41

72 6 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*





    BY THE DMKs✍🏻






           *41*








Tasa aka Kira mata Ussy,
Ussy ya shigo da Sallama ya gaisheta kafin yace hajiya gani,

Ussy zaka iya gane kauyen su jummai?

Eh hajiya zan gane.

Toh Gobe in Allah ya kaimu zamu je can Dakai,inyi masu ta'aziya cuz nasan in hamza yasan da tafiyar zai gayama Oga, Kuma kaga zai hanani zuwa shiyasa ban Kira Shi ba Nakira, so banso inji maganan tafiyar abakin Abokanan aiki ka.kana jina koh?

Eh hajiya,

Zangayama yanda zamuyi kafin gobe..

   Toh hajiya, Allah ya kaimu..

Amma bansan kowa yasan da tafiyar nan daga ni sai kai kana ji na?

In shaa Allah Hajiya bawanda zai ji..

   Nagode Ussy Allah ya saka da alkhair.

    Kafin ta shirya itama ta tafi asibiti...yau dai jikin Hazrat da saukin...su ummah ne a dakin tana Bashi abinci a baki, ta gaida ummah kafin tazo ta zauna tana mai ya jiki?
  Ya amsa da kyar..
Mom kawo na Bashi,
Na koshi ma ummah, daughter ga maganin shi can ankawo ki Bashi.. Inteesar ta Mike ta kawo magani ta Bashi ya sha, son ya Kirjin ya daina ciwo?

   Eh, Alhamdullillah'

Zan shiga toilet.. Mom da Inteesar suka taya shi ya shiga toilet din... Ya shiga toilet sai kuka yakeyi ya fi minti biyar yana abu daya kafin ya wanke face ya fito.. Inteesar ta dago ta kalleshi taga idonshi yayi jajawur alamar yayi kuka..
  Ta fada a zuciyar ta, tace in shaa you'll pay for this Indai da hanunku aciki in kuma baku bane still wl find out.. Tana ta controlling tears inta,

  Son plz ka rage damuwa.. Kuka banaka bane,
Hazrat ya ajiyar zuciya ya fada a zuciyarsa dakun san Abinda nagani Da yanzu bansan wana hali zaku shiga ba,

  Yana tasa ido koh za akirashi amma Sam call bai shigo ba,
  Sai ya kara shiga damuwa Sosai, yayi deciding to call Anas,
Anas Yayi picking yace Haryanzu ba wani lbry fa, amma muna iya kaci kokarin mu

   Inteesar tunda ta koma gida take tunane tunane, ta yarda za ta bilo ma Abun,
  Toh Gashi jummai ta rasu ta ina ma zata fara binciken ta, amma inda Akwai hanunki jummai Wlhy you'll pay for it cuz sai nayi making rayuwar mahaifiyarki a living hell, Har Barci Ya kwasheta...

  Cikin dare wayan Hazrat yafara buzzing yaga lokacin da ake kiransa yaga karfe biyun dare ne, Yayi picking din call sai yaji kukan Mohell... Your son is seriously missing his mom.. What do you think we should? Should we just end it... You know what I mean by end it.. I hate to see children crying it really breaks my heart, how about I just give him the sleeping injection like I always do..
  Hazrat yace plz in kudi kuke so ku fada zan baku ko nawa ne amma plz kar ku cutar min da Dana..

  Wanda yake other side of the phone ya fashe da muguwar dariya yace is too late your money can't save you ' HAZRAT MOHELL' the CEO of MOHELL Empire is begging for his son's life.. The game is getting more interesting.. Ya fada yana dariya kafin aka kashe wayar..

Hazrat was outta words.. He's not even thinking straight, he’s so confused right now he doesn't know where to start from..

   Inteesar na Barci aka Kira ta a waya, tayi saurin ta farka taga unknown number ne.. Ta amsa kiran kawae sai taji kukan Mohell. Itama tafara nata kuka plz Wai Mai kuke so ne? Mai nayi muku da zaku rabani da Dana? Plz kudawo min dashi koh wata uku Bai cika ba amma kuka raba ni dashi sai fadin abinda ke zuciyarta take amma ba Wanda Yayi magana sai kukan Dan ta da take ji har aka kashe wayar..
Yau tayi kuka har tagaji Gashi duk boobs inta sun ciko da ruwa sai zafi suke mata, Haka ta fada bayi da kyar da kyar sabida jirin da take ji...tagama abinda Zatayi ta fito ta fara sallah bata daina ibada ba har sai da alfirji ya fito tayi saurin ta wanka kafin ta fada kitchen ta hada abinci da za akai asibiti itama bayan tagama tafara shiryawa ta,
Ta tura ma Hazrat text bata jin dadi baza ta samu zuwa ba..

Yau Hazrat yafara jin dadi jikinsa shide ya kosa discharging insa ya cigaba da niman dansa,
Yana cikin Haka ne Nimrah ta shigo tace Allah sarki Hazzy, ya jikin?
Ya akayi kk san ina nan?  Najib told me... Ina son itafi Kano ne nace bazan tafi ba without checking on you. Nimrah I'm fine thank you.. Haba Hazzy nace ina son in tamake ka amma kaqi and you call yourself my friend? Nimrah bana son wani shiga wani Hali ta dalilin na... Don't worry duk hanya daya kamata mubi mun bi, yanzu jira mukeyi..

Hazzy kenan mutane fa yanda suka zo ma haka ya kamata ka biyo musu in bahaka ba wahala zasu ta baka, bare yanzun tunda kayi auren ka canza bakamar da ba yanda ka ke Hazzy...
Bata karasa ba ummah ta shigo , bayan sun gaisa.. Irin ummah na Tamvmbaya Shi da ido wacce Ita?  Hazrat yace ummah abokiyar Aiki tace Nimrah, wacce Nimrah in dai ce ba wacca ta threatening daughter na ba? Hazrat yayi shuru... Oya ki bar na kafin Matar sa na sunnah Tazo.   Mun gode da dubiya you can go now... Hazrat ya sukunyar Dakai Kawai yayi.. Nimrah tace I'm sorry ummah amma ban threatening inta ba... Hazrat Allah ya kara sauki bye.

Bayan fitar ta ne ummah taji bata ji dadin yanda tayi Mata ba. Kawai tension yayi mata Yawa ne.. Tayi sighing softly...

  Ussy yatsaya a inda tace yasaya ya jirata Sabida bata son agan a tare suke.. Ta fito tace ma Aliyu zata gidan su Farida in case an zo niman ta,  hajiya Toh ki jira hamza koh ussy su dawo sukai Ki man,no Badamuwa mota haya zan hau.

Hazrat na zaune aka Kira Shi aka tura mai text... Yana budewa ya fara hawaye...yace ma Nurse ta cire mai drip dake hanu zai tafi gida... Taki cirewa kawai ya fara tugewa ta fita da saurin tagaya ma doctor gashi kafin su zo har ya fadi akasa Sabida jiri da yakeji in banda duhu ba Abinda yake gani.... Doctor Ahmed yafara treating insa... Sun dade akansa... Mom na ta trying numbers Inteesar don Tazo amma yaki shiga... Sai takira Abby tana kuka jikin son ya kara tashi fa yanzu Ina gida naje inyi mai kunu gyada da yace yana son sha doctor yakirani Wai in zo, Hazrat na needing in mu Kusa dashi.. Plz Kadawo yakamata yanzu Muna tare dashi a wanan halin... Karki damu nothing wl happen to our son, yanzu Haka naje gani IG ne akan case din...amma Gani nan dawo wa in shaa Allah.
OK Allah ya dawo dakai lafiya.
Suna gama waya takara trying numbers Inteesar bai shiga ba kawai sai ta koma asibiti....

Inteesar a zuciyarta tace Allah ya bani nasara, Allah ya sa abinda nake shirin shine daidai... Tana tafiyar kamar Wacca bata Gaskiya.





Thanks

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now