15

173 10 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU) 🤍*

BY THE DMKs ✍🏻

       *Chapter 15*






Ya ciro wayan sa a fusace yayi dialling number ummah sa.. Ummah nagani Kiran amma bata dauka ba.. Yasake Kira Kuma alokanci neh ummah ta amsa Tace hello son, Hazrat yace Ina wuni ummah Tace LFY Lo.. Ummah Tace ya kuke.. Ina daughter nawa take hope kana kulamin da ita Sosai....Hazrat yayi shuru kafin yace Eh ummah Na.. Ummah Tayi Mai Adu'a kafin sukayi Sallama...
Ya sake dialling number Fahad,bayan sugama gaisuwa yace Inteesar na gidanku ne? Fahad yace No, yanzu Haka bamu gida...Hazrat Yace OK...kafin ya yanke wayan..
Hazrat ya dawo wanja securities yace waye on duty a lokacin da tafita ali yace ni dai na je sallah amma hamza driver, usman da Auwal sai su Emma ke gun.. Hazrat yace yanzun ina hamza yake.. Ali yace ya je siyo abu ana cikin Hakane hamza ya shigo da Sallama yace Oga ina wuni.
Hazrat ya amsa yace Ina ka kai ta?

Hamza yace Nakai wa?

Hazrat ya daka Mai tsawa yace who gave you the audacity to talk to me that way...

Nan take hamza ya tsorata yace Nide naga ta dauki car ta fita kuma Batace mana komai ba...
Hazrat yace this should be last time da dayan daga cikin ku zai bar ta tafita... In haka yasake faruwa abinki Aikin ku..
Kafin ya koma sama ya canza kaya ya sauko ya dauki car insa ya fice.. Yasan tunda bata gidan su Fahad Toh for sure tana gun ummah..

Inteesar Tasha baccin kafin aka tashe ta Tazo taci abinci... Aiko ta tashi ta daurayo bakinta kafin Tayi joining din su MOM inta.. Tana cin abinci cikin natsuwa da jin dadi.. Taci ta koshi dam...Inteesar tace mom ni zan girka na dare.. Mom Tace na dare kuma...?  Cikin shagwaba Inteesar tace eh mom.. Mom Tace gidanki fa? Inteesar Nide mom bazan koma ba Salan kawai ya duke ni.. Komai kadan ya tamin fada...

Mom Ta dakarta da ita tace daughter what you are doing is wrong, you left the house without his consent... Daughter this should be the last time you will ever do such thing.. It's against our religion.. Kema Kinsa da Haka.. Kuma about Hazrat ni nasan yanda zanyi dashi... Bai isa ya tabaki ba.. So don Haka nan da anjima zaki koma gida, Inteesar ta fara kuka tace mom Nide anan zan kwana... Ana cikin Hakane Hazrat ya shigo...
Ya iso gun ummah sa yayi hugging inta yace I missed you so much ummah Tace miss you too son. Ummah Tace muyi magana a waya amma bakace min zaka zo ba, Hazrat yace ni da ummah ta, harsai nafada zan zo kafin in zo... Ummah Tace no.. Duk Abinda suke yi Inteesar na sai satar kallonsa takeyi amma shi Yayi kamar Bai san Tana gun ba..
Yace ummah yunwa nake ji yana magana yana bude flask din abinci... Tace zauna son, Bari azubo ma naka.. Mom zata Kira daya daga cikin yar Aiki Hazrat yace Gaskiya mom Kinsa ke kadai Ke serving ina plz kar ki kirata... Ummah Tace bari in je in zubo MA.. Hazrat yace Yawwa ummah Na, ummah natashi itama Inteesar ta tashi dasauri ta Tafi daki dasaurin...

Hazrat yayi murmushi yace zaki hadu Dani ne ai
Ummah ta fito daga kitchen ta zo dining ta zuba Mai abinci Tace son Ina daughter taje yace bansani ba.. Ummah sai da ta bari yagama cin abinci kafin ta fara yi mai mgna Tace Son banji dadin ganinku a Haka Nifa a tunani na dauka kun gama fahimta Juna.. Haba son koh ka manta da teesar inka.. Plz son koh da Wasa Banso inji Wai ka duke ta...mom Tayi Mai nasiha Sosai kafin tace after isha sai ku tafi da ita... But son you've to promise me that bazaka tabata ba.. Yace in shaa Allah mom, mark my words...

Few hours later
Inteesar sai kuka takeyi ummah Na lalashinta da kyar ta yarda tashi ga motan kafin suka bar haraban gida... Suna mota Hazrat ko Kala Bai ce mata ba.. Itama Haka bata daina kuka ba...
Hazrat yace azuciyarsa yace ji yanda take kuka kamar mutumiyar aziki kamar ba Ita bane take dressing seductively just to get me...

Bayan sun isar gida ne Hazrat ya fito ya bude Bayan seat Ya dauko Abinda ummah shi tabasu, yakai kitchen ya ajiye yadawo still Tana cikin car din.. Yace sai ki fito min daga mota.. Kafin ta fito ta shiga da gudu har ta nufe dakin ta,  tasa key ta Rufe kanta.. Don tasan for sure sai ya duke ta kamar yanda yace..
Hazrat yashi go ya nufa part inta, yatarar a Rufe yake.. Yayi knocking bata bude ba yace in baki bude ba na shigo dakin nan zaki sani...inteesar Tayi kamar  bata ji.. Haka yayi Hakuri ya kyaleta kawai ya bi maganar ummah sa ne amma baccin haka ba Abinda zai hana shi ya duke ta...
Ya koma part insa ba dadewa ba sakon waya Tashigo...ya bude message din... Yaga Inteesar ce,  tace YAYA I'm so sorry ban sake ba plz kar ka duke ni... Hazrat yagama karantawa amma beyi reply ba...sai kawai ya furta 'stubborn girl'..
Yau ya sha baccin sa kamar ba Gobe, Bashi ya tashi ba sai wajan 6am har yaso ya makara sallah asuba.. Yashiga da saurin ya yawo alwala ya fito.. Ya tafi yayi sallah

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now