*🤍THE MAID (MAI AIKATAU )🤍* BY THE DMKs✍🏻 *86*

95 5 0
                                    

*🤍THE MAID (MAI AIKATAU )🤍*









BY THE DMKs✍🏻







*86*








Hamza Gobe in Allah ya kaimu zamu koma gida tunda kaga abinda yafaru.. Allah yasa Hakane Mafi alkhair Amin Kuma ya kawo mata wani Mijin nagari.

Amin kawo Bala Aman Ina so kukai har Jibi sabida akara zama a tattauna akai, Kuma Akwai wani magana danake so muyi ma Dakai kuma.

Toh Shikenan Allah ya kaimu.

Amin.."

Hamza ya tafi daki Yusrah Don Ya duba ta, ya samai ta Tayi sujood yafi minti biyu a zaune kafin ta Taso daga sujood duk eyelashes yajike da Hawayen.. She took almost 10 mins kafin ta salamai.

Yaya Good morning.

Morning my princess..
Ya Karin hakuri.?

Da godiya yaya..

Oya Zoki zauna Kici abinci, tunda akawo miki koh tabawa bakiyi ba fa.

Yaya I have no appetite ne.

Eh still zo ki zauna. Nizan feeding inki..
Hakanan ta zo yana bata Amman sai bata face takeyi kamar Tana shan magani, Saide yaga ta dan ci abinci ba laifi kafin ya barta Haka.

Sunfi minti biyu bawanda yayi magana Acikin su kafin... Yace muyi magana da Daddy  fu'ad yace Abar kayan lafe basai andawo dashi ba, kuma Harda mota Anbar miki maimako tayi murmushi kawai sai tafara hawaye.

Ance Gobe in shaa Allah za araba gadonshi.. So shiyasa sukace basai andawo dashi ba.

Yaya yanzu shikenan fu'ad ya rasu.. Bazan sake ganinshi ba kenan.. Yaya meyasa duk sanda Hazrat yake kusa damu sai na rasa wani farinciki na.. Tafada Tana tuno da Abinda Hazrat yafada a jirgi,

"Yusrah I will never let you go Dukda dai kince kin dade da yafemin.. Ni yanzu ba yafiyar ki nakeso ba ke nakeso...kuma bazan taba Bari wani da Namiji ya kusance Ki ba."

My Pearl yana ji kinyi shuru Kuma..?

Yaya mubar nan Garin kawai yaya bazan iya zama anan Garin ba... Plzzzzzzz YAYA

Haba my pearl duk Abinda ya samu Dan'adam daga Allah ne kuma a rubuce yake ba wanda ya isa yayi ma wani abu Saide in Hakane Allah ya KADDARA... Kiyi istgfr tun yanzu...
Kiyi hakuri my Pearl haka Allah ya tsara miki kuma haka Yakeso ya ganki.. Kuma Sabida fu'ad ba mijinki bane.
So ki zama mai tawakali... Saiki Ga Allah ya kawo miki wani wanda ya fishi..

Noooo yaya bawanda zan aurar. Ni haka zan cigaba da zama Yaya..

In shaa Allah zakiyi aure Kuma zakiyi farinciki. Sabida Allah yana tare damu ako wana Irin hali muke ciki.. So Kiyi hakuri plz my Pearl Ki rike kaddaran ki da hanu bibiyu.
Yanzu zan je gidan su fu'ad ne, tun dazu daddy ke kirana.

Plz ki rage damuwa sai nadawo.





Inteesar na daki tasake Kiran Hazrat Amman ba adauka ba, sai takira Najib.. Koh ya daga..

Hello Matar aboki, hope kina lafiya ya mohell kuma..?

Lafiya lau, ya kk kaima.. Wai Haryanzu dai bai kirani ba Kuma nashiga damuwa Sosai.. Wajan Aiki Ance bai fada ba zai yi tafiya.. Plz in Akwai wani abune ku gayamin plz.

Bakomai Fa, Muma kanmu Haka yace mana. Wai zai tafiya, na kai shi airport Ashe ya manta da phones insa Nide abinda nasani kenan. Yanzu Haka car nagida na.

Najib kagayamin Gaskiya Don Allah. Koh dai Sabida Yusrah Zatayi aure ne Yayi haka??

Najib Yayi whining idonsa yace Yusrah kuma?

THE MAID(MAI AIKATAU)Où les histoires vivent. Découvrez maintenant