40

70 7 0
                                    

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/F1qUXL1PrA38cBebOLU8Fm

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*




     BY THE DMKs✍🏻





            *40*






Hazrat koh da suka koma cikin gari police station sukayi don gani Yaron da yake tare da wayan..
  Aka fito da Yaron daga cell, Anas Yunus ya ce Kaga ya mana Gaskiya waya baka waya nan?
  Walhy ka yarda Dani tsinta nayi kusa da inda muke Aikin Gini, yanzun in Kuna son sai muje a tambaya Oga na... Karya kk yi Tayaya Zamu ga location din bwari kuma kace mana a apo ka tsince waya... Toh in baka gayamana Gaskiya ba Zamu batar Dakai..
   Yaron yace zan fada Gaskiya walhy Mun shiga mota daya ne da wata Mata daga apo zuwa bwari amma kuma waje daya zamu sauka

Anas Yunus ya ce Ina knan?

Unguwa sarkin hausawa zan sauka..
Tana sauka Nima na sauka sai Naga ta yarda wayanta kuma ta danyi Nisa, Nikuma sai na dauka nafara kiranta ta tsaya ta yarda wayanta amma ba ta tsaya ba.. Sai naga wani mota ya zo ya dauke ta sukayi hanya suleja.. Nidai Gaskiya Abinda nasani knan..

Kai yaro Gaya mana Gaskiya inji daya daga cikin police din..ya zare mai ido..

Yaron yace Gaskiya kusa da ita na zauna, shine na sata wayar, amma wanan ne farkon sata na..

Inji copur bala yace zama kayi bayani ne.

  Toh kaga fuskan matar?

Ah'a ban gani ba, Tana sanye da hijab da nikkab a fuska..

Su HAZRAT sun gamsu da abinda Yaron ya fada so sai suka ce Abar Yaron ya tafi..

   Anas Yunus yace nasan for sure za ta kara nimanka tunda fansa take so, wata kila ma takira ka zamuyi connecting wayarka da GPS navigation system namu so, Da tayi abu zamu gani..
   Hazrat yayi mai godiya kafin suka wuce, a mota yake gayama Su Fahad yace Rabon da inyi mafarki ta koh in ganta tun kafin Bacewar Yaron Na.. Nifa ina tunanin ghost in ta ya dauke min da Na,

   Haba Hazrat sai kace, Kai ba Muslim ba... Gaskiya Kayi istghfr, in kace ghost ne toh ghost knan yayi iya rike waya har wani yaganta? Inji Najib..
  Tunda mu Fara gano ta in shaa Allah zamu Kama ta.. Kama cire tunani ta a zuciyar ka kawai... Sabida ta mutu Kuma in mutum ya mutu baya dawo wa...

    A gidan Hazrat suka sauka duk sun gaji ga yunwa, lucky enough su Inteesar da farida sunyi girki suna setting dining su Hazrat suka shigo,
Farida nagani mijinta tayi saurin tayi hugging insa.. Baby I missed you so much, miss you too baby.. Kafin ya samu gu ya zauna, Shiko Hazrat da Inteesar sai Kallon kallo sukeyi.. Hawaye cike a idonta amma she's trying to control it.. Hazrat kawai ya zauna without uttering a word.. Najib yafara serving kamar Wanda Yayi sati bai ci abinci ba haka ya fara ci, suma Saura suka bi Shi... Inteesar ta koma part inta sai kuka takeyi.. Farida na lalashinta.. Kiyi hakuri man, duk baki ga yanda yakoma bane Eh?
Shima fa yana jin ciwon rabashi da danshi da akayi..

Farida you have no idea what I'm feeling right now.. And I don't think you'd ever... The pain is unbearable to me and I can't control it.. Only Allah knows what I'm passing through right now..

Yes, you're right but have faith in Him, he's really trying... These is also a hard time for him but still he's not giving up on you guys.. So just don't allow your instincts gets to you.. You, him and every other person that care for you are in this together..

  Yanzu ki ci abinci sai kisha magani..

Da misalin karfe hudu su Fahad suka bar gidan kowa ya tafi gidanshi
  Shiko Hazrat ya na sama, ya shiga secret room dinshi yana duba old memories insa sanan kuma ya na kuka
  Ya tsaya yana kallon hoton ta yace koh dai kina Raye ne baki mutum ba? Zuciyana nagayamin cewa kamar baki mutum ba..
I've been leaving a miserable life ever since you left me.. Plz Indai you're a ghost show yourself.. In bahaka ba I'll believe your alive.. 
   Yana zaune phone insa yafara buzzing alamar Kira ya shigo,
Kuma gashi hidden number Yayi sauri ya daga yaji wani voice da Bai taba ji ba, shidai voice din kamar na gardi kuma kamar Irin Horrific voice dinan,

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now