*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍* BY THE DMKs✍🏻 *87*

76 7 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*



BY THE DMKs✍🏻

















*87*



















Yusrah ta cigaba da kukanta kamar ranta zai fita...
Innallillahi Wa Ina ilahi rajiun Allah walhy bazan iya jurewa ba.
Ya Allah ka dauki Rayuwa nan tun yanzu tukafin akaini..
Yaya Hamza meyasa zakayi min Haka,
Tana ji su mama na knocking amma Taki budewa..
Kuka Sosai kamar yau ne fu'ad din ya rasu..
Ta kara bude Diary fu'ad Tana kuka at this same time tana murmushi..

"Fu'ad saida nafara sonka ka Tafi kabarni... Meyasa haka yake faruwa Dani.. Harda unexpected pictures inta duk yana gun, sai hawaye takeyi kamar ba Gobe.
Sai knocking akeyi amma tayi banza dasu... Baci committing suicide haramun ne da yanzu Shi Zatayi sabida yanda zuciyarta Ke mata..



Inteesar kam zazzabi mai zafi ne yasake Rufeta...
Momma tun dazun take tare da ita.. Harsai Da zazzabi ya sauka kafin takoma Gun Abby..

Yajikin daughter?

Dasauki fa.. Yanzu nabarta tana bacci bara Inje kitchen kafin magrib yayi..
Amma ya kamata akira Son asanar dashi Ciwon Inteesar.. I think she's missing Him.

Nima Nakira amma Najib yace yaje dauko shi... I think kafin magrib su shigo amma inaso in miki magana daughter takawo Karan danki..

I knew It.. Nasan da Akwai wani abu tunda naga Hazrat yayi tafiya without our consent nasan akwai abu gakuma damuwa ya nuna a furskar dota Ashe abune yafaru..
Plz kagayamin Mai nene yafaru..?

Kije ki dawo zan gayamaki komai..

No. Kagayamin yanzun Sabida hakalina atashe yake... Plz kagayamin Mai Ke faruwa.

I think danki guduwa yayi sabida yaji Labarin tsohuwar budurwa sa Zatayi aure.. Ya tafi ne sabida Bai so yarki Tagane Amman Itakuma Tagane komai.

Ba fahimce ka ba.. Kana nufin Hazrat dama yana da wata budurwa?

Yes, kuma kisanta tunda har gida yakawo miki ita..?

Nikuma?
Ayaushe kenan..?

Shekaru baya suka wuce nan take Abby yabata Labarin komai kamar yanda Inteesar ta bashi Labarin..

Ya salam Mai son ne Yayi haka kuma...?
Cemin fa yayi wai ta dadai da rasuwa Ashe itace wanan yarinya nima Naso in tuna fuskanta but Nakasa.. Yanzu dai kana nufin Yusrah itace jummai kanwar Hamza sanan kuma sune The madibbo?

Yes my wife..."

Amman mai yasa Hazrat zai boye mana Irin wanan Abun haka Eh?
Ace har abu Haka yasamu Dana bansani ba...?
Ashe shiyasa naga ya rame ya kare duk sabida yarinyan nan.

Toh yanzu Mai Zamuyi yakamata muni ma inda yake yadawo gida..

Karki damu my wife.. Kinyi sa'a daughter in-law  duk ya kwashe Abinda suka tattauna shida Inteesar yagaya mata...

What..?
Gaskiya banyarda da shawarar ku ba.
Daughter fa da lafiya Sosai sanan kuma kacemin Haka.

Yes I know kuma nayarda da shawarar ta ne to save our son... Kuma tace Hakanen kawai zai sa ta farin ciki shiyasa nayarda da ita kuma Aikin Gama ya gama Ai..

Ban gane ba... Stop beating around the bush kafito kagayamin Gaskiya.

Wanan ne Gaskiya hajiyata Amman zaki iya zuwa ki same ta.

Ummah ta Jira ya karasa ta nufin dakin da Inteesar take..
Daughter dagaske ne Abinda Abby ya fada min?

Eh. Mom Gaskiya ne.. Yaya Yusrah yake so Haryau hargobe tunda yaji Labarin Zatayi aure komai nashi ya canza.. Yanzu Haka nasan yana tare da Abokanan sa kawai karya sukeyi Wai Yayi tafiya..
Mom Don Allah kiyi hakuri ki yafe ma yaya nasan yayi miki karya abaya Amman Gaskiya magana shine Yusrah Basu da laifi..
Hazrat yayi raping inta almost to death a gidan ku batare da ku sanin ba, suka jefar da ita..
Allah ya so dasauran numfashi ta,

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now