14

117 6 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU) 🤍*

By The DMKs ✍🏻

    
       *Chapter 14*




INTEESAR ta Kara so gun da smile on her face... Gaskiya tayi kyau Sosai koh ranan bikinta batayi Irin kyaun yanzu ba..
  Ta gaishe da kowa kafin ta nima waje kusa da farida ta zauna...

Najib yace can I say something please...

Inteesar tace yeah sure..

Najib yace you look so take away tonight Gaskiya, Hazrat is lucky to have you as his wife..

Hazrat shi koh sai balla mata harara yakeyi.. Inteesar ta hango shi amma tayi pretending kamar batasan Yanayi ba.. Thanks bro,

Najib ya kara dacewa plz kina da kanwa?

Kowa ya fashe da dariya amma banda Hazrat...
Fahad yace ma Najib flattering din Yayi isa haka kafin kanta yafashe,  ya fadi yana Dariya..
Fiancee din fawas tace sis I love your dress, plz can I have your number.. Cuz I would like you to choose the outfits that I'll be using for the bridal shower..

OK..

  Bayan sun gama Fahad yafara da bude taron da Adu'a yace kowa yasan Abunda yakawo mu nan munzo taya friend din mu murna... Yakara dacewa fawas is like a brother to all of us here... We grew up together like one and I'm happy to be here with him and also to rejoice this moment with him.. Yace let's make a toast to the latest couple in town.. kowa ya tashi yadauki drink Ya daga sama alamar toast.. Kafin yace ma Fawas yayi introducing kanshi da fiancee inshi..

  Fawas shima ya tashi yafara dacewa Alhamdullillah for this beautiful day'.. as you all know I'm dr fawas Ahmad the son of the Dr Ahmad kabuga..
Well here is my fiancee ' "Maryam Ali" I met her just off recent.. Well to cut it short.. I met her on IG, fell in love with her and that's how it got to this point..

  Kafin ya koma ya zauna duk Abinda akeyi Hazrat hankalinsa baya gun, zuciyar sa sai tafasa yakeyi sai kara jin haushi ta yakeyi..

Shine Najib Shima Ya tashi yayi magana yace Nide banda niyar auren yanzu amma Indai zan samu kanwar Inteesar surely I wl get married..kowa ya kwashe da Dariya amma banda Hazrat...

Fahad ya kalle Hazrat yace do you have anything to say... Hazrat yace No. Shine Fahad yace mu ci abinci after then Zamuyi catching fun..

Farida ta yi ma Inteesar magana a kune Tace Kinga yanda mijinki ke Kallon ki kuwa.. Inteesar tayi murmushi ta kalle shi yayi sauri ya kawar da kansa..
Bayan sun gama cin abinci ne su Inteesar suka koma sama Don su gyara makeup din su...maryam Tace ma farida ta bata number ta.. Suna ta hirar su kafin suka dawo kasa..
Through out the party ba Abinda Hazrat ya keyi face daure fuska..

  Farida taje gun kafar mijinta ta zauna itama INTEESAR Tazo gun Hazrat ta zauna hade da Bashi peck a baki.. Tace hey handsome ' what's up with the face.. Hazrat ya hadiye abu Mai daci a wiyar sa.. Yana mamakin ta... Farida tayi saurin ta dauki wayar ta ta dauke su hoto Shima Haka Najib ya dauke su da camera shi Yace wow' kunyi kyau Sosai..Hazrat suna Kallon Juna Irin eye to eye amma kowa da Abinda yake fadi a zuciyar sa...
Anata daukar pictures and videos bayan sun gama pictures din
 
Sai Fahad ya tashi ' time for games.. Yace Akwai rules and penalty... So get ready..

Here is the rules of the game "when you are being Ask a question and you dunno the answer you'd have to kiss your partner and for singles you'd have to take a cup of drink"

"The penalty here is this if you refuse to do any of this you gat to dance "

Yace just three questions
     Najib ne mai tambaya tunda baida partner.. Najib yace very soon zan samu nawa in Inteesar tabani kanwata..aka kwashe da Dariya..

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now