33

75 6 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*


     BY THE DMKs✍🏻




           *33*



Yaje jikin kofar bayin yana rokanta da ta bude amma Taqi budewa Saima volume kukanta da ya karu..

My jannah if you truly love me like you said open this door let's sort things out plz...
seeing you this way is really breaking me up.. plz my jannah open the door lemme explain it again to you..

Still bata bude ba, sai kuka takeyi..

Inteesar Indai baki bude ba walhy zan koma inyi logging in hotel, tunda Ina ta rokanki kinqi saurara kuma walhy in har kika barni na tafi walhy zamu daide anan bamu koma gida ba...

Tayi shuru tana sauran abinda yake fadi, sai Kuma taji ta daina jin motsin sa, tafara takowa zuwa handle din kofar bayin.. Kamar dama jira yakeyi ta bude.. Tana budewa ya cabko ta sama, Yayi exclaiming in bakinta tun tana kokarin kwace bakinta har tagaji ta daina,
Hazrat sai da ya tabbatar da yayi weakening jikinta kafin ya saketa.. Kowane su na sauke ajiyar zuciya

Kafin ya fara magana,
My jannah when I said I love you I really do...
Where's the promise you made to me??
Where's the trust..? Like they said love goes with trust.. You gotta trust me  Inteesar... Nimrah mean nothing to me, why would you be wasting your tears over her??
No girl born of a woman can take your place Inteesar...

Inteesar ta dago tana Kallon sa tare da ji sonsa nakara shiga sansan na jikinta.. Tayi saurin dukawa Kasa Tana rokon sa da yayi hakuri akan abinda ya faru.. Bai jira ta cigaba da magana ba ya dago ta, sama bai tsaya koh Ina ba sai duniya soyayya..
Suka shirya kamar ba Abinda ya faru.. Two days In nan Hazrat saida ya famshe Saura rananku..

Washegari dasafe
Yau ne zasu dawo Nigeria sabida birthday Inteesar yakusa kuma yana so yayi mata BIG BIRTHDAY PARTY..

Suka sauka a airport na kano, driver already yazo yana jiran isowar su...
Ya taya su shigar da kayan mota kafin suka shiga yakai su gida...

Noor taji dadin ganinsu Sosai... Tayi masu Sannu dazuwa kafin ta karba Mohell din a hanun Inteesar suka shiga ciki,
suka shiga parlor.. Aka shigo da kaya da sukayi tafiya..

NOOR;
Tace kuje ku kimtsa sai Kuzo ku ci abinci, ana cikin Hakane ya Salim ya shigo suka gaisa kafin suka tashi suka tafi da Hazrat Ita Kuma Inteesar tabi Noor inta,

Noor tace wanan kiba da ja Haka? Inteesar ta Rufe ido dasaurin... Noor knan Nifa nayi missing inki Sosai Irin over nan...
Kaji ja'ira yarinya when last kk kirani? Miji dadi yasa kin manta Dani koh,

Walhy Noor bahaka bane.. You wunt understand, abubuwa sunyi min yawa ga Reno...

Noor Tace inye Wato ni kk gaya ma rai no? Ku nawa na hayfa? Ku hudu kuma Haka nata kulawa daku kuma bance Aikin ku Yayi min yawa ba...
Inteesar tayi deviating from the topic... Tace Wai Ina Abba yake ne?
Yau yana can gidan Anty Amarya..

Noor Kinsa dasu fadila suka zo suna sai nuku nuku sukeyi kamar sun zo gidan bare,  Nakira ta nace Haba fadila Saikace ba tare muka taso ba, kisa ki Jiki man.. Kafin suka fara shiga mutane..

Kinyi daidai walhy yar gudaliya ummanta, ai anty Amarya ta bani lbry sunan kowa ya ji dadin sunan.. Sai lbry akeyi yanda aka kashe kudi agun...
Ai Noor Naso Kizo amma kk zuwa..
In zo ace bani da Kunya koh..
Noor yanzu an wuce wanan era yanzu new era muke... Komai in a civilized way mukeyi...
Koh yar gudaliya? next sunnah Dani za ayi in shaa Allah... Inteesar tayi hugging Noor inta tace yawa my Noor...

Ta tashi tashiga bayi, ummah ta gyara jika ta, yasha Wanka sai sheki yakeyi, har yafara bacci..
Inteesar tagama shiryawa ta kira Hazrat ya zo su ci abinci... Ya ce bazai zo ba sai dai takawo mai daki... Tayi shuru kafin tace Toh.. Noor yace in Kai mai can.. Tace ok daughter sai kin dawo...
Ta shigo dakin da Sallama tace ga abinci ka, toh ki zauna muci man... No, ni nakoshi.. Be sides kar Mohell ya tashi barin Inje.. Shima ya gano gudinshi takeyi.. Yayi murmushi kawai..

**Two days later **

Yau ne zasu koma Abuja tagama yawon Barka, kamar yanda Al'ada ya tanarda, Kuma tayi inviting Wanda zasu suzo Mata birthday in the next one week..

Bayan sun isa Abuja, hamza ya sauke su agidan ummah suka kwana biyu a gidan kafin suka koma gida... Suka samu gidan pess kamar yanda suke so,

Hazrat ya wuce part inshi direct dakin ya danyi kura, so sai yakira Hamza driver ya gyara mai gun,  kafin ya fito wanka, gadai hamza(ussy) errand boy, amma sam Hazrat yafi yarda da hamza driver

Itama Inteesar Na kasa tare dasu jummai suna tan Sha hira.. Ta goya Mohell,
Sai Washegari dasafe zan baku tsaraban ku yau Gaskiya na nagaji,
Bakomai hajiya, Allah ya kaimu... Hajiyata Kiyimin Adu'a kuwa da kk je makkah.. Eh nayi miki jummai..
Nagode Sosai hajiya... Ta kwantar da Muwaffaq kafin sukayi mata sai da safe,

    **Washegari dasafe**

Duk sun gaji so duk sun makara, sun jummai har sun gama breakfast suka kawo mata, sai da ta koshi kafin ta shiga tayi mai moimoi and kunu gyada ta Kai Mai.. Alokanci yana Wanka, ta Tafi ta barshi ..
Bayan yagama breakfast ya wuce gun aiki da wuri Sabida Yayi Latti,

Da zuhur farida ta shigo... Inteesar taji dadin ganinta suka sha hiransu...
Anya kawata bayi gamo ba wanan kyau da kk kara Haka..

Inteesar tace gamo Kuma?

A Ina knan?

Meaning Za ayi ma Muwaffaq kanwa koh kani... Inteesar tace cab Wollah FARIDA baki da dama watan Mmohell nawa yake? Koh wata biyu bai gama cika bare ma ayi tunani mai kanwa..toh sai mai in ayi mai kanwa yanzun Wollah ba yanzu ba, sai nan da shekaru uku..
Farida tace cab.. Aiko yanzu muke so,

Toh ke meyasa bakiyi ba in Hakane Shekaran baby  5 fa Kuma kinqi mata kani, farida tace ai bani na hana shi zuwa ba daga Allah ne...

Tace nakawo miki wasu stuffs fa... Kar fa kiga yana nan nan dake kisaki Jiki, Walhy sai kin dage da gyara jikin dakuma kwalliya in bahaka ba ki zama tsohuwar dole shi Kuma yafara hango wasu fresh blood..

Inteesar tace I trust him

Trust ke?

Maza ne fa, Kulum suna son new things shiyasa dole Kizama ahead of them.. Kulum kina zuwa mai da new things zaki ga Walhy koh Ina yake yana kosawa ya dawo gida Don yasa kin tanadar mai da wani sabon abu..
Gal forget it ooo... Men need to be pet...

Inteesar tace you wunt understand Walhy

Hazrat da ban yake but zanyi anfani da Abinda kk ce, kuma zan dau shawarar ki amma a zuciyarta tace shi fa baisa wanan ba, Don zai ki zuwa aiki akan... Amma zanyi in shaa Allah farida, thanks galfrnd..

Inteesar tafito da wani jaka ta mika mata, Tace ga tsaraban ki keda baby...
Farida tace wow'thanks galfrnd Allah ya barmu tare...
Don't forget fa birthday na saura 3 days..
Kice Zamu Sha shagali...
Ke dai Bari kawai yace min big birthday party zai yimin...
Suka sha shewa, kafin suka ci abinci Inteesar ta raka farida
Ta dawo tasamu jummai sai Wasa da Mohell takeyi Harda mai kira'a Qurani a kune shikuma Yayi shuru yana saurara, dama haka take mai in yana shirin Fara kuka.. Da ta fara mai karatun sai yayi shuru har yafara bacci...Inteesar tace Gaskiya dole yafi shakuwa dake akan baba Laure, Harda kira'a akeyi mai jummai tayi saurin ta ce hajiya Yaron yashiga rai na Sosai gashi kyakyawa Gashi Irin na larabawa... Inteesar tayi Dariya ai ni ya biyo shiyasa.. Jummai Tace hajiya zan iya fadi wani abu?
Ina jinki jummai, Gaskiya bakuyi Kama ba Ke da anganki anga Fulani shikuma yana Kama da larabawa...
Inteesar tayi Dariya tace Gaskiya kk fada ai kakan shi balarabiya ce ita ya dauko.
Jummai ki hadomin Coconut milk shake kar kisa sugar Sosai plz.
Toh bara na goya shi sai Inje, no ki je kawai Inki dawo sai ki goyashi.

"Gaskiya Inteesar tayi sa'ar yan aiki" Saura Inji Ance batayi ba ehe😜


Thanks

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now