51

74 7 0
                                    

*🤍THE MAID (MAI AIKATAU)🤍*

BY THE DMKs✍🏻

*51*

Saida suka jira manager yagama waya kafin ya mayar da hankali su gunsu.

"welcome to Moddibo; and how may we help you?
I was informed that you are here for business.. Hope is huge yafada yana murmushi.. Cuz I'm surprised at seeing you guys here.. The whole Mohell are here for business what a world..?

Abun ya kona ma Najib rai Sabida he's a hot tempered guy.. Abu kadan yake bata mashi rai.
Well Mr Yazeed we're here for your boss not you saying it in a pissed off way.

O yeah..!

I can see, you can take your leave now since my boss is not around.

Fahad yace No Mr Yazeed' we're here for business.. But we'd like to have a meeting with the CEO of the Moddibo cuz is a very huge favor that we want to offer..

Wow..!
But how huge?

Zamu sa company shinkafa mu a kasuwa shine mukace bara mu kawo maku Tayi kafin mu sa, cuz Munga company is overrated anyway..

Fawas yace ya kk gani in Kasiya one and only no1 rice production in the whole Africa, well zaku Kara zama fame and fortune teller in Position,

Manager Ya washe baki, yace just a minute ya tashi yayi excusing Kansa.
Yana fita Najib Yayi sa flash a system din yafara copying komai,shikuma fawas da Fahd sunata dubawa koh zasu ga hoton CEO din, amma sai sukaji Ana kokarin bude kofar sukayi saurin suka zauna har Yashigo Najib bai gama kwashe ba saida yakusa zama fawas yayi drawing attention inshi yafada da takardu fawas zai tsuguna yace ya barshi yafara tattara komai kafin ya taso harsu cire flash sudawo da system kamar yanda yake, fawas yaci gaba dacewa company babba amma ba hoton CEO Saide naka.. Kohde Kaine CEO din.

No, CEO din Macce kuma bata so asanta, duk harkokin ta a China takeyi.. Koh ni in zamu hadu nikab take sawa bantaba gani face inta ba.

How is it possible? To be working for someone that you don't know?
Kuma ai ana zuwa Irin su seminar and sauran su?
Ya takeyi kenan? Inji Fahad

Mu take turawa can, duk harkalanta na nan mu take turawa... Koh complete name inta bata rubutuwa bale Muga face inta amma Mudai Bai damun mu, tunda ana biya mana bukata.. Karka damu muyi waya da ita yanzu tace ku fada nawa ne kudin company...

Najib yace why not ka hada mu da ita?

Mr Yazeed yayi dariya yace how?
You guys are not Mohell, you guys are only friends to the Mohell...
Tell me why you're here if not I'll get you guys arrested for criminal offense

Najib yace wow..?
So now making an offer is part of criminal offense? Which school did you attend plz? Cuz I can see you are an illiterate and irresponsible... And how did you end up as a manager huh??
Who's is ignorant between you and the CEO??

Mr Yazeed ya kwashe da Dariya
LtnNajib Abdurrahman Jamo the first son to the chief General of the Army staff
Ba Najib ba harsu Fahad saida ruwan ciki su ya kada

And you Fahad Magaji manager at NNPPC got married to a govonor's daughter

Kai Kuma Dr Fawas Manir;A son to senator Ahmad Manir and a doctor in the national hospital and also the owner of F&M..

So tell me why you're here?
Are you really here for business or you are here to make a spy and see how we're managing our company
Well madam Tace she doesn't trust you guys don Haka pack your things and leave....

Tunda ya fada haka suka kwashe Jiki suka bar office din..
Sunata nazari Abinda yafada Wai macce ce mai company..
Who could that be?
Nimrah?
Or
Who?
Da tunani nan suka isa police station din, suka amsa tambayoyi akan yatafi kano akan wani business.

THE MAID(MAI AIKATAU)Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin