25

139 11 2
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU) 🤍*

   BY THE DMKs✍🏻


        *25*





Hazrat ya koma daki yana tunani Abinda ummah shi tace... Wai yan aiki, Haba mana Saikace tadinga ciwo knan ba warkewa Gaskiya Nidai bazan iya kawo yan aiki gidana ba kuma tasan how despise them... Yace Gaskiya I can't Gaskiya I can't... Yace ai Nima sai In tare a nan nasan in ummah dakanta zata ce mu tafi gida...

Bayan sallah zuhur Inteesar ta tashi ba Abinda take son ci yau kamar roasted corn and coconut.. Ta dauki phone inta ta kira mom, tace mom Ina jin cin gasashen masara da kwakwa... Mom tace ok daughter Bari insa uthman ya nimo miki tace ok mom.
Mom ta kira Hazrat a phone Tace Inteesar nason taci roasted corn and coconut yanzun... Kasiya ka kai mata..Hazrat yace roasted corn kuma Acikin wanan lokaci?  Ummah tace eh..
Hazrat haka ya dauki motan shi yafita yana ta duba traffic jam yasan masu gasa masara suna yawan yawo dashi a Kai ko Kuma su tsaya a tsakanin Titi...ya samu yasiyo dayawa,
Ya juya motar sa ya koma gida ya nufa dakin ta da Sallama... Bai jira amsawa ta ba ya fado ciki, ya shigo ya zauna yace ga sakon ki... Inteesar tunda taji kamshi masara tafara murmushi ta amsa Leda tace mai nagode Shiko sai Binta yake da Kallon mamaki yace masara ne take yi murna Haka kamar wani abu...
Tafara ci tana santi Harda cewa Gaskiya sun iya gasa masara... Sai da taci Guda biyu kafin Tasha pure milk inta mai sanyi...

Hazrat yayi saurin cewa wanan concoction din fa?

Inteesar koh kula Shi batayi ba she belched and said alhamdullillah Ya Allah. Kafin ta dan jigina da bango..
Inteesar bata son kaya mai nauyi Sam so inta tana daki simple kaya take sawa Gashi tabar gashinta koh Comb batayi ba she looks so tatted.. Hazrat seeing her that way only, makes him want to.. Yafara tunani how crazy she'll be looking every morning if he happens to be in the same room with her.. Yace she'll be looking exactly like this... Yayi Dan shu'umi dariya
Ya kura mata ido sai kallonta yake yi yace just look how innocent she is but turgid inside..

Dan jin gina da Inteesar tayi har tafara bacci... Kawai sai taji kamar Ana caresses in jikinta tayi saurin ta farka Zatayi ihu yahada bakinsu yafara kissing inta in a romantic way... Tun tana kokarin kwace kanta har tagaji ta barshi cuz she was taken by his perfection...itama tafara kissing inshi ya tsaya yana kallonta yaga idonta a rufe sai kissing in she in a way that he's never been kissed before....she's really fast kamar wata hungry lion.. Yadan ja baki shi, sabida Bai taba gani ta this way ba, ta kara Kai baki tana French kisses him deeply and passionately Hazrat was so taking by her kisses.. Zai tashi ta ruko hanunsa amma still eyes inta are closed... Yayi Dan murmushi yace key zan sa, yasa key yadawo yafara abinda yafi kwarewa akai(lol😉)yaga tana bashi gudumuwa Irin she's enjoying it Shiko Hazrat he's full of surprise yanda yaga mood inta yace koh dai maganin ya fara aiki ne?
Sun dauki mintoci a Haka  yana son yayi introducing kanshi but yana Tsoro yasan Zatayi iya hihu ta tona mai asiri... Sai yayi mata whispering a kune I want to have that you now... Duk dadai Inteesar ba Acikin hayanci ta take ba tace mai no, Akwai ciwo a gun plz let's continue with this sai shishige mai takeyi shikuma Abinda yake so kawai shine yayi introducing Kansa.. Amma hakanan ya hakura yayi yanda take so, Bashi ya bar dakin ba sai to 3 daidai lokacin da ummah Tazo dubata... Yana gani ummah yayi sauri ya fice kamar mara Gaskiya

ummah tace wai Dama haka yake...amma a fuska kamar bai zai aikata ba... Tace Kmar Bashi yake bossy Irin bai son auren amma ji yanda yaketa maitanci akanta tace nasan Abinda zanyi ma ai... Kafin ta shiga dakin ta same Inteesar na bacci ta ruf da jiki... Ta taba temperature jikinta taji normal kafin ta tashi ta bar dakin...

Bayan sallah isha ummah ta aika akirata dinner tunda yanzu Tana Dan cin abinci Kuma bata Amai kamar da,
Yau chicken peri Peri and Jellof rice akayi sai casserole a gefe... Su Abby already sun fara ci abinci kafin ta karaso gun su da Sallama ta gaishe da Abby amma banda Hazrat... Ummah Tace shi fa bazaki gaishe shi ba?
Inteesar ta turo baki kafin ta gaishe shi ta samu wuri ta zauna....mom ta zuba mata abinci Inteesar hankali sai tashi yake amma kuma tana son cin abinci... Taci abinci koh spoon uku batayi ba ta tashi tashiga toilet tafara Amai Sabida kamshi kazan sai Amai takeyi saida ta amayo komai kafin ta ji Dan sauki... Mom sai Sannu take mata, ta samu ta zauna a parlor tace ta huta kafin anima Abinda zata ci...

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now