62

62 6 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*

      
       BY THE DMKs✍🏻






           *62*








Kowa na jira ya ga ya jikin Hazrat zai kasance kafin, su karkata zuwa police station, don tun da aka Kai su Dpo ya Kira Abby da cewa su zo don ayi compiling komai zuwa Court, sabida a doka 24hours suspect yakeyi a cell... Abby yace ai Anas Yunus ya zo yaga halin da yarona Ke ciki, amma in shaa Allah gobe Zamu zo.

AY na daki ussy tunda yaji ance Ya farka,

Ussy kagayama iya abinda kasani.
Mai yasa kukayi garkuwa da ogan ku da family Shi without asking for ransom.

Oga sir, Nide Bansa dalillin kidnapping dinsu danayi ba. Nide kawai hamza ya kira ni akan cewa zan mai aiki Kuma zai biya kudi Mai nauyi. Sanan kuma abin jiya yabani order da in harbe Hazrat kuma nayi.

Kasan hukunci Wanda Yayi kisa kuwa?

Eh nasani Oga, but Hamza ne yasa ni in harbe Shi.

Toh mai Harbi yace amma kai Kuma Harbi har sau biyu Kayi.
Meyasa toh. Koh dama Kaima kana da wani manufa akan Hazrat.

yafara tari mai karfi da har yana shakewa, nurses sukayo kanshi da gudu. AY Bai fita a dakin ba harsai da tari yayi sauki.

ussy yace tun tuntuni yaso In kashe Oga Hazrat amma naki, Sabida ogan mu mai kirki ne amma yace in ban kashe Shi ba zai kashe mu Duka shine nayi

But a iya bincike damukayi Ance suna dambe da hamza Kai Kuma kayi harbi from no where.

Nan ma yafara tari,  har yana zaro ido da harshe a waje, nurse sukace ya fita yabasu gu... Basu suka fito dakin sai after 20mins suke sanan da AY Allah yayi wa ussy rasuwa.

Duk akayi abinda yakamata ayi da gawa ussy aka gama.

(Allah sarki ussy yanzu wa gari ya waya? Duk dadai Basu san Mai kudurin ka na Harbi hazrat ba, gara su Hamza da gaya sukayi. Allah yasa mucika da kyau da imani Amin🙏🏻)

      *@8:am*

Har su yan uwa Inteesar sun iso da Noor inta, already harta tashi tana shan tea su ka shigo dakin da take... Tana gani Noor inta tafara hawaye at the same time tana murmushi.

Noor tazo tayi hugging yar gudaliya ta, tace alhamdullillah kin samu sauki.. Yanzu abinda da zakiyi shine ki daura ma kanki hakuri dana sa its not easy for you, amma kisa Allah first zaki ga komai yazo ya wuce... Noor alhamdullillah' komai ya wuce sai dai har yau bansa halin da yaya yake ciki ba. Small mom tace yafara samu sauki amma sunki Kai ni in ganshi, sobbing heavily....

Yar gudaliya ummanta Kema Kinsa mom baza Tayi miki karya ba koh. So kin kwantar da hankali ki.suka gaisa da sauran yan'uwa nata..

Wai yar gudaliya ina jikale na ne?
 
Yana gun baba Laure tana mai wanka...

Yar gudaliya dama Haryanzu tana nan? Ina sha Ance harda hadin bakin ta,

No Noor, bata aciki. Bata San komai ba...

Anan cikin Hakane baba Laure ta shigo da Mohell yana goye a bayanta ya sha Wanka... Suka gaisa da ummu Inteesar da sauran yan'uwa ta, ummah Inteesar tace miko min jikana naganshi, hajiya yana Barci kuma yau tun karfe biyar asuba yatashi bai koma ba,

Ummah Tace miko min Shi nace.

Inteesar sai Kallon Noor inta take cike da mamaki, Don tasan bahaka take ba.. Baba Laure ta mika mata, aiko ana kwance shi yafara kuka...
Daidai da lokacin da nurse ta shigo dubata Tace plz ku dan bamu waje, bata cikan so haniya ba, Su Noor suka fito suka Basu gu. Nurse ta dan dubata kafin tace kinsha magani koh ?
No,  yanzu nayi breakfast yanzu zan Sha.

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now