THE MAID 9

148 8 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*

By The DMKs ✍🏻

Chapter 9

Hazrat yace ma Inteesar yau Shiri na musamman zakiyi Kinsa su Abba sun koma sabon gida, kuma Gashi yau dawo Kuma Muna da Manya baki a gidan...
Kuma Inason kowa ya dauka we're leaving 'peace and harmony in our matrimonial home...wanan umarni na baki Bawai Nima shawara ki ba, so Inason komai ya zama perfect...
Tace in shaa Allah I will do my best,
In 9pm yayi zankiraki sai mu tafi, kin koma sama ki fara Shiri bara in kira hamza yagyara gun. Tace ok ta wuce sama...
Hamza ya shigo da Sallamar sa ya tsuguna ya gaishe da Oga nasa,
Hazrat ya ciro 50k ya ba hamza yace wanan kyauta nabaka... Hamza Yayi godiya Sosai.. Kafin Hazrat yace kafin in sauko ka gyara gun ka wanke komai...kuma kayi sauri Don zamu fita da Kai... Kuma kasa ali ya goge min the black Roll Royce aciki zamu fita.. Hamza ya ce to Oga, ya wuce ya fada sakon
Hazrat ya haura sama Don shima ya dan huta kafin su tafi

******
Few hours later, har Hazrat ya gama shirin ya kirata a waya yace in kin gama shirin ni ina parking lot.. Bai jira Abinda zata ce ba ya yanke wayan...

After kamar 5min sai gata nan saukowa cikin wani hadaden lashi Wanda daka gani Kasan na Mayan ne.. Akala lace din zai Kai 85k...lashin yayi mugun karban ta Sabida favorite color ta ne Wato pepper red and an off white torch on it Kuma Gashi ya zauna daram a jikinta Irin charismatic lady...
Walking majestically towards the parking lot... Koh ke macce in kinganta sai kin Yaba balle Namiji...
Hazrat was on phone ama jin Karan tafiyar ta da kuma kamshi ta ya fara kallonta tun daga kafa harzuwa saman ta baisam lokacin da yace Masha Allah, cuz ta Tafi da imani shi... Sai yakara jin wani natsuwa... Tunda yake da ita bai taba sayawa kallonta Haka Irin Nayau ba...
Itama Inteesar sai da Tsargu sabida yana Kallonta kuma Ita baza ta iya tantancewa ba Kallon mai yake mata... Takara son gun da Sallama, ya amsa...tace yaya kayan yayi koko Inje in canza..
Bai amsa mata ba yashiga mota ya zauna itama ta bishi.. Hamza ya tuka motar sai hamza yace Oga ina Zamu don yana son ya kuna goggle navigator din da zasu...
Hazrat yace "Apo Zamu new site"

Suna zaune ana tuka su... Bawanda yayi ma wani magana Acikin su, har suka isa gidan... Gidan cike yake da Manya motoci dasuka amsa sunan mota... Agurin ba motan da yake less than 100mil agun... Dagani Kansa babban taro ne...

Hazrat na fitowa daga car din ya mika ma Inteesar Hannu alamar su rike Hannu... Inteesar sayawa kallonsa kawai ta dinga yi... Yasake yi mata alama da ido kafin ta mika mai hand inta... Dan hada hands su dasukayi sai da mind inshi Ya buga... Ama Haka suka taka harsu ka isa gun...
Abban shi da ummah sa nagani su, sukayi saurin tahowa... Abba ya rugume Hazrat yace I missed you son, Hazrat yace i miss you too my bestie... Kafin Abba ya mayar da dubansa gun Inteesar yace ... Masha Allah, daughter in-law na.. Allah yayi miki albarka... Lokacin small mom na rugume da ita..
Sai INTEESAR ta tsuguna zata gaishi Yayi saurin dago ta... Yace come come here daughter,
Mom taji dadin yanda ta gansu haka.... Hazrat yace mom ni baza ayi hugging ina ba... Tace come here you naughty boy... Tana murmushi...
Daddy ya bude taron da Sallama...
Yace y'all know why we're here, wana taron nayi shine banda komai ba sai Don Da'na da matarsa... Cuz lokacin da akayi auren bana nan so, we're here to celebrate with them...
Abba yafara introducing  inta to his uncles  nacan Saudi Arabia Don tare suka zo Kuma Abba Naso su Hazrat su koma tare Sabida sukara sabawa da yan'uwa nasa...
Haka Walima yacigaba da gudana cikin Nishadi da walwala....
bayan mutane sun Fara tafiya small mom takira Inteesar dakin Don su tautauna, Hazrat nagani ummah taja Inteesar yayi mata wani Irin alama warning da ido...

Bayan sun isa dakin small mom ne, mom ke tambaya ta ince dai Bawani problem daughter? Inteesar tace yes mom. Yana nuna kulawa ta musamman agare ni... Inajin dadin zama dashi... Mom Tace that's good at the same time tace naji dadin da ya bi umarni dana bashi,mom takara dacewa Hazrat yaro ne mai biyaya Don son faranta ma mutane, shi bai ki ranshi ya bacce ba akan Kyautata ma mutane....tace all I'm hoping for is to see my grandchildren.. Inteesar ta Rufe face alamar ta ji Kunya...
Sai Inteesar Tace mom kiyi mai Magana ne akai na ne? Mom Tace yes, ai dole saida Haka.. Gara in sa mai ido.. Don Banson jin wani matsala. Inteesar tace thanks mom ama Yaya tunda nashiga gidansa Bai taba wulaqanta ni ba.. Yana kulawa dani sosai.
Mom taji dadin jin Haka daga bakin Inteesar din..

THE MAID(MAI AIKATAU)Nơi câu chuyện tồn tại. Hãy khám phá bây giờ