THE MAID PAGE 6

186 9 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*

BY The DMKs ✍🏻

Chapter 6

Haka Ya Tazama a dakin sai da bacci yadauke ta kafin ya tashi ya taso a hankali Dan kar Yayi wani sound ta tashi kafin ya koma part insa sa...
Ya zauna ba da dadewa ba phone insa yafara ringing yafito da phone knan zai daga sai yaga sunan big mom..nan take zuciyar sa yafara beating faster and faster har wayan ya sinke... Gashi shi mutum ne da Sam bai iya karya ba, wayan tasake ringing harzai sinke sai yadaga yace 'Assalamu Alaikum mom. Tace Wa'alaikassalam Wai Ina kuka ajiye wayoyin ku ina takira ba Adaga ba Kuma nata ma baya shiga.. Sai yace mom bari in duba ta maybe tabar phone din a jaka Tace OK.. Bari in je in duba..
Shine Ya kashe phone din Bayan kamar 1min Ya sake kira yace 'Mom Tana bacci ama inta tashi zan gayamata. Sai sukayi Sallama.

Ya tashi yashiga toilet yayi wanka da sake sake cikin Ransa.. Yace yanzun Ya zanyi da ita or should I call ummah? No,  I can't do that nasan mom zatayi questioning Ina......

Bayan yagama Abinda yakeyi sai yakoma ta part dinta yadan bude kofar to know she's OK....  Sai yakoma part dinshi ya haura kan gado ya dauko system dinshi yafara dube dube Dan ya mantar dakanshi Abinda ya faru. Yana kan dube dube sai yagan an aiko mai da mail yaduba sai yadaga waya ya kira manager dinshi yace ayi cancelling duk meeting din dayake dashi for the whole week yanason yayi taking break, sai sukayi Sallama ya yanke wayan....

Yacigabada da danne danne a system dinshi sai yafara tunanin yashiga kitchen Yayi mata girki ko yayi ordering tinda he's very sure bata ci abinci ba Gashi it's almost time for  Asr kawai yayi picking wayan Shi Yayi ordering fresh fruits, fried rice, pizza, chicken salad, ice cream da sauransu Sabida baisan wanne zataso aciki na.. Sai yyi hanging up ya dawo kan system dinshi sai yatina abu kawai sai yasauko kasa yashiga wani daki cikin dakin Akwai abubuwan da INTEESAR ta hada mai Na birthday sai yayi shuru............

Yana kalle Kalle sai idonshi Ya hango wani box da akayi wrapping Dukda Akwai gift dayawa amma baisan dalili dayasa he's attracted to wannan ba kawai yashiga ciki Ya Rufe kofar yadau wannan ya yaga wrap din sai yagan box sai yayi murmushi tareda hawaye yace my childhood memories da alamu ya tuna zai bude knan wayan Shi Yayi ringing.. Yayi sauri ya Mike yafita daga daki yakoma part inta..

Yasamai ta still sleeping.. Yafara Kiran sunanta yace wake up it's time for salat.. Ta fara  bude wide eyes inta Wanda yake hade da long eyelashes hankali...kafin ta tashi ta zauna..

Tace yaya'

Naam Lil sis..

plz help me bazan iya saukowa ba.. Ya mika Mata Hannu ama bada son ransa ba yakai ta baki toilet.. Tana ta dafa bango kamar Wanda tafara sabon makanta.. Yaja kofar ya Rufe, saida dauki time kafin ta fito da kyar yakara taemaka mata Tazauna akan prayer mat sai da yajira ta tagama sai yagayamata yanda sukayi da big mom.. Sai yayi dialling number yabata yace ni zan wuce masjid...

Ina wuni NOOR, LFY Lo yar gudaliya yana ji voice inki Haka Meyafaru... Tace bakomai Noor daga bacci natashi.. Are you sure Dan dagaji voice inki  nasa Akwai... Noor I said I'm fine bacci natashi..
Sai Noor Tace meyasa Nakira phone din ki bai shiga ba.. Nabar shi a jaka ne Kuma jiya nayi aiki dayawa nagaji.. So shiyasa ban bi takan phone dinna ba...
Noor Bari in shiga kitchen. In the other side kawai Noor tafara Dariya tace oh Allah yau Kece da shiga kitchen.. Ada ko yunwa zai kashe ki bakya shiga har sai an dafa ankawo miki... Cikin shagwaba ba tace Haba Noor.. Nide bari Inje kafin suyi Sallama sai da Noor inta takara bata Shawarwari akan zama da miji..tace Thanks Noor.

Tana ending call din.. Tashiga dube dube a phone din, to her own surprise bataga pix din budurwa koh daya ba a phone din.. Abin yayi mutuqar bata mamaki hadaden guy kamar yaya ba budurwa.. She sighed and said Alhamdullillah... In shaa Allah I wl do my best to get him...still smiling ..
Yayi Sallama zai shigo Tayi sauri ta ajiye phone din.yacw Ki sauko ga abinci ankawo tace OK,

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now