53

59 6 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*



BY THE DMKs✍🏻



*53*

sorry for the late post, walhy uzuri ne agabana Gashi school yayi zafi ga uwa uba kulawa da gida.. Sister meemah DMK kuma ba waya a hanunta.. Twinny ba lafiya🥲
Plz bear with us ba Kulum zaku dinga samu post ba🥲🥲Plz asamu a Adu'a Allah ya bamu sa'a Amin. Tnx❤️❤️

Dedicated to masoyan The MAID❤️❤️❤️ I love y'all ❤️

Su Fahad sun isa Abacha road kamar yanda suka tsara, Saide kash basu ga car din ba.. So sai suka fara surveying environment inda suka ga car din, lucky enough location din da ya nuna masu yayi dai dai da wani gida da yake pointing insu.. They went straight to the gate without hesitation.. Sunata  knocking but ba Abude ba bayan kamar minti biyu sai wani yazo yazo
How may I help you?

We're looking for Mr usman Hamza.. Najib ya nuna mai Id card insa

Mai gadin yace, we no get that kind of name for this house, and my Oga and madam Don travel since last week.. Na only us dey.

Najib beyi wasting time ba yasa mai gun a ciki.. Now speak up and tell us the truth..
Where are they?

Oga I swear they no dey.. You fit enter check..

Suka shiga tare dashi, sukafara checking the whole house amma Basu ga sign koh daya ba, Shikam Najib yana tsaye da Mai gadin..

Gaskiya ya fada Bakowa aciki sai yan aiki. Kuma mun tambeyesu sunce basu San Shi ba.

Najib ya nuna ma Mai gadin hoton ussy dake wayar su..
Do you know him?

Yes yes I know him, plz no kill me.. Na my Oga friend be this, him dey come here every weekend but now him no dey come..

When was the last time he came?

Last two weeks sir and no be me dey on duty na wan old Hausa man, but Oga Don sack am since..

Why?

Oga say the man too old, na the reason be dat.

What's your name?

Madanbuchi.

Buchi gimme your phone..

Najib Yayi operating kafin Yabashi sanan suka Yi wasu abubuwa a gidan kafin suka Tafi.

Suna cikin car din, basu Tafi ba suna jira Suga koh wani zai zo, cuz sun san for sure zasu Kira Oga nasu sugaya mai shiyasa Basu bar gurin ba.. Suna wajan har aka fara Kiran sallah Subhi.. Najib yakuna system insa yana video recording komai na haraban gidan.. Su Kuma su fawas suka je sukayi sallah.. Har suka dawo, Shima yaje Yayi yadawo.. Still Bawani Abu Basu suka bar haraban wajan ba sai to 1 na Rana..

Duk sun tsorata gani cewa Basu samu Abinda suke so ba..

Najib yace they're very smart
We need one step ahead of them..
This can only happen when we have access to their account... Yanzu dole mujira feed back daga wajan Judith"

Gaskiya they're brave, duk wani sign daya kamata mugani Babu.. Matsalar yanzu shine bamu san koh suna Garin ba. Ko Kuma su bar Garin inji fawas..

Fahad kuwa rike kanshi Yayi sabida yanda Kansa ke ciwo.. Shide fatar sa Allah ya sa suna Raye, cuz ya tsorata.. Duk wani hope nasu duk ya kare.

@Mohell
Kulum Abby yana gun IG, akan batun batar amma Kulum Bawani nasara sai  tight security da aka sa a Garin..
Koh Ina ansa hoton ussy ana nima Shi.. Duk Wanda ya ganshi za abashi million ashiri.. Garin Abuja yazama so tattered and busy kowa na iya kanci kokari Don cewa sun kama ussy,

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now