20

108 3 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU) 🤍*

  BY THE DMKs✍🏻

       *20*



Yau ne Ranan Mother's Day da kamu Maryam...za ayi Mother's Day da misalin karfe 2pm whilst kamu da karfe hudu... Gobe Saturday shine Daurin aure.. Sai hada hada Biki akeyi.. Da Mother's Day din Amarya purple lace tasa yayi mugun Mata kyau... Gaskiya Mother's Day yayi kyau Sosai..
 
Yanzun karfe hudu daidai har Amarya ta canza kaya.. Tana sanye da wani royal blue lace material whilst Kawaye na sanye da a tamfa pink da blue..
  Masu deco Dan Kara gyara wurin sukayi, suka karo kayan kamu suka sa..
 
A ka fara shagali kamu.. Bayan sun raka Amarya wanja zamanta suma Kawaye gana su nan kusa da Amarya..
  Bayan kamar 50mins mc Yayi announcing shigowar angoyaye.. Ango na tsakiya sai Abokanan sa su shida suna biye dashi.. Suna taku da isa, suka kai gun da mc yace su tsaya suka saya.. Mc yafara dacewa kamar yanda Al'ada ya tsara kafin ayi ma iso gun Amarya ka sai ka siya...

So now is left for you and the bride maids to decide on what to give as the price...
Sai mc ya mayar da Kallon sa gun Kawaye Amarya yace wa Zatayi mgna.. Inteesar stood up with confidence..

mc lemme have the mic.. Inteesar tana da mugun exposure so ta fara magana tace to angwaye Kun dai san amaryamu Mai sada ce, so Bawani kudin da ya isa ya siyan gani amaryamu... Ama mu yanke muku Kudi kadan kuba da million goma...

Mc ya dauki Dayan mic yakai ma angwaye... Hazrat ya karba yace mu basu million 50 nan take waje yabude da Guda...hazrat yace abashi account details din kafin Shima Najib yace yabada kujeran hajji biyu...

Akayi masu iso gun Amarya aka bude mata mayafi ango ya zauna gunta.. Few minutes aka Kira su Maryam da fawas  su fito su taka.. Ana ta masu Mani.. Farida da Inteesar koh saj cashewa suke Yi... Mc ya kira Kawaye fillin rawa aka samu su Waka tambola.. Su Inteesar aka zage sai dirka rawa akeyi, farida tace yau bayan wata sai yayi ciwo... Sai Mani ake masu ama Hazrat bai je gun ba.. Sai su Fahad da Adam... Hazrat na kallo yanda ke mata Mani ama yaki zuwa gun...

Anata shagali kamu har aka gama Gaskiya Anci ansha ba karya komai ya tafi daidai yanda ake so...

Washe gari da safe
Angwaye sun Kama hanya airport don a kano za adaura auren.. Baba maryam a kano a ka haife shi Toh wan shi ne ma dauri auren..

Andaura auren fawas da Maryam da misalin karfe 11 safe...ya bada sadaki hade da cici gold kamar yanda Al'ada su ya tanarda...

Fahad yakira farida ya sanar da ita... Farida tafara Guda tace Andaura... Farida sai zubo zance takeyi tace ina da wani turare daga wanja ku aka kawomin.. Turaren ya hadu Akwai na fesawa a Jiki dakuma shafawa sai na wutan... Farida tace trust me gal fawas we go out of control Tayi mata wink.. Maryam da Inteesar sai Dariya suke cuz sun riga da sun Saba da barkwanci ta...
Farida Harda demonstrating take masu Irin Tana basu lectures inan...

Da karfe biyu harsu angwaye sun iso Abuja aka Fara shirin Kai Maryam dakinta...da misalin karfe 8pm za akai Maryam dakinta daga nan sai a wuce gun dinner...

Su Inteesar suka rakata daki sai aunties inta gudu hudu Kuma dasu za a gun dinner.. Ana Kai ta ba dadewa ba aka Fara shirin zuwa dinner...
Outfits insu ya mugun haduwa... Amarya silver bridal material tasa Shima ango suka ma angwaye sky blue da babban Riga, Sukuma AMARE onions color material suka sa...
Gaskiya sunyi mugun haduwa... Angwaye da amare suka taka ma ango da Amarya harzuwa inda zasu zauna... Inteesar ne a baya Amarya sai farida sai sauran Abokanan azikin AMARYA,         suma gefen ango daga Hazrat, Fahad sai Najib sai su sauran yan'uwa ango...
Kafin Amarya da ango su zauna sai da suka taka ana ta masu Mani....

Anata shagali biki kamar yanda aka Saba.. Kafin aka fara competition sakani angwaye da amare...
Fawas yasa ki jiki ya dirka rawa Ita koh Maryam bata wani yi rawa ba angwaye sai murna suke... Inteesar ta shigo ta fara rawa Hazrat Yaqi shiga kawai sai Adam ya shigo suna ta rawa... Hazrat Abin ya na ta Bashi haushi ama yanata controlling zuciyar sa... Inteesar tayi wining Adam yanzu Saura lover birds suyi...Adam ya koma ta gefen Inteesar yana mata whispering wani abu a ears inta.. Hazrat bcm so furious seeing them that way...but He was trying hard to control himself but is getting out of control.. Next thing he saw was Adam trying to hold her... Hazrat baisa lokacin da ya isa gun ba ya kwashe ta da lafiyaye Mari har Guda biyu ta fadi Hazrat ya bita har Kasan zai kara mata shikuma Adam is trying to hold Hazrat, Hazrat ya kai mai Nushi a ka fara dambe.. Su Fahad sai rabo sukeyi ama Hazrat Yaqi sakin Adam sai da yaga ya mai Duka kafin, aka samu kwace Adam Din...
Su Fahad suka ja Hazrat gefe suna calming inshi down.. Idon Hazrat yayi mugun ja kamar garwashi..ai Inteesar tunda tafadi kasa farida ta ja ta suka bar hall din....suka shiga motar Fahad, farida sai bata hakuri takeyi.. Tace wai Mai kk yi mai ne.. Inteesar tace Banyi komai ba kawai na saya ina magana da yaya Adam ne shine ya zo yafara Duka na.. Farida sai lalashinta takeyi.. Har su Fahad suka fito hall din... Fahad yace ma Inteesar kiyi hakuri ki fito ku tafi Inteesar tace ba inda za ta..
Fahad was pleading with her, ta fito Don yasa halin aboki sa.. Tace ina yaya Adam.. Fahad yace ke dai Ki fito... Hazrat ya gaji da jira ya iso gun motar a fusace ya fin ciko ta waje  bai ce komai ba har ya kai daidai motar sa ya jefata aciki Shima Ya shiga ya diba mota da gudu Bai saya koh Ina ba sai gida... Inteesar in bada kuka ba Abinda takeyi.. Suna isa gida tayi saurin saukowa daga mota ta nufi part dinta tasa key ta Rufe.. Tafada kan bed Tana kuka.. Shima Hazrat ya nufo part inta ama taki budewa... Yace zamu hadu ai, zaki gayamin uban wa kk Rufe ma kofa.. Kafin ya koma part insa sai Ajiyan zuciya ya keyi kafin ya shiga toilet yayi wanka ya dauro alwala yayi sallah itama Haka Inteesar sai da Tasha kukanta ta gaji kafin tayi Wanka ta dauro alwala tayi sallah..

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now