feel free to say it girl.. Inteesar walhy ba wanan mgna..

Hazrat aiki Yayi mai yawa a office yau bai wani samu ya zauna ba, Bashi ya yi breakfast sai 12 pm.. Dai dai lokacin da kiran fawas ya shigo wayar sa...yace hello bro are you back.. Hazrat yace eh nadawo jiya.. Fawas yace its about my wedding... Kasan yanzu Saura 2weeks Yaushe kk free sai mu hada AP... Hazrat yace ok zan duba schedule ina na this week sai in gaya ma... Fawas yace OK kafin sukayi Sallama yayi ending call din..

Farida yau tayi ma Inteesar yini ba ita tabar gidan ba sai after magrib sun sha hira Sosai yau...

Hazrat yadawo bata San yadawo ba, yau ya dawo da Gajiya koh ta abinci Bai bi ba... Yasamu Ya kwanta Bashi yatashi ba sai 2am na dare...

*******
Washe gari da safe ma haka ya fita ba tare da sun hadu da Inteesar ba...
  Haka suka ta rayuwa for a week Inteesar taga abin yayi yawa, koh ta ajiye Mai abinci Bai ci.. Kuma kafin ta fito ya tafi Aiki...sai tafara jin Tsoro koh yana da wata a waje ne.. Sai ta tuno da maganan farida da tace in baki kulawa da mijinki aikwai sex parasite a gari... Wanda they can do anything to get your man so gara ki dage ki dinga nuna mai kula..
Tana tunane tunanen ta kafin ta dauki phone ta kira small mom as usual... Bayan sun gama waya da mom sai Tayi deciding ta kira shi...
Wayan ya fara ringing......

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now