68

79 6 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*








   BY THE DMKs✍🏻










           *68*










*Monday Morning*

Yusrah tana gaban mirror tana Kallon kanta sabida gabanta sai faduwa yakeyi tun lokacinda BAR fareed yace mata gabaya Za hadu yau a tatauna akan case din.

"Yes's yusrah you can do it, you can face him...still looking at herself in the mirror.. Tafi mintin 10 kafin mama ta shigo dakin... Yusrah karfe Goma fa ya kusa naga koh shiryawa bakiyi bane.... Ta dago da ido da yacika da hawayen mama walhy banso ganin sa, Haba yusrah ai ba sabi dashi zaki ba, Sabida Hamza zaki, don Haka ki kwanta da hankali ki, Kuma kita Innallillahi Wa Ina ilahi rajiun har ki isa gun in shaa Allah zaki daina ji wani abu Aran Ki... Nagode mama, bansan Ya zanyi in baki atare damu ba.. Mama Muna godia da kulawa ki agare mu. Ta rugume ta, Tana kuka... Ya isa haka yanzu ki shirya Kije ki kwato hakkin ku.... Toh mama

Yusrah ta koma bayi takara Wanka ka fin Tafito ta bude wardrobe ta tsaya tana Kallon kayanta. ta rasa wane zata sa, kawai tafito da wani white jumpsuit Wato biri da wando😜ta koma wajan shades inta, ta dauki the most expensive black goggle inta, and expensive wristwatch ta ajiye tafara shiryawa ta koma wanja shoes inta ta dauki wani white cover hill shoe and white Gucci back komai white ne illa gyalen ta da is baby pink color saikuma shade inta..ta dauki lokaci Mai tsawo kafin tagama shiryawa, harza ta fito kuma sai takoma wajan waist belt inta ta dauki wani sky blue tasa inki gani zaki dauka bumshot ne ba waist belt ba... Kai she's so hot and sexy(akwai kaya alaji😜) takara feshe kanta da turare yafi biyar dama haka take Akwai daukan Wanka. Samari yan gidan masu shi sun zo dama, amma taki yarda dakowa sabida ita tsoran auren takeyi.

*@ Hilton Hotel*

Hazrat and his friends sai lawyer su, sun fi minti biyar kafin BAR fareed ya karaso da hamza Sabida an bada bailing sa, Hazrat yayi bailing insa yau amma Basu so bada bailing ba, shine sukace just for a week.. duk ya canza kamar Bashi ba, harza a fara magana Hamza yace bai yarda ba harsai sister shi tazo...

Sunfi minti Goma kafin ta karaso tundaga nesa Hazrat ya hango ta amma Yayi saurin kawar da Kai.. Fareed ya furta wow! Allah yayi halitta under his breath baisan magana ya fito fili ba kowa ya dago yana Kallon ta harta karaso ta zauna kusa da yayanta tana murmushi... Tace I missed you so much Yayana. Ta rike mai Hannu Shima Yayi murmushi yace Nima nayi missing inki Sosai..
Lawyer su Hazrat yayi gyaran Murya yace kowa yasan abinda ya tara mu anan so muyi abinda ya kawo mu....kowa na facing juna...tanata sata Kallon Hazrat Sabida shade na idonta the more take kalon shi the more take ji ta tsane Shi amma she can't take her eyes off him, tarasa mai yasa...

Lawyer su Hazrat yace Toh mu bamu Dawani abun da Zamu ce anan Alhj Hazrat and his friends Sunce sun yafe komai sunyi withdrawing case din basai an shiga kotu ba, yanzu kawai zamuyi in written that duk Abinda ya kara samu the Mohell family Musan Kune sabida, kayi kidnapping family sanan kuma kayi attempting kissan Kai duk da wanan yace ya yafe komai kawai yana son ku rabu lafiya ne..

Hamza yace sam bazaiyu ba, shi yafiso Aje kotun koh da kuwa Mutuwa zai yi sai ya kwato masu hakkinsu, yace ina da details in komai Don Haka ni ban yarda ba... Ita koh Yusrah tayi shock jin cewa ya yafe duk Abinda ya Hamza Yayi Tace Anya wanan ne Hazrat din Dana sani kuwa? Dan nasan Hazrat Dana sani bazai taba cewa ya yafe ba, tana Kallon sa zai dago Tayi sauri kawar da fuskanta Shima sai Kallon ta yakeyi, shikadai yasan mai yake tunani akanta...

Bar fareed yace muna godiya da wanan karamci amma mu zamu daukaka kara tunda client Ina yace bai yarda ba...

Hazrat ya dago yana Kallon shi yayi wani silent murmushi...

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now