72

67 4 1
                                    

*THE MAID(MAI AIKATAU)*








    BY THE DMKs✍🏻













         *72*

🕋🕋 JUMMAT MUBARAK FAM🕋🕋🕋

🤍🤍🤍🤍❤️❤️❤️❤️
ALKHAIRIN DAKE CIKIN WANAN RANAN ALLAH YA ISAR MANA DASHI AMIN 👏🏻ALLAH YA BIYA MANA BUKATUN MU NA ALKHAIR AMIN 👏🏻❤️









Tunda Hazrat ya fita Inteesar Ke kuka....yaya nasan kana sonta kawai boyemin kk yi tafada a zuciyar ta... Yanzu mai zanyi? Ya zanyi da kaina?  Walhy bazan iya jure sharing mijina da wata ba... Allah ya sa ba Abinda nake tunani bane yake shirin faruwa Dani.. Indai haka tafaru Dani nasan Mutuwa zanyi...

Hazrat ya Kira Fahad da yazo ya same shi a meeting joint insu, koh 10mins ba ayi ba sai ga Fahad ya iso gun...

What's up bro? Hope all is well???

Hazrat ya sauke ajiyar zuciya kafin ya ce Fahad wai maike shirin faruwa danine? Ya kwashe Abinda yafaru jiya ya gaya ma Fahad.. Through out jiya bansa mi sukuni ba sabida halin danaga  Yusrah Ke ciki..

Fahad wai akan Inteesar taga mood Ina ya canza ta tambaye ni gayamata dacewa hakkin yusrah Ke bibiyata bazan taba samu sauki ba harsai ta yafe min...kasan mai Inteesar tace?

Aah bro"

Budan baki Inteesar tace wai Son Yusrah nakeyi... Just imagine fa, how could she ever think of such.. Tayaya ma zatace min Haka?? Abin ya kona min rai Sosai.. Nayi alkwarin daga yau bazan Kara Mata magana akan damuwata bale ma tace son yusrah nakeyi... Tayaya ma zatace Ina son yusrah yaja tsuka kawai...

Fahad ya sauke ajiyar zuciya kafin yace toh kaga Abinda ake Tsoro kenan har Inteesar tafara zargin cewa kana son yusrah... Plz Fahad Karka ma kawo maganar so'.. Wai kasan Menene "Guilt" kuwa? Fahad in Kaima Abinda zaka fadamin kenan walhy zan Tafi... Nakiraka nan ne sabida ka bani shawara da kuma da yanda yakamata in fita daga cikin damuwa danake ciki.. OK, 

OK Toh Shikenan.. Abinyi a nan shine mu samai Yusrah kani ma gafarah ta in shaa Allah everything wl be fine amma...

Amma what Fahad?

In har tayafe ma kuma kacigaba da tunaninta dole ka yarda dacewa sonta kk yi...

Fahad in shaa Allah bazai Kai ga Haka ba, tana yafamin shikenan nasan komai zai dawo daidai... Toh Karka damu friend kabani daga yau zuwa Jibi in shaa Allah zan yi kokarin in ga ka hadu da ita... Thanks friend'

"A friend in need is a friend indeed"

Thank you so much friend I don't know how to express my gratitude to you...

haba Hazzy wanan godiya namai nene?? What are friends for? Nasan you also do the same if I happen to be in your shoe... So just chill OK.. Sai cigaba da shan drink insu suna dan hira..

******×*******×********×*******×*******×******×

Yusrah tunda Abin nan yafaru jiya takasa samu sukuni duk old memories inta sai dawo mata sukeyi Tasha kuka ta gaji.. Hamza Yayi lalashinta har yagaji kuma ya tabata cewa Hazrat kadai zai iya sata Acikin wanan Yanayi amma kawai yana biye mata ne..

Hamza ya shigo dakin ta yaganta a kwance Tayi ruf dake ciki..

Hey baby sis' tayi shuru bata amsa mai ba, yakara dacewa baby sis I made this food specially for you...ki tashi ki ci plz..

Yusrah Taki tashi sabida bata son yayanta yaga halin da take ciki ba.. Walhy yusrah in baki tashi ba zan jai in kai case dinmu kotu...

Jin Haka yasa ta Tayi saurin tashi amma kanta a kasa, hamza ya dago da kanta yace Wai Mai Ke damun ki ne yusrah?? Why are you like dis??

THE MAID(MAI AIKATAU)Wo Geschichten leben. Entdecke jetzt