49

65 6 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*



      BY THE DMKs✍🏻





           *49*

Dedicated to *Rahama baby*🥰

A Daren Ranan wayar Hazrat ya fara alarming din sa... Ya tashi dasauri ya bude phone insa sai tracker nanu na mai sign duk inda mutumin Yayi.. Hazrat ya kuna system insa da yayi connecting to his CCTV footage insa, sai yaga ussy ya ciro bundle din Kudi ya ba ma Dauda..Saida Hazrat yasa headphone kafin yaji abinda ussy Ke Gaya ma Dauda ,

'Dauda koh da Aliyu koh hamza sun tambaye ka ni kace na tafi asibiti ina fama da ciwo ciki.. Kuma da kyar in yau zan dawo sabida yanda kaga condition ina..

Toh ussy kar ka ji komai ai Muna tare. Kafin ya bude mai kofa ya fita Acikin motan gidan, duk inda Yayi Hazrat na kallo, har ya shigo national hospital na Abuja, saida ya dauki lokacin mai tsawo kafin ya fito, ya kama hanya zuwa Nyanyan...

  Hazrat ya tashe su Fahad yace zan bi bayansa amma plz kar ku Biyoni sai nan da kiraku plz, zan dinga baku updates yanda baza ku Sha wiya ba..

  No Hazrat sai dai mutafi tare Dakai Don Gaskiya baza mu bar ka kai kadai Kaje can ba..

  Worry not friends ' I'll be fine in shaa Allah...so just do as I said.

   Suka hugging Juna kafin suka raka shi parking lot ya dauki sport car din Najib ya bi bayansa..

Zai fita kenan ya sake dubawa yaga Ussy na kokarin dawo wa gida, sai da yajira ya dawo kafin ya kama hanya zuwa can inda Ussy yaje..
Haka Ya tabin hanya yakai inda ya tsaya...
Hazrat ya duba wurin tunda yake bai taba zuwa nan ba.. Gashi wurin Irin cozy area ne kamar can.. Ya tsaya wajan mai Suya yace plz wanan wana hanya ne? Mai Suya yace "Abacha road" yayi ma mai Suya godiya kafin ya cigaba da tafiya har yakai inda tracker shi Ke nuna mai.. Yasaya a daidai wani white storing building. Yayi parking a opposite side of the house, after kamar 5mins sai yayi knocking gate din, security guard dake wajan ya bude yace wa kk nima? Hazrat yace Alhaj Ussy.. Gaskiya ba mai sunan anan... Kuma masu gidan sunyi tafiya tun sati daya wuce... Bakowa agidan sai yan aiki.. Hazrat yace baba baka jira Abinda zance ba, dama Dan aiki nazo Nima sunan sa Ussy" amma ainiyi sunansa hamza usman

Toh gaskiya ba mai sunan anan duk iyamure ne agidan ni kadai Bahaushe...

Hazrat yayi mai alheri kafin ya tafi... Amma yaki bari haraban wajan.. A cikin motar sa ya kwana wajan karfe shida kawai yaga wata mota zata shiga gidan nan da ya fito jiya... Ya duba yaga location daya yake nuna mai, saida ya jira motar ya shiga kafin Shima ya Taso ya nufi gate... Baba Mai gadi yace Basu dawo ba...

Bai karasa magana ba Hazrat ya karasa cikin haraban gidan... Gaskiya gidan Yayi matukar haduwa daga gani Irin gidan nan Irin Barayi gwamanati Ke zama aciki yana cikin tafiya ya rasa ta ina zai shiga sai yaji an biga Mai Abu akai Shikenan ya fadi kasa bai san inda yake ba..
Ya farfado sai dukanshi sukeyi harsai da sukayi mai jina jina kafin suka Tafi suka barshi agun.. Hazrat tun yana gani haske har yadaina gani komai..

****
Suna Najib sun Kasa tsaye sun Kasa zama kawai duk jikin su Yayi sanyi, sukace koh dai mubi Shi ne? Yanzu fa to 1 amma koh Kiran mu baiyi ba.. Duk sai duba wayoyin su yakeyi amma ba Abinda suka gani... Ana cikin Hakane wayan Fahad yafara ringing.. Fahad ya zaro ido yace abban hazrat Ke kirana fa.. Najib yace kayi picking man.
Fahad ya amsa yace hello Abby'

Fahad wai ina Hazrat ya shiga ne tun jiya nake niman sa a waya baya picking.. Abby Hazrat ya na kano amma yana hanya in shaa Allah.. Toh Shikenan son, kagaya mai sakon Na plz...

*******
   Aka kwara Ma Hazrat ruwa a fuska ya farfado a firgice  amma sai ya ganshi a daure kuma ga wasu Kati katin maza a gaban shi.. Suka fara dukan sa sai ihu yakeyi kafin wani Murya daga sama yace enough. Bring him to me now.

  Hazrat ya ji Duka duk face insa ya kumbura ga jini sai zubuwa yakeyi.. Suka dauke shi suka kai shi sama.. Kan Hazrat a duke yake alamar ya suma.. Aka kwara Mai ruwa a fuska ya farfado dagowan da zaiyi yaga ussy a tsaye yana wani shu'umi murmushi ...

  Sai ga wanan mutum Mai face mask yace bravo Alaika' finally now you've learned the truth.. Gaskiya you're very smart da na Raina ma wayyo sai gashi ka gano inda muke.

Tayaya kayi Haka saying it sarcastically.....

Kana shigowa nagane Kai ne, amma kuma nayi mamaki ganin ka.. Amma Badamuwa tunda ka kawo kanka yau za ayi ta takarai duk dadai ba haka Naso ba amma ya na iya dole yau ka bakunci lahira... Yayi wani Irin shu'umi murmushi

  Hazrat ya dago yana Kallon ussy,

Yace are you surprised?
Eh ni ne wanan mutumin dake kokarin rushe duk wani Shiri naku, na siye ussy da wasu yan aiki gidan ka, harta business naka.. Ni na hada baki da manager ka ya Sato min yanda kuke producing goods inku da komai naka.. Duk secret din company ku na hanu na.. Shiyasa naje nakai ma Alhaj Aliyu products cikin farashi Mai sauki... Kuma Haryanzu Ina kan kokarin rushe komai daka malaka.. Daga kan dukiyoyin ka har iyalin ka sai na malleke komai... Yayi wani mugun dariya

Do you want to know why I did that?

Fansa! Fansa !

Nazo daukar fansa akan ka shiyasa na shigo rayuwarku, kuma Alhammdullh nayi nasara..  In Banda Kai Hazrat kazo kama barawo Kai daya?  Ina sauran yan iskan Abokanan ka dakuma yan sandan naka..

  Saura Labarin sai Mun shiga Daka ciki zaka ji, ku dauke min Shi kushiga min dashi ciki..guards suka dauki Hazrat suka jefa shi ciki... Inteesar nagani Hazrat tayi saurin zuwa wajan shi amma sai ussy ya kamota, come here.. Ku daure min Shi

Guards suka sa Shi akan stool din dake dakin suka daure shi gam kafin suka fita suka Basu gu....

  Mutum yafito da gun yace
The game is getting more interesting than I ever expected...
 
  Ya ruko ta yace how about I pull out the trigger on her head..yace no I won't do that harsai na lasa zuman yasa tongue insa a face inta Yana lasa, Hazrat ya kalleshi da wani Irin ido... Sai ya yar da Inteesar akasa ya dauki Mohell yace come here little boy.. Shima Ya dauran Mai bindiga akai.. Inteesar ta fashe da matsanaci kuka Tana rokansa..

Plx danAllah karka kasheshi ka kashe ni..

  Mutum ya kalla Hazrat yace ka zaba wane zan kashe Acikin su?

ya kara dago da Inteesar din yana caressing jikinta ta na kuka kuma tana kokarin kwace kanta a hanunsa, Yanayi yana Kallon reaction din Hazrat...

Kai hajiya zakiyi dadi Dagani.. Kalli Ki gani dan shafa Ki danayi har jackpot ina yasaya cak...

Inteesar bata jira yakara wata magana ba ta kwashe shi da wawan Mari Kuma she spit on him... Ya rike gun da ta mare shi kawai sai yayi dariya.. Yafara undressing Kansa ya rage daga shi sai boxer sai singlet yana matsawa gunta yace... Yau Akwai.... Ya Lashe lips

Hazrat yasaki wani kara da saida mutim ya firgita,
In ba tsoro ba show your face, why are you hiding behind the mask.. Face me like man to man, if you dare touch my wife again  walhy sai na kashe ka Yayi wani Irin Kara in a furious way again....

ya fashe da muguwar dariya yace I'd show myself only when you're fighting for your last breath that's when you'll see my face sanan before you kill me
alokancin na kashe su koh...yau dole ku bakunci lahira duk dadai bahaka Naso ba, amma Haka zai faru.. Zan kashe ku in jefar da gawanku a kofar gate din ubanka.. Hazrat ya dago yana Kallon shi... Yes ka tuna Abinda kayi koh?
Toh shi zanyi ma

Yes anan zan jefar daku sai Muga mai
ALHAJI  ALIYU AMINU DALHAT(MOHELL) ZAI YI?
I'M  DAMN SURE HE'LL COLLAPSE AND DIE





Thanks

THE MAID(MAI AIKATAU)Donde viven las historias. Descúbrelo ahora