THE MAID PAGE 4

164 11 0
                                    

*🤍THE MAID (MAI AIKATAU)*🤍2020

BY THE DMKs(Miz DMK)

Chapter 4...✍🏻


He didn't spend much time ya Tafi.. Ita koh zuciyar ta cike yake da murna.. Tace finally finally it's about to happen... I think yaya also feel desame for me.. Kawai pretending yakeyi..

Harka rayuwansu yaci gaba da tafiya.. Ama har yau bai bata space din da take needing..har sunkai 1month ama still Bawani kusanci mai karfi a tsakani su...kuma Gashi Gobe ne birthday Sa.. Tafara shirye shiryen yanda zata Yi Gobe, takira small Mom Dan Kara samu more tips akan birthday..but she want it to be a surprise..

Washe gari da safe ta tashi cikin farin ciki da natsuwa.. Dan tasan yau ne Rana da ta dade Tana jira... Tace koh in tura mai da birthday message, tana ta dai contemplating on whether to send or not..

Ta tashi tashiga toilet, ta wanke baki kafin ta dauro alwala.. Tafito ta dauko prayer mat dinta. Tayi sallah asuba..a sujood din karshen ne tafara da Kiran beautiful Names of ALLAH da yin salati Ga Annabi(S.A.W.)kafin ta fara Adu'a. Adu'a nima sa'a dakuma fatan yau zai zamai Mata babba Rana a gunta..ta idar da sallah ta, sai da ta gyara wanja kafin ta koma toilet Tayi Wanka.. Sai da ta dauki kamar 20mins a toilet.. Cuz wannan Wanka yafita daban da sauran wanka..ta fito daga toilet tana tafiyar majestically towards the dressing mirror..

Sai da tagama scrubbing hair din ta da towel kafin tayi using hand dryer to dry off her hair.. Bayan tagama ta using hair cream and hair spray a Gashi... Sai ta koma kan skin inta Tana shafa Mai a hakali kamar ba Taso ta daina shafa mai din.. Her skin is so smooth and soft.. Ta Danyi light makeup kafin ta koma wardrobe ta dauko wasu sexy English wears ta sa.. Bayan ta gama sai da ta zauna ta Dan huta.. Thinking on how to approach him..

Bayan few minutes ta Tafi part inshi.. Amma sai ta tuno da Abinda ya gayamata.. Da ta daina shiga part insa in yananan.. Kawai sai ta koma Kasa..

Tafara hada break fast da ya dauke ta akala 40mins... Abinci da ta koyo a whatsapp group din chef umaima..
Ba abinci mai wahala bane ama ya dauke time kafin tagama.. Sandwich ne fa kawai sai Arabian tea..

Sai da ta gama arranging a dinning kafin ta koma sama Dan Kara gyara jiki cuz in aganta za adauka wacce tayi using firewood ne Tayi girki..

Takara sauko kasa.. Still bai sauko ba.. Kuma tasan yau weekend ba Aiki... So  she's thinking whether to check on him or not.. Tace koh dai in Kira Shi a waya ne?

Tayi dialling number Shi beyi picking ba.. Kawai ta Yi deciding haurawa sama Dan ta duba shi.. Tayi knocking kamar sau uku kafin akace come in da voice din dakamar ya dadai yana kuka Sabida Muryan ya dishashe..

Haka ta tako a hankali kamar Tana tsoron shiga.. Tasamai Shi kan prayer mat insa ya kwanta.. Ta karaso Tace YAYA 'Good morning , yace morning still crying... Tace YAYA baka da Lfy ne? Mai Ke damun ka.. Yace ba komai.. Kawai mood swing ne.. Toh shine kk kuka YAYA?

YAYA plz gayamin mai Ke damun ka har kk kuka...yace bakomai. Kawai ki koma ina gama zan sauko.. Zata sake magana kawai sai yayi stopping inta..

Yace just do as I said.. Tace OK.. Tafi da gwiwa a sace.. Bayan kamar 20mins yasauko da English wears.. Putting on white nicker and white  Armless top.. Putting a smile on his face trying to look OK...

Suka fara cin Karin kumalonsu... Kuma yaji dadin breakfast din da tayi especially the tea.. Dukda dai bai ci wani Sosai ba.. Yace Thanks my kanwa.. Ashe Kanwata ta iya girki haka..
Tayi murmushi ta Rufe fuska.. Dan taji dadin Abinda Yace mata.. Yace daga yau Nadaina cin abinci a waje.. Itadai Batace komai ba in banda murmushi da takeyi...

Amma duk Wannan magana da yakeyi Bai kalleta ba Indo sa Nakasa... Bayan yagama ne.. Shine Ya tashi zai fita..

Tayi saurin tashi tace YAYA ina zaka Kuma yau? Koh ka manta yau Saturday ne.. Yace ina son Inje in duba Fahad ne.. Amma after Asr prayer zan dawo.. Tace OK.

Bayan yatafi ne tafara kiraye kirayen waya tana planning komai yanda yakamata...sai da tagama planning komai kafin ta koma ta kwanta..

Ba ita ta tashi ba sai zuhur prayer..
Bayan ta idar da sallah ne ta koma part insa Don ta gyara.. Gaskiya Tayi mugun Gajiya yau.. Bayan tagama ne ta ajiye Mai kayan da zai sa Wanda tasiyo da kanta..

Tayi murmushi Tace I know he's going to like it.

Still on the surprise birthday preparation... Duk abubuwa datayi requesting anata shigo mata dashi, ta fito parlor sai ta tuno da Abinda tace zatasa small mom ta aikomin Mata dashi,  quickly Tayi picking phone dinta tayi tashiga dial pad sai ga number small mom on her screen sai Tayi dialing yayi ringing sau biyu sai small mom Ta amsa...

"Hello my baby

small mom Tace hope you are enjoying your day? 

Sai INTEESAR cikin shagwaba tace 'Alhamdullillah

Mom,what about you?

Mom Tace I'm doing good...

Mom dama ina son aiko min da secret box din da kk ajiye abubuwan yarantamu nida yaya HAZRAT......

Sai small mom Tayi murmushi tace sure it's gonna be a beautiful surprise birthday for your hubby... INTEESAR tadanyi murmushi alamu tanajin kunya😊... Sai tace small mom I've really worked myself out da ace inada house help da abubuwan sunmin sauki...
Tana cikin magana sai akayi Sallama da alamu mutanen datayi ordering abu awajansune suka zo sai tace small mom I have to hang up ana Sallama zankiraki anjima please don't forget Abun danayi requesting a aikomun dshi because nasan yaya HAZRAT zaiji dadi inyagansu duk childhood memories dinshi zasu dawo😊...
Sai tace OK bye love you Tayi hanging up..

Bayan ta karba abubuwan sai tayi murmushi tajaa numfashi tace I'm sure zaiso komai most especially inyagan box din that is full of our childhood memories...

Ta kalli time tagan its 03:13 tace Tace dasauran lokaci kafin time din salat bara naci abinci because I'm almost starving... Tashiga kitchen tayi serving kanta abinci tareda drink daga fridge tazo dining ta zauna tafara ci sai kawai tafara murmushi da alamu tana tunanin abu😌 sai tace

OH my Yaya HAZRAT everything about you is special ko yanda yake cin abinci is so special sai takara murmushi..

Tagama cin abinci takai kitchen ta dauraye plate din sai Tadawo ta duba time din tagan lokacin salat Yayi sai tahaura sama zuwa part dinta tayi alwala Tayi salat as usual tayi Addu'o inta ta tashi tacigaba da preparation dinta not to long taji anyi Sallama taje ta amsa Sallama ta bude kofa sai tagan driver dinsu small mom ne da wani wrapped box yace ga sako inji small mom sai tayi murmushi ta amsa tace nagode sai yace bakida wani bukata sai tace aa nagode sai sukayi Sallama ya tafi, ta Rufe kofa...

Takira mom.. Tayi mata godiya, sanan tace mom ya magana yar Aiki.. Mom walhy you need to see yanda na koma...im so exhausted walhy..
Kince sai nayi 1month za ayi magana kuma naji ki shuru...
Shine mom Tace Ki Kira Noor inki kiji Saura bayani... For now ba Abinda zan ce..
Toh mom, koh na kira ta sai dai mugaisa bata Bari muyi hira and I don't know why..?

Sai mom Tace maybe tana missing inki ne.. But kibari sai kun gama celebration dinku sai ki kirata kuyi magana.. Tace  OK mom.
Bayan sunyi Sallama da mom ta cigaba Dayi abinta. Tana Yi Tana googling a waya.. Cuz she wants it to be perfect.

After awhile ta kalli time it's 4:45 Tace meyasa yaya HAZRAT bai dawo ba ko traffic ne ya tareshi, Tace ko na kira  shine ko nabarshi zuwa 5:00 nagani maybe hirane yadaukeshi. Tayi finalizing zata Bari sai biyar Yayi inbai dawoba zata kirashi.

Ta duba time taga 5 dot. Shine kawai ta kira shi kamar sau biyu kuma ba amsa ba.. Sai ta tura mai da text kamar Haka 'Yaya how's your day going? plz yaya Ka nami ciwo kayi sauri Kadawo plz'..

Thanks

THE MAID(MAI AIKATAU)Onde histórias criam vida. Descubra agora