THE MAID PAGE 5

153 13 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍2020*

BY THE DMKs(Miz DMK)

Chapter 5✍🏻

Ta jira ta jira bataga call insa ba nor message Gashi yanzu it's almost 8...kawai sai tafara kuka Tana dialling number NOOR inta can Sai aka daga waya.. Tace "Assalamu Alaikum NOOR...cikin Muryan kuka...

Nan take hankali NOOR yatashi... Yar gudaliya ummanta Meyafaru naji kamar kina kuka..Kafin ta  amsa tana sobbing.. 'NOOR ba Ke bace Ina kiraki bakya Bari muyi hira kuma ba kya kulani kamar da...bayan Kinsa yanda na shaku dake ama kk qin kulani.. Why NOOR?
Haba Yar gudaliya ummanta Kema Kinsa bazan taba shareki ba... Kawai nabaki time ki Kara close da mijinki Dan nasan bada sanin ku ba akayi aure.. Amma NOOR in the other side tana sa Yarta already takamu da son Mijin nata... Kawai ta fada Mata Hakane to calm her down... Plz Yar gudaliya ummanta ki Dena kuka... Kinsa banso gani Ki Acikin Irin wanan Yanayi Tace 'OK NOOR...

Sai NOOR Tace Wai Ina mijinki ne da kk Kira by this hour of the night... Tace yafita siyo mana Abin Dazamu ci... Tace kingani koh 'yar gudaliya ..da ace kin dage dazuwa koyar abinci da duk Haka bata faru ba, wai ke a tunani kin, tunda Bason miji kk yi ba zakiyi girki ba koh.. Amma it's not too late to go back... Yakamata Gaskiya kije koyan girki...
Tace in shaa Allah NOOR zan koma... Ama NOOR walhy Aikin gida namin yawa fa... Kuma tsoron zama nakeyi ni kadai... Ai NOOR ai yakamata akawo min yan aiki koh...kuma natambaya small mom Yaushe zan fara zuwa company tace sai nan da shekara daya... Gaskiya NOOR yakamata infara zuwa yanzu.. Koh?

Sai NOOR Tace Gaskiya magana yan Aiki ba yanzu ba...kibari ku gama sabawa da mijinki ma... Maybe dakanshi ya nima miki yan Aiki... Kuma magana Aikin ki ba yanzu ba...

Ba Abun da zamu ce masu HAZRAT illa muyi masu godiya... Duk yan'uwa Ki gabadaya wanda suke da qualifications masu karfi suna aiki... Kuma sun rike su da mahimmacin... Yanzun koh lekowa kano basuyi in badai wani Aikin gaggawa yatashi ba... So be patient with him OK..?

Tace OK NOOR... Kamar naji shigowar sa lemme check...wl call you tomorrow in shaa Allah.. Kafin ta yanke sai da NOOR Tayi Mata nasiha mai shiga jiki... Kafin sukayi salama

Which is all lies...kawai Tayi Hakane Dan kar NOOR Tayi tunani wani abu.. Kuma Tana son Kara kiransa..har ta feeling at ease Talking to her mom on phone ...

After 30mins tasake Kiran wayan still ba ayi picking ba... Nan tafadi kan gado taci gaba da yin kukanta kamar ranta zai fita Gashi bata ci komai ba.. Har bacci Yayi awon gaba da ita...

HAZRAT Bayan sunyi Sallama da INTEESAR sai biya Gidan su a Asokoro gun iyayen sa.. Dama Kulum ya fita Aiki sai ya biya yaga ummahn sa... Kuma Kulum yaje sai ummah Tayi Mai magana akan INTEESAR.. Sabida bata son yaranata su fada hallaka

Ama nasihar da tayi mai Nayau Ya babbanta da sauran... Yafara feeling guilty of himself... Yana tunani kamar yana cutar da ita. Ama sai yayi tunanin ita takawo wanan shawara... Sai da yagama sauraron ummah sa kafin yatashi yaje gun Fahad kamar yanda dai yafada ma INTEESAR...

Nan yasama Abokanan sa Fahad, Najib and Fawas... Kamar yanda suka sabayi a duk lokaci.. Suna ta shakatawar su ama san hankali HAZRAT Bai gun.. Fahad ne yayi noticing Haka..
Hey bro, what again?
HAZRAT yace Fahad wanna ranan ne Mafi muni aguna don't expect me to behave OK...

Sai Fahad yace Acikin mu Akwai Wanda Yayi wishing inka happy birthday ne or something.. Sai yace No..
But I have a feeling that INTEESAR is up to something about this birthday,cuz tun dazun take kira a phone ban daga Kuma nasan bata Sabayin Haka ba. Meaning that she's waiting for me to celebrate it with her ... I don't know how to do about it...?

Sai Fahad yace turn off your phone then spend a night here.. In yaso dasafe ka koma gida.

HAZRAT what if takira ummah tagayamata Kasan ummah Zatayi fushi Dani koh..
Kuma haka ya faru, Hazrat Bai koma gida ba a Daren

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now