*🤍THE MAID (MAI AIKATAU)🤍* BY THE DMKs✍🏻 *91* Maman Sultan ina Mika ta'a

76 6 0
                                    

*🤍THE MAID (MAI AIKATAU)🤍*

BY THE DMKs✍🏻

*91*

Maman Sultan ina Mika ta'aziya ta gareki, Allah ya jikansa kuma ya gaffarta masa Amin, Allah ya baku hakuri da juriya rashin Amin.

*THANK Y'ALL FOR YOUR CONTRIBUTE TO THE NOVEL.. WITHOUT YOU GUYS THERE WILL BE NO HAZRAT, INTEESAR AND YUSRAH.*
*NAGODE SOSAI DA KUKA NUNA MANA KAUNA, INA JIN DADIN YADDA KUKE SON NOVEL DIN NAN YANDA KUKA KARBE SHI DA HANU BIBIYU*
*KUSA NI DACEWA NIDA KU HAR ABADAN IN SHAA ALLAH*

*HAPPY RAMADAN IN ADVANCE. ALLAH YA KARBI IBADUN MU AMIN*

Ya jiyo a fusace kamar zaki da ya fito farauta... Baki ji ba kenan, Taurin Kai Yayi miki yawa Koh..?
Ke Nifa Da kk gani na nan ba Akawomin Iskanci a gidana, saita ki zanyi, Karki ga Ina sakin miki fuska Kice zaki Raina ni..yana magana yana kokarin undressing.. 

Maganan da yakeyi daf da ita yakeyi, Azuciyar ta tace halin Shi Nada na nan dai bai canza ba, Mugu kawai..!
Itakoh sai kuka kamar yar baby, kawai jin bakinta Tayi ciki nashi tayi saurin cirewa tana tofar da Miyau tana goge baki,
Irin Gross inan, Allah ya isa Mugu kawai..

Ni kk ma Magana haka..?

I think Haryanzu dasauran Ki, lemme teach you a lesson... But a zuciyarsa yana fadin I think this is the only way dazan sa tadinga respect ing ina sanan tabi umarni na..

Don Allah kayi hakuri, bazan Kara ba kayimin Rai plz..
Walhy bazan sake ba plz don't Rape me Hazrat...

Funny me.. Wai ke komai Kice Rape..?
I'm not going to Rape you but to teach you some lessons.. I can see that Haryanzu bakin ki bai mutu ba, sai awkin Tsoro da mutum yazo kifara rawa Jiki kamar mai epilepsy.

Ta rike mai Hannu gam, Don Allah fa nace..
Wai Ina tausayin da kaunar da kk yi min Ada Ya tafi ne..?
Meyasa yanzu ka tsane ni..?
Duk wani farinciki nawa kokari kk yi ka rusamin why..?
You raped when I was a teen still I forgave you,
You're the reason why I lost my fiance, I still forgive you, even when you are thinking I know no nothing about it, I hide it from my brother, cuz I'm sure if Yaya Finds out that you're responsible for the accident, nasan dole ya daukaka kara zai ce da gangan ne, kuma Baban fu'ad Abokin Abby ne, Kaga zuminci su zai iya yankewa..
Yes I was drugged but bai Hanani jin Abinda kace ba..
Indai dagaske kk yi kana sona Kuma kayi nadama abinda ya faru, Toh plz ka sake ni in koma Gidan mu cuz I don't think zan iya zama Dakai Hazrat Walhy bana sonka, Banso ka zo inda nake..
Na yarda dacewa bakai kayi drugging ina ba, sanan Nasan Kasan Menene ake ji a So, Walhy zuciyar ta nauyi takeyi,
Tunani Fu'ad ya hanani sukuni Walhy, Ina jin sonsa harcikin Raina, Fu'ad Rayuwa nane..
Plz Hazrat Indai kana sona kamar yanda ka fadi toh kabani Dairy, kuma ka sake ni
Walhy na yafe ma, Kuma zan manta komai da yafara
Let bygones be bygones Plzzzzzzz...
Ka tamake ni ka sake ni Plzzzzzzz.. Jinakeyi in na cigaba Dagani ka zan iya Mutuwa.. Tafada Tana kuka

Hazrat kam in banda duhu da jiri ba Abinda yake gani..
Duk jikinsa yayi sanyi, ya Rasa ya yake ji..
Baitaba tsamani zata iya bude baki ta fada haka Ba..
Shuru yayi yana Kallon ta, kuma yana jin wani mahaukaci sonta cikin ranshi.
Baice da ita komai ba, ya kwashi kayan Shi ya mayar..
Ya Fara tafiya jiki a sanyaye kamar Wanda baida bones a Jiki har ya isa bakin kofa, Ya jiyo yana Kallon ta, ita koh kuka takeyi bana Wasa ba..
Kawai ya wuce part insa, Ya shiga toilet da kayan ajikinshi ya shiga shower  ruwa na zuba akansa at the same time yana kuka,  Sabida yarasa wana Irin so yake mata, Gashi ita kuma bata sonsa.. Ya dinga kuka yana jin zafin kishi da sonta a zuciyar sa, maganar ta sai repeating yake Acikin a zuciyar sa yakeyi,
Yafi minti Goma a toilet din.. Kafin ya wuce secret room insa da jikeken kayan..
Yana duba old memories in su together, da hotunan su Nada..
Ya Allah ka ciremin sonta a cikin zuciyar ta... Walhy sonta zai iya kashe ni..
Haka yata fadi kamar wani yaro karami..  Ya dauko Quran da tataba Bashi as a gift... Harda wajan tajweed da tayi marking Irin taci shi gyara, alokanci sai gwalo take mai..
Gaskiya ne Najib ya cuce ni Amman kuma shi yana tunani Hakane mafita..
Abokaine suna taka muhimim rawa a Rayuwa mutum.. In Allah Bai hadaka da Abokanan nagari ba Toh rayuwarka a karkace yake... Gashi Najib yasani a sarka da basan yazanyi in kwance kaina ba.
Ya Allah ka yafemin lefukan wanda nasani dawanda Basani ba, da wanda na aikata da gangan da kuma akan rashin sanin..
Yafara Adu'a kafin yafara rera karatun Akur'ani mai girma.
A Hakane ya dan ji sauki a ranshi.

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now