92

152 9 1
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU )🤍*

BY THE DMKs✍🏻

*92*

*I'M SHADING TEARS WHILE EDITING THIS PAGE😭 INA MIKA TA'AZIYA TA GA MUTANE  GOMA SHADAYA DASUKA RASA RAYUKANSU SANARDIYA KASHE SU DA AKAYI, ALLAH YA KARBA SHAHADAN SU AMIN*

*OUM ARFAT INA MIKO TA AZIYATA AGARE KI, ALLAH YA JIKAN MUSLIMAI YASA SUN HUTA.. ALLAH YA BAKU HAKURI RASHI AMIN🙏🏻😭 SO SORRY FOR YOUR LOSS*

THE : T

Tayi sauri dagowa takalle Ummah,
Yes you're, kuma yace in gayamaki dakaina, I'm so proud of you my daughter, Allah yayi miki albarka

Amin Hajiya..

Ba Hajiya, ummah zakice, kamar yanda nafada miki shekaru baya dasuka wuce toh shine zan sake gayamiki,  mun zama daya we are one now... Plz ki kula da kanki Sosai, Karki sa wani abu a ranki dazai iya affecting inki da yaro,

Kina so wani abu..?

A'ah, bara Inje in duba anty Inteesar.
OK,
Tana isa kitchen tafara kuka
Shikenan nawa ta kare Anty, Ashe dagaske kk, Wai ciki ne Dani, cikin ma na mijinki..?

Mijin mu dai, toh mai aciki
Abun so kenan, plz Karki daga hankali ki, mom nason Hazrat Sosai, inki ka faranta mai rai kamar Ita kk yiwa, so koh Sabida Ita Ya kamata kidaina kuka nan..
Kinga ni ba kishiya na dauke ki ba, abokiyar Kumar yar uwa shiyasa nake fada miki Gaskiya..
Hazrat na sonki Sosai koh ni nasan bazan comparing so dayake min danaki ba.

Nagode Sosai, In shaa Allah ba Abinda zanyi,
Nagode Sosai da nuna kulawarki agare ni. Allah ya saka da alkhair Amin.

Sai wajan, 10am yadawo Sabida yana so suje asibiti,

Inteesar ta fara jera plates Ita Kuma ta ruko flask,
Sannu dazuwa Hayatie,
Yawwa my jannah

Sannu ku sarakai Kunya Wato a gaban nawa ake wana tafada Tana dariya..

Ummah I missed you so much.
Ta rankwashe shi, Wato sai yanzu ka gani?

Sannu dazuwa
Kamar daga sama yaji voice inta, Yayi saurin dagowa yana Kallon ta cike da mamaki, ita kuma ta sunkuyar da Kai,

Yawwa, Ya karfin jiki...?

Dasauki. Ta koma ta zauna a dining tana jiran su karaso,
Suka fara cin abinci suna hira Amman ita Yusrah shuru tayi,

Mom Don Allah Kice ya barni Inje kano, bikin fadila ne fa, ai yakamata ace naje koh?

No, ba inda zaki, baki da lafiya shine zaki Biki.

Son ka Bari nayi magana man, Gaskiya yakamata taje koh kwana biyu ne Tayi,

Mom ni Gobe nake so Inje za ayi event

Wato sabida Kije kina tika rawa koh?

Don't worry son tare Zamu, komai a Idona Zatayi, worry not..

Toh Shikenan mom, Allah ya kaimu Goben.

Daughter Kici man, koh kina son wani abu ne..?

Aah ummah nakoshi ne.

Yau mom sai dare ta koma gida,
Yusrah na daki Hamza yakirata,
Mom twins Ya kk..?

Tayi mamaki jin Yaya Hamza yafada Haka Wato shi kowa sai yagaya mawa.. Wato ya fada Mai ne don kar in zubar da ciki koh?

Yaya ina wuni, plz kace mai ya barni in zo In duba ka,

Keda mijinki har sai Nakira na tambaye shi,
Ance kunje asibiti hope ba wani matsala koh..

Ta Rufe ido kamar yana gun... Eh Yaya
Hazrat ya shigo ya samai ta tana waya, saida ya jira tagama kafin, yace ga maganin ki kisha, Ta karba koh musu batayi ba,
Ba kya ji wani abu koh?

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now