THE MAID PAGE 2

279 11 0
                                    

https://chat.whatsapp.com/F1qUXL1PrA38cBebOLU8Fm
 
     *Chapter Two*

*TIE ON YOUR SEAT BELT FOR THE JOURNEY IS YET TO BEGIN*

I know most people would be wondering why the novel is been tittle "THE MAID"
Hausa novel ne kuma ya kunshi abubuwa da dama (love, comedy and tragic)
Akan yan aiki, ama yafi karkata akan rashin Sa'a dakuma matsalolin yan aiki duk dacewa dai ba dukka aka taru aka zama dayaba dole asamu the good ones and the bad ones..
*Brief* Labarin akan Hazrat MOHELL which is the star of the novel.  He's the heir and only son to "THE MOHELL Empire"

KAR IN CIKA KU DA SURUTU KU BIYONI DANSAMU CIKAKKIYAR LABARIN..
KAR KU BARI ABAKU LBRY SABIDA TAZO DA ZAFINTA😉😋😊

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)*🤍
26/2020

Alhamdullillah for the gift of life and health 🙏🏻 Allah I wanna thank you, I wanna thank you for all the things you've done, you've done for me through all my years I've been lost... You guided me from all the ways I were wrong🙏🏻
I wanna Thank you for giving me the strength and courage to write this..

*ALHAMMDULLILLAH*

Nan take takira wayan small mom. Yana fara ringing small mom ta amsa Tace my INTEESAR wanan Kiran safe Haka. Inde ce ba matsala?
INTEESAR tasake sanyaya murmushi Tace small mom why did you hide it from me, why mom?
Sai small mom Tayi murmushi Tace my INTEESAR ban fahimce Ki ba, mom Kinsa Abinda fa nake magana akai, Meyasa aka nunamin hoton wani as Mijin da zan aura Maimaiko agayami sai aka boye.. Kuma Harda Ke mom upon all people, Haba MOM..

Sai mom tace No my INTEESAR karki ce min kin manta da big suprise din da Noor Tace zata miki ama sai Kinshigo Gidan auren Ki zaki gani.. Toh ai shine wanan.. Nan take INTEESAR tafara murmushi tana tuna baya yanda suka shaku da YAYAnta. 
She couldn't believe her dreams finally came true.

Mom natacewa hello'

Dota kina jina?

Can Tace yes mom'

Tace mom sai anjima zanyi abu Tace wl call u back when I'm free.
Tana kwance memories inta suna flashing back at her.

Yaya' kenan the only boss in our family. People always think that he’s single getting himself not knowing that he’s much more way than that, amongst us all,I’m the only person who understands him more. Inteesar tace if I am to write a book about Yaya. It would have to take me hundred years to do so. ‘He’s one hell of a human being’ tayi saurin rufe bakinta da Hannunta sai kace yana gun.

   Haka ta zauna a dakin bata sauko kasa ba. Shima bai nimeta ba sai da taji yunwa Dan kanta tasauko ta nufe kitchen tayi warming abinci kafin tafito, bayan tagama ci ne taje ta ajiye Kayan ba tare da ta wanke ba, ta koma sama tayi kwanciyar ta..

Ya sauko kasa don yahada coffee yasha, yaga an bar dishes batare da a wanke ba.... ya wani daure face kamar akwai wani kusa dashi. Yace I hate this, mai yasa su ummah zasu hadani da wanan kazamiyar a matsayin mata. Haka ya wanke abubuwa datayi using.ba Wanda zai taba tsammani Hazrat ya iya wanke wanke. Lol,
Haka suka cigaba dazama batare da ganin junansu ba

  *******

*Washegari da safe*

Monday yau kenan Hazrat ya gama shirin shi don zuwa aiki,Kowa saida yayi mamaki ganin Hazrat a office..wasu nata gulma sai kace ba satin nan akayi aurensaba. Koh dai baya son aure ne, kowa dai yayi mamakin ganinsa yau a office.

HAZRAT MOHELL :Brief Labarin The MOHELL FAMILY, shide ALI MOHELL ruwa biyu neh abban shi dan Nigeria neh mamanshi balarabiya Sunan Baban sa AMINU DALHAT sunan maman ZAINAB MOHELL.sun hadu da ita Lokacin da ABBA yaje karatun msc in sa a Saudi,anan suka hadu da ita Zainab suna da Cues a school din, suka fara soyayya dashi har yakai ga magana aure dakyar aka yarda ta aure shi dan Shima yafito daga gidan kudin kuma su masu fada neh aji. Sunyi aure bada Dade waba tasamu cikin ALI MOHELL
Akwana atashi harta kai watan haihuwarta Kwanaki kadan yarage ta haihu.. Tafara ciwo a tsaye tsaye haryakai da nakuda yazo mata.. Gashi nakudanta ya dadai tanayi kai saye likitoci suka yanke shawara yi mata CS Daman tinda tafara Ciwon Mijin natareda ita sai tace zatabarmai wasiya in mace ta haifa yasamata ZAINAB Inkuma namiji ne yasa ALI MOHELL which is sunan babbanta... sai yace

"Stop it wifey, nothing will happen to you"

Sai Tayi murmushi dakyar tace My Love I know I won't make it just promise me... Idonshi cike da hawaye yace I promise.. Sai Aka shigar da ita Theatre Room after some hours likitoci suka fito Akabashi good news and bad news he was heartbroken .... His wife gave birth to a bouncing baby boy.. And also loss his precious wife..
Sabida son da yakewa matar sai yaji ba Abinda yakeso a duniyarnan sama da dansa Yayi masa Huduba yasa masa ALI MOHELL duk Abinda yakeso abbansa namasa....sanan kuma yaki kara aure Sabida yana tsoron Irin Matan da zai kawo a matsayin mata,
Shekaru suka jaa ALI MOHELL yazama Kekkyawan matashi yayi karatunsa gabadaya a Kasan waje yadawo nigeria wajan babansa...he's dad was very pleased to see him sukayi ta hira finally Baban yace masa Son you are now a grown up man yanzu yakamata kayi taking over

*"THE MOHELL EMPIRE"*

Tinda kagan ni shekaru sun jaa , kaikuma matashi neh the company needs you now son sai ALI MOHELL yace but dad sai Baban yace No but Son + plus ya kamata ka fidda mata, munada mata kyawawa a kano I'm sure you will get your dream girl Sai yayi dariya yace Sure dad...

*THE MOHELL EMPIRE*

sananan company neh a baban burni jahar kano  da sauran jihar na Kasan Nigeria harma kasashen waje... Finally ALI MOHELL took the company on a faithful day he MET his soulmate Wato AMINA yar Gidan Alhaji ISMAIL fell inlove with her finally harsukayi aure... Sukaje Kasan waje honeymoon sunacan bad news yazo musu *THE GENEROUS AMINU DALHAT* past away...  ALI MOHELL yayi kuka bcs he lost his best friend suka dawo Nigeria immediately akayi komai akakai Shi makwancinsa..
Matar ALI MOHELL Wato AMINA ISMAIL yar dangi ce. Kuma a family house suke. Baban ta yana da mata hudu ko Wace Na da yara. Ama maman AMINA su uku ta haifa daga TAHEER Shine babba, sai HAJARA kafun AMINA..AMINA Itace last born agidansu
Kuma duk suna Saar auren Sabida kagansu zaka dauka yan Ethiopia ne Irin beauties innan.

After 2yrs dawowan Su AMINA ta samu ciki. Abba yaji dadin good news inan, alokanci su koma Abuja da zama.. Har lokacin hyhuwa tayi Tazo ta hyfa bouncing baby boy inta mai kyau gaske ya biyo kakanshi macce Wato margaya Zainab daka ganshi ka ganta, balarabe yaci suna

*HAZRAT MOHELL*

A kwana atashi har ya Fara Wayo,..Lokacin HAZRAT nada shekaru 5 doctor yake gayamasu AMINA bazata sake hyhuwa ba. Lokacin ne aunty Shi HAJARA ta hyfa last born inta Wato

*INTEESAR*.

Ko wana babban sallah su ALI A MOHELL suna zuwa kano dan yin bikin sallah su.. Haka zuminci su yakaru da yan uwanta.
  Hazrat in su zo bikin sallah baya wasa dakowa sai Inteesar a lokacin tana da shekara biyu a duniya,koh magana bata iya ba sosai ama zai kawo Kayan wasa ya ajiye agabanta suta wasa.
   5th birthday ta agidan su Hazrat tayi...sabida ummah Hazrat naji dadin gani su tare..sai taji kamar duk  ita ta haife su...komai ummah Hazrat Nama Inteesar.....kusan ci su yakaru sosai...
  Abban Hazrat tunda yabar ma Alhj.Taheer wato wan mahaifiyar Hazrat in charge of company shi na Kano,tara da wasu family din babanshi shi suke kulawa da company bai Kara waiwaya ba sabida ya yaba da halanyan sa..
Su abban Hazrat jira kawai dansu yagirma sukeyi yayi taking over the company su nan Abuja...Anan abbansa da ummah sa suke aiki...
  Haka Hazrat zai  dawo gida daga school daga shi sai yan aiki gidan
Aikin shikenan daga school sai Islam..

Brief labari akan family Hazrat mohell kenan in muyi moving further za a fayace komai.
Ku biyoni don jin yanda labari zai kasance

Written by *~MIZ DMK~*✍🏻

Thanks.

Thanks

*KUYI JOINING LINK DIN 👆🏻👇🏻DAN BAMU GUDUMUWAR KU DA KARFAFA MUNA GWIWA😊*

*from the DMKs✍🏻*

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now