67

66 6 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*





     BY THE DMKs✍🏻







          *67*








Akayi rushing Hazrat zuwa hospital, itama Inteesar ta rude ta rasa mai zatayi, Hakanan ta dauke Mohell ta bi bayansu...koh da ta isa hospital din, still doctor Na cikin, sun dauki lokaci mai tsawo kafin doctor ya fito, yace follow me... Tayi saurin binshi har suka isa office insa,

Doctor yafara jawabin yace he's in coma,

Inteesar ta zaro ido tace coma, kuma? Innallillahi Wa Ina ilahi rajiun...

Dr. A. S yaci gaba da bayani : His blood pressure and heart race has been psychoactive and we still don't know why he's in coma, we'll just have to wait for him to recover from it Before we run more tests on him.
And I just called Alhaji they are on their way..

Dr. AS,  how long do you think it wil take him to recover?

Gaskiya I can't say for now.

Can I see him?

Yes you can..

Zata fita kenan tagan su Abby sun zo, Abby ya shiga office Ita Kuma da mom suka shiga dakin da yake... Inteesar ta gaya ma mom abinda ya faru dakuma abinda doctor yace. Mom sai kuka takeyi yau Inteesar ne Ke lallashinta, tace mom Adu'a yake nima in shaa Allah zai tashi da izinin Allah...

   *Two days later*

Haryanzu Hazrat na coma, dare nayi su Abby da ummah suka koma gida Ita koh Inteesar na dakin rike da hannunshi har Barci yafara dauke ta, can taji kamar Ana motsi ta maza ta farka... Taga ya bude ido yana kokarin cire abinda ke hanun sa, Tayi saurin takira doctor yazo Ya dubashi... Sai wajan to 11 doctor ya fito, yace ki shiga Bawani matsala....ta koma ciki da sauri yana ganinta yafara kwalla...

Inteesar did he touch you?

Inteesar she's confused.. Takasa gane mai yake nufi, koh dai Haryanzu Bai dawo daidai bane,

Yace answer me,did he or did not?

Walhy bansa abinda kk magana akai ba,

Ina magana akan Wanda ya Nima yashiga gona ta.

Sai yanzu Inteesar tasan inda maganan ya dosa.. Walhy Bai taba ni ba, Yayi attempting har sau uku amma baisamu nasara ba, sabida karfin Adu'a dakuma taimako Yus...sai Tayi shuru

Kinsa mai yasa na fada cikin wanan risk din, Sabida ya tura min hoton kin Irin in a sexual harassment.. Kamar yagama molesting inki ya tura min kuma ya tura min Ya fi sau daya... Abin ya matukar kona min rai, shiyasa na fusata nace Gara na mutu da in bar wani ya shiga gona ta... Tunda yafara magana Inteesar Ke hawaye..

Tace dama kishinta da yakeyi yaja Ya manta da ita?

  Yace da yayi da bansa ya zanyi ba walhy... Bazan iya jurewa ba... Yana magana yana dan nishi.....

It okay yaya... Here we are. you, I and our son... Alhamdullillah for everything...yace yes' alhamdullillah Ya Allah.. My jannah and where is my pearl?

Mom ta tafi dashi gida...

What?  What if yana son shan nono, yake nan? Gaskiya kuna Daukan alhakin wanan Yaron..

Tana dariya tace Yaya kenan, watan shi uku fa, sannan kuma bai kin madara, tun lokacinda aka sace min Shi, ya koya amma still Bashi yake Hana shi tsoso ba...

Hmmmmm! Have you forgotten he spent almost two weeks with them? Ai dole ya koya...
Hazrat baice komai ba kuma.. Har Barci Ya kwasheshi....

  *Washegari dasafe*

THE MAID(MAI AIKATAU)Waar verhalen tot leven komen. Ontdek het nu