*🤍THE MAID(MAI AIKATAU )🤍* BY THE DMKs✍🏻 *93*

80 2 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU )🤍*

BY THE DMKs✍🏻

*93*

READ BELOW : THE NEXT NOVEL IS TITLED :

        *NABEELA*
*(RAYUWAR AURENA)*

I'M SORRY GUYS NA TAFI HUTU BA TARE DAYI MUKU SALAMA BA, AMMAN NASAN TWINNY AND BRO ABDUL ZA SUYI ABINDA YA DACE.

*ALHAMDULLILLAH ALLAH NAGODE MAKA DAKA BANI IKON GAMA NOVEL DINNAN LAFIYA INA MIKA GODIYATA GA ALLAH  DAYABANI IKON FARASHI LFY GASHI NA GAMA SHI LFYA SANNAN INA MIKA GODIYA TA GA MASOYANA DASUKA BANI GOYAN BAYA HARNA GAMA WANNAN  NOVEL LAFIYA❤️🙏🏻 MASOYANA KUN TAKA MUHIMIM RAWA A WANAN NOVEL DIN.. MUCH LOVE TO YOU GUYS❤️❤️ KU NA TARE DANI THROUGH MY UPS AND DOWN BATARE DA KUN GAJI DANI..NAGODE SOSAI KAMAR YANDA ALLAH YA HADAMU HAKA ALLAH YA HADAMU ALJANNAH AMIN*

JINJINA GAREKA ABDULLAHI MUSTAPHA THE GREAT ADMIN.. KAINE WEAPON INA KUMA STREANTH, DUKDA DAI YOU ARE PRE OCCUPIED WITH WORK AMMA BAI HANAKA BA BANI GUDUMUWA. NA GODE SOSAI

MASOYANA NAFARKO WANDA TUNDA AKA BUDE GROUP DINAN SUKE CIKI KUMA SUKE COMMENTS INA GODIYA SOSAI DA BAMU KARFIN GWIWA DAKUKA YI, KUSAN KANKU BASAI NAYI NAKIRA SUNA BA COZ KUNA DAYAWA ❤️😍
INA GODIYA GA MASU POSTING NOVELS
INA GODIYA GA MASU SHARHI
INA GODIYA GA MASU VOTING
INA GODIYA GA WANDA BASAYI COMMENT
Duk nagode Sosai 🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻

Nasan dayawa basa suji dadi karshen novel din ba amma hakuri zakuyi nima hakuri nayi🤧
Allah ya jika Wanda suka rigamu Gidan Gaskiya Allah ya sa in tamu tazo mucika da kyau da imani Amin.

A yayafe Juna... Nide bakuyi min komai ba😊😊

Naji dadin ganin yanda tun bankai karshen novel din bama amma kun gane sakon kuma kun karbeshi da Hannu bibiyu.

ALHAMDULLILLAH YA ALLAH 🙏🏻🙏🏻

          NABEELA
*🤍(Rayuwar Aurena)🤍*

Dandano daga cikin litafin.

AHMAD Bagane Abinda kk nufi ba...?
Kana nufin bada Matar ka na sunnah zaka dinner party bikinka ba? Saide kayi hayan wata banza can...?
Are you alright upstairs?

Yes, MAS'OOD
I mean it, bazan je da ita ba,
Ban inda zan je da ita Salan abokanai suyi min Dariya suce, Duk class Ina Jiba wacca na aurar?
Kuma MOM ta bani shawara Haka sabida itama she can't afford to see the humiliation kasan Friends in MOM yanda suke koh..? Bullying inta zasuyi Kasan yanda MOM ta tsani akai magananta blog ai.. ?

I thought you said you love this girl...?

Yeah I do, but she's not exposed..! You know how my friends are, if I dare introduce her as my bride to night, forget it guy I'm finished..

Are you doing this for your friends and family or for yourself?

Haba MAS'OOD Kaima Kasan yanda classic Mata suke rushing dina, kuma kowa yasan yanda na tsani macce da bata waye ba. Sanan kawai sai ace a ganni da wanan yar kauye Kuma yar yarinya karama as my bride..?

Nifa AHMAD Nakasa gane matsalar ka Anya kuwa kana son yarinyannan..?

Cuz nasan Indai kana sonta bazaka taba kaita Hotel room inka ba instead of Gidan ka.. It's not right, this not right fa.

Gaskiya ka fada MAS'OOD
Kasan halina ai da zaran naga she's not beautiful inside Toh walhy a Daren sakinta zanyi.. Yanda take da kyau toh ya zama aciki ma Haka..
Abinda tayi min ne yasa na aure ta Amman Bawai Don ina sonta ba,

What are you trying to say now AHMAD?
Mai sa ka boyemin, ai da kagayamin da ban sa baki ba acikin Nima aurenka, yanzu duk alkwarin da mukayi ma Babanta yatashi a banza kenan?

Worry not bro, money wl solve everything.

She's just fifteen fa AHMAD plz don't do this to this poor girl.

Kai wanan ta dama in kaga dama kazo dinner koh Karka zo duk daya yake Nide Kaga tafiya na✍🏻

Happy Ramadan in advance.. Allah ya karbi ibadun mu Amin

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now