76

58 5 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*





BY THE DMKs✍🏻









*76*
















*Friday night*

Yaune dinner olamide Ademola.. Su Hazrat sune Groom's men.. Sunci Anko su mai shegen kyau royal blue agbada ne su kuma bride's Maidens blue suka saka. City Hall yacika da Manya Manya mutane na kasan masu fada a ji... Wajan ya kayatu Sosai daga gani wajan kasan biki Manya ne..

Ba adau wani lokaci ba aka fara program of the event.. Aka fara da welcoming of guests.. Saida akayi welcoming the Manya guests na groom's father aciki Harda The Mohell sanan aka Kira Fu'ad Alraeez.. Fu'ad is a son to the Colonel of the Nigerian Army, a very well known person... Shi Yayi represent babansa.

Aka koma groom's men..nan Ma aka Kira sunan The Mohell.. Saida   kowa ya zauna.. Kafin Abokin ango da Amarya Suga bada biography dinsu in brief.. Hazrat na zaune yaji mc Nakira Shi stage...

Ya tako da isa harzuwa stage din..

Ango bazai zauna a kujeran sa ba harsai anyi bailing insa nace yabani name din wanda yake so yayi bailing insa yace Kai.

So kuma kudin da mukasa 100k ne.. Mc ya mika ma Hazrat mic din ya kale jama'a.. Ya juyo kenan ya ga  Yusrah na tahowa cikin wani red gown da yayi mugun daukan ta, tayi rolling head inta. Hazrat ganinta dayayi yasa Shi kasa magana cuz bai taba tsamani zai ganta anan ba.. Sai yanzu ya lura da fu'ad din.

The Mohell we're waiting for you to bail him..

Saida mc yayi magana hankalinshi ya dawo jikinshi..
Na bada 500k na bailing.. Akayi applauding insa..

Voice inshi Yusrah taji yasa dago tana Kallon gun to her surprise taga ai shine.. Nan take jikinta yafara rawa.. Saida aka nuna musu wanja zama kafin ta daina rawan jikin.

Hazrat koh da ya koma Ya zauna saida ya sake Kallon inda take, itama shi take kallo..

Anata hada hada event, Devido aka Kira Biki Ya wake Ango da Amarya.. Ana ta rawa da nishadi, Ango Yaba ma Devido suna Hazrat don ya fito Shima ya taka, amma Hazrat sam Yaqi tashi sai da yata kiranshi a waka kamar sau biyu ya tako Izuwa gun, Matan wajan sai crushing Mai sukeyi.. Hazrat Yazo gaban Ango sai Mani yake masu kafin ya koma kan Devido din.. Sai daukan su pictures akeyi..

Fu'ad Shima Ya tashi yaje yana Mani Ya barta a gun.. Taji yan kusa da ita na fadi "Hausa men are so cute and sweet just look at that guy close to Devido. Walhy I can go ten round for em"

Yusrah ta dago tana Kallon gun Devido taga Ashe da Hazrat sukeyi.. Kawai ta sauke kanta kasa.

" still Tace  lemme show him how we roll..lemme scrub this on, so that by the time my hand hit his chest my love potion wl start working on him..trust me he'll surely fall to my trap, Ta tashi tana gyara riganta yanda cleavage inta zai nuna...sauran Nata hailing inta go girl we trust you"

Yusrah ta dan jiyo tana Kallon ta, hadadiya macce kamar wana amma ba class tafada zuciyarta.

Sauran uku suka ce I trust her devil work,  zata Kai shi hotel room inta and do the undo with him.. Sukayi shewa suma sukayi scrubbing jikinsu da charm cuz suma kowa nada target dinsu... Daga ji harshen su kasan Iyamurai ne.

Duk dadai Akwai kara a gun amma yusrah naji abinda sukace...gabanta sai faduwa yakeyi Sabida bata so taje gun Amman yazama dole takira fu'ad subar wajen
Kawai ta tashi ta shiga gun da ake rawa tana tafiya jikinta na rawa.. Tana ta sauri kafin Wa Inca suje kusa dashi cuz ta lura da style suke zuwa gunshi.. Ta Kai wajan rawa kuma ta tsaya opposite inda ake rawan amma bata karasa ba, ta duba side in da Hazrat yake hankalinshi nagu daukar pics cuz mutane dayawa nason daukan pics dashi, kuma ba wani rawa yakeyi ba, kuma fu'ad na behind him, tunani yanda zata shiga gun rawa ta janyo fu'ad takeyi,ta Rufe idonta tana tunani kawai what to do, sai taji an turota ta fado kan wani kuma Shima ya ruko waist inta, tafara bude idanuwanta a hankali kawai ta ganta a Hannu Hazrat... Ta wani zaro ido kamar zai fito waje... Sai Kallon kallo sukeyi, sai daukar su hoto akeyi basu Sani ba.. Taja jikinta da sauri ta jiyo zata wuce , nan ma aka sake taka mata riga zata fadi yakara rikota ta baya , masu yin video nayi masu pix nayi... (Team Inteesar har kun ban tausayi, yusrah banso shishigi fa😜😜 ai sai ki wuce direct zuwa gun fu'ad din koh da kuwa yana kusa da Hazrat Amman shine kk bata lokaci Gashinan ai kin fado Hannu makiyin ki😜😜😜😜😜😜)
Fu'ad  nagani Haka yaje ta wajan dasauri ya riketa duk dadai yasan ta tsana a riketa koh da kuwa a hanunta ne amma kamawa Yayi.. Har suka koma table insu.. Shima Hazrat ya baro wajan kawai. Ya nufa hanyar fita daga hall din.. Ya koma cikin car insa suma securities insa suka biyo bayansa.

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now