80

58 2 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*

BY THE DMKs✍🏻

*80*

















Tunda Maryam tafara magana Hazrat yaso dakatar da ita amma sai Fahad yace ya tsaya..

Fahad yace toh meyasa kk so Kiyi dating insa na one week? Mai plan inki nayi Haka? Mu damuke Nima gyara Ke kuma kina kokarin batawa?

Did I hear you say batawa?

Toh shine daidai cuz nasan yusrah Nada kishin abinda takeso especially taga abin na kokarin kubce mata.. Hazrat bai jira ta karasa ba ya katseta

Fahad what's all this? Is she okay upstairs? Does she even know why we are here?
Fahad I can't stand here and watch her say this to my face...

Hazzy calm down...

Plz don't tell me to calm down... I think this girl is ignorant and stupid to think that way.. Well get this straight into your dumb head, with or without your help I can still get what I want.. I'm here because of my friend not you.

Maryam answer me, meyasa kk so kuyi soyayya dashi na one week?

Fahad I have a crush on him and..
Kawai taji saukar Mari, next time nakara jin suna na a bakin ki walhy sai na batar dake rubbish.. Yatashi ya fita a fusace kawai.

Fahad Walhy sai yayi Dana sani Mari na dayayi kuma bantaba niman abu na rasa ba, mark my words I will surely have him on my bed..

Maryam ban taba sani cewa ba ke low class bitch bace sai yau? Daman kin kawo min tayin zaki tamake mu sabida to have sex with him... Toh ki tsaya kiji Hazrat wl never do such things with you or any other lady out there.. I think you don't even know the reason why we are here?
Madam inki muke so ta yafe mana akan abinda yafaru Bawai sonta yakeyi ba, bai so ta ba bale Ke...yaja tsuka Ya tashi yace don't forget to delete my number... Oh God! Issa full waste of time ya wuce ya barta agun.

You surely pay for what you did and will surely teach you a lesson..

Hazrat koh da ya isa gida ransa a bace, sai repeating abinda Marayam tafada yakeyi.. How dare her think of me that way?

Toh koh lokacinda nake ganiyar Iskanci na ina da high taste ba irinki ba.. Inteesar naji ya dawo ta shigo part insa duk tasamai Shi Acikin fushi..

My king Meyafaru? Nagan ka a wanan Yanayi?

Yayi murmushi yace my jannah bakomai kawai fahad ne ya batamin rai but I don't want to talk about it.. What do you have for your baby?

A zuciyar ta tace nasan Haka zai faru ai, cuz ba Abinda nake gani a idon yusrah ila Tsanar ka amma kace bazaka yi moving on ba harsai ta yafe ma, we shall see for how long wl you have to wait for her to forgive you..

"my king kenan yanzu yakamata kayi taking shower sai kayi sallah isha, before then nayi setting komai..

OK Toh My jannah, Kizo min da Mohell...

OK,

Bayan kamar 30mins ya fito bayi idonshi look a bit Red, saida tajira yagama kinsawa suka ci abinci bayan ta kwashe komai ta mayar dashi kasa Tadawo dakin tasamai su sai Wasa sukeyi , ta matso kusa dashi tace my king can we talk?

Yayi shuru yana Kallon ta kafin Ya ce toh..

My king what am about to say might hurt you but please don't be mad at me, I think I also need to hear your other side of the story..
Tunda ta fada haka Hazrat yasan maganar yusrah takeyi mai, Yayi murmushi yace OK,

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now