78

60 6 0
                                    

*🤍THE MAID (MAI AIKATAU )🤍*

BY THE DMKs✍🏻

*78*













Yusrah Yusrah..!!!

Kiranta da yayi yadawo da ita daga duniyar tunaninta, ta saki kayan a kasa ta shiga cikin gida da gudu bata tsaya koh Ina ba sai dakin mama, ta kwanta a kafanta tana kuka..

Tunda ta shiga ciki yake mamaki..

Did I say something wrong?

Ya kira mai gadin da ya shiga da kayan ciki shikuma ya shiga car insa ya tafi cike da tunina  mai ya fada Mata da zai sata cikin wanan Yanayi..?





Hazrat na dakin shi na karatu kiran Fahad ya shigo wayar sa..

Hello Fahad.. '

What's up bro..?

Good man.. Are you back?

Yeah..!  Tun jiya nadawo.. Akwai Labarin ne?

Eh Akwai, Haryanzu Maryam taki bamu hadin Kai fa.. Wai ita a dole Saide mu hadu mu uku.. Cuz Tace baza Tayi aiki Haka kawai ba, batare da ta samu something in return ba...

Fahad Gaskiya banso na hadu da yarinyanan cuz yanda take kallona yana irritating ina, ka tambayeta how much she needs sai atura mata..

Hazzy na tambeyata nawa take so amma Tace ba Kudi take so ba.. Sai ka zo zata fada mana abinda take so.. Kuma ta bamu guarantee cewa Akwai nasara Sosai Indai zamuyi yanda Tace..

Toh Kahada mana AP anjima, cuz walhy Haryanzu Ina samu nightmares kawai I'm pretending to be okay ne but I'm not okay.. Indai ta yafemin zan kwashe iyali na mubar kasar kawai.. Sabida duk sanda naganta sai naji past ina yadawo min fresh..kuma duk sanda my body get in contact with hers sai naji my whole body kamar ansa min Shock bansa mai yasa ba fahad?

Walhy koh ka yarda koh Karka yarda you still have feelings for her.. Shiyasa kk feeling haka.

Fahad that's not love.. Just think about this; how can I be having feelings for two people at a time? Huh?  What I'm feeling for yusrah is not love just an obsession I think.. Kuma duk wana obsession is because Haryanzu taki ta yafemin..

Hazzy kenan.. Nifa nasan kana sonta Haryau hargobe Sabida tunda nake bantaba gani ka so wata ba sai Ita.. Amma Bawai ina fadin cewa kace kana sonta bane fa cuz nasan zaiyi wiya ace tayi accepting inka..

Fahad koh da ace Haryanzu Ina son yusrah walhy bazan taba gayamata ba kokuma inyi fighting for our love.. Ask me why?

Why..?

Sabida Inteesar played a vital role in my life.. She brought life back into me.. I was lifeless then but look at me... I'm now a father and a husband to a good wife... I will never break her heart cuz she Owens me alot...i can sacrifice my life for her...She's my breath...!

Inteesar na labe tanajin su kawai taji wani zafafa hawaye na saukowa a idonta kuma at the same time smiling... Wanan ne Farko da tayi Eavesdroping on him.

Hazrat yayi murmushi yace Toh sai ka kirani.. Sukayi Sallama ya yanke kira.. Ya koma kan aikinsu... Gashi anyi inviting company su zuwa America akan kasuwanci .. Abokanan kasuwanci su nacan suka tura katin gayata kuma shi suke so yazo.. Amma kuma baiso yaje koh da zaije Saide yaje da Inteesar.





Yusrah sai da tayi kukanta Mai isa kafin Barci yayi awan gaba da ita... Mama sai shafa mata Kai takeyi..
Yusrah ba ita tashi Barci ba sai karfe uku.. Ta tashi da sauri ta koma dakinta Tayi Wanka ta dauro alwala tayi sallahlolinta ta dadai a soojood na karshe Tana rokan Allah ya kawo sauki cikin ranta sanan kuma ya kawo mata mafita cuz tasan a yanzu ba wanda zai so ya aure wacca ba virgin ba kamar yanda fu'ad yace..

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now