82

54 6 0
                                    

*🤍THE MAID (MAI AIKATAU)🤍*

BY THE DMKs✍🏻


*82*





Hazrat ya kasa Barci yau tunda Najib Yabashi hint labari cewa Yusrah ta kusa aure, Haka yata juye juye akan bed with alot on his mind.

Ita koh Inteesar nacan nafama da Ciwon ciki Allah take yi Gobe yayi suje check up din.. Wajan after 2 na dare ya shigo dakin ta, already Yayi nafila kafin ya fito.. Tana ji ya shigo tayi saurin rufe ido..
Ya kwanta ta bayanta yayi mata ruko mai kyau kamar Wanda za a kwace Mai ita... Tunda taga haka tasan yana cikin damuwa...sun dadai a Haka kafin Barci Ya dauke su...

Washe gari da safe as early as seven nasafe Yayi mata Sallama ya wuce gun aiki koh breakfast beyi ba.
Ya kira Najib da yazo office insa, ba a wani jima ba Najib yazo.

"What's up bro..?

Alhamdullillah and you.. "

Hazrat Walhy I know how much you love this girl and its all written in your face and also Yusrah loves you but she's mixed up with you.. Meaning she's scared to believe that she's in love with you... I can swear on  this... Plz Hazzy allow me to Mend things the way they are.. Since I'm responsible for everything, that's happening to you...
Plz let me make it up to you..

Najib " is already late.. Yusrah Tayi min Nisa, da bana tunani zata dawo gareni.. Besides ma bata yafemin bale ma inyi tunani cewa tana so na ba..

Najib it's over now... Imma married man now and also a father.
Najib you know what?
I'm happy now that she's ready to move on.... Ya fada yana murmushi.. Walhy Nariga dana cutar da Yusraaaah Kuma Alhamdullillah finally Zatayi aure damuwa da take ciki zai ragu.

No, Hazzy I can still see the burden in her eyes... She's not happy with the guy.. Kawai tana so ta aure shi ne.. Believe me or not Yusrah na sonka.

Najib Yusrah bata so'na because I can see the pure hatred in her eyes..
I can't deny it bro, I still have feelings for her..kuma nasan bazan daina sonta ba harsai sanda Allah ya dauki raina

Fight for your love Hazrat.. I truly wanna see you happy my friend plz fight for your love..

Hhhhhhhhhh look who's talking.. You, what do you know about love..?  Saying it in a teasing way..

Haba mana Hazzy this is not time for jokes I'm really serious.. Fight for it..

Najib is too late... Besides I  love my wife so much.. Inteesar Nada Kishi Sosai Kuma yin Haka zai iya zama sanadiya rushe farin ciki rayunta... Nikuma Gara nawa farinciki Ya rushe da nata yayi..

Hazzy Mai kk fadi ne haka Eh?
Kaifa muslimi ne, kuma Allah ya bamu dama auren Mata har hudu.. Gaskiya wanan ba dalili bane dazai sa Kai ka cutu..ka cutu a baya amma yanzu bazan sake barin Haka ta faru ba..

Thanks Najib, Nide kawai yanzu Ina son ta yafe min... Shikenan komai zai wuce abinda nake so kenan..

Najib kasan Meyafaru ne kuwa.. Nan take ya bashi Labarin Maryam assistant din Yusrah.

Hmmm don't worry bro, nasan yanda zanyi da ita kabani nan zuwa Friday Zaka sha mamaki.. Aikina ya fara yanzu...

Take it easy Najib don nasan halinka..

Lol, worry not bro..
Bara Inje zamuyi magana anjima.






Yusrah na office Tana ta tunanin Abinda ya faru jiya, Tana cikin Hakane fu'ad ya shigo da Sallama da Fuskanshi dake dauki da murmushi.

Good morning Sunshine"

Morning dear, how was your night..?

Alhamdullillah my Pearl.. Ya tsuguna kusa da ita ya mika Mata bouquet of flowers,
Will you marry me

THE MAID(MAI AIKATAU)Unde poveștirile trăiesc. Descoperă acum