55

62 8 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*



BY THE DMKs✍🏻


*55*

This page is dedicated to khadijat Tul, Marsisi, Rahama baby, Amarya and uwargida Hazrat( Rukky and Zinaria) da kawayen Matan Hazrat
Belau and jiedderh 😁😁

🤍❤️🤍much love to masoyan The maid dakuma masu yin sharhi da comments❤️🤍❤️🤍❤️🤍


Su Fahad sun is wajan to there surprise sai suka ga bayan Gidan su Hazrat Nada Wato Maitama, location din ke nunawa, they've to go back and check at the backyard.. Suna ta dubawa Suga takalmi shi Guda daya Wanda Akawai tracker aciki, sun gama zagaye koh Ina nawajan basu ga alamar da ya nuna masu yana wajan ba...
Fahad kawai ya fara kuka Sabida shi atunani sa Hazrat baya Raye.. Sunfi hour biyu agun amma Bawani lbry..

Suka sauka agidan su Fahad, farida duk ta rame sabida yanzu bata wani gani mijinta sabida wanan iftila'i daya apku.

Suka shigo da Sallama,

Tayi saurin Tayi hugging mijinta, baby any good news?

Baby is to 3am now and you're still awake?

Baby Kaima Kasan bazan iya Barci baka ba shiyasa.. Ansamu news game da Bacewar su?

No,  baby Haryanzu fa, amma muna sa rai in shaa Allah sun kusa dawowa.

Allah ya sa baby.. Sannuku da kokarin Najib. Allah ya bayyana  mana su.

Naki in amsa, Wato sai yanzu kk Gamu koh?

Kuyi hakuri plz, nayi missing baby na ne, Kulum hankali na ba akwance yake ba.. Ina tsoron kar abinda yafaru da besty yafaru Dani tafada Tana kuka..

Haba Karki damu in shaa Allah everything wl be fine, yanzu mun rako shine yaga ya kk kafin mu koma..
Sukayi mata Sallama kafin suka wuce gidan fawas Shima Haka... 
Through out the night idonsu nakan computer, Najib na kokarin shiga account insu amma yakasa.. Idonsu naka computer Sabida sun Kasa having peace of mind.. Suna cikin Haka wayar Najib yafara buzzing alamar Kira wayan ya shigo yana dubawa yaga unknown number, yayi sauri sa location kafin ya amsa..

Sannu the brave men... Keep up you guys are really trying....
Amma nabaku nan da zuwa tommorow night Indai baku gano inda nake ba toh zaku kwashe  gawarkinku.. Ya fada yana muguwar dariya.. Make sure you come with the cops and Newscasters.

Kafin ya yanke.. Duk yanda Najib yakai ga iya computer yakasa gano location din,  kawai yana nuna mai can kudu ne.. Karma Ya sa ihu Haka Najib yake ji.

Ana sallah Subhi Judith ta turo mai da code din, nan da nan suka shiga yin Aiki suka ga complete name din CEO din and company that's related to the company..

Sunyi shock gani sunan da ke company Wato

"Yusrah Moddibo Jamilu"

Sai Kuma related company shine na electronics and the CEO; Hamza moddibo Jamilu

Najib yace kun ga abinda nake fadi koh?
Nace I don't trust that guy but Kunki yarda,
Najib yacigaba da duba more details akansu, hamza yagama school a Buk Nigeria in 2007,he was awarded the best student in the school, ya karanta economics yasamu scholarship zuwa Cambridge University inda yayi two courses computer engineering and economics.. He was awarded the best student in the school.. Yana Dawowa in 2012 aka Bashi Aiki a Cbn kamar yanda akayi promising..  After some years of working with the Cbn of Nigeria he resigned.. Da Haka ne ya bude company shinkafa in 2016, still he's the founder of JM Electronics Enterprises Limited.

Wow how smart of him?
And he started working at Hazrat's house as driver in 2019 to 2021, which Ya siya trust din kowa a gidan Sabida yazo daukan fansa, Toh yana nunawa kenan hamza wan yusrah ne..

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now