60

73 7 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*

    
     BY THE DMKs✍🏻



                 *60*

Wanan page din sadakarwa ce Ga yan group1 THE MAID❤️🤍 Inajin dadin yadda kuke sambado comments which yake bani karfin gwiwa cigaba da rubuta LITAFI
Ina alfahari daku kuma ina kauna ku kamar yanda kuke kaunata❤️


*Back to the present*

     Inteesar ta jiyo ta kalleshi cike da takaici, tana kuka, Hazrat kuwa kanshi na kasa in banda kuka ba Abinda yakeyi... Duk Abinda sukeyi hamza na kallon su, yace sai kace mutumin kirki Hardawani kuka..

Hajiya bari in je anjima zan dawo in ji hukuncin da zaki yanke,

Yusrah, ki daina ce min Hajiya. Ki kirani da sunana plz..

Hajiya...

Shhhhhhhhhh nace danAllah.

Yusrah Ashe halin da kk shiga kenan? Gaskiya Abun a Yaba miki ne, Da nine da yanzu na dade da Mutuwa cuz I can't bear it amma Ke duk wanan wahala da kika shiga kika iya jure ta...Gaskiya Abin a Yaba miki ne..

Nagode Haj Inteesar, bara Inje.. Zan duba yaya hamza ne.

OK,

Tana fita Inteesar ta mayar da kallonta gun Hazrat..

Yadago zai yi magana ta dakatar dashi..
Enough..!

  Tace Ashe dama haka kk? Baka san darajan mata ba? Shine kayi min karya da yar Aikin ku...Gaskiya I'm disappointed in you... Hazrat ina tausayin ka da, ina imanin ka yaje da Zaka yiwa yarinya karama Irin wanan Danye Aiki?
Kuma a Haka kk so Kasamu zaman lafiya?
Ka manta dacewa duk Abinda kayi wa dan wani kaima za ayi wa naka?
Da Inaji haushin yusrah amma yanzu na daina.. Cuz bata cuceni ba wanda ya cutar damu shine Kai.. Tafada Tana kuka kamar ranta zai fita,  takara dagowa ta kalleshi,
 
  Kai a tunanika ta mutu...

Sai gashi har gidanka ta shigo a matsayin yar Aikin batare da kasani ba... Da tayi niyya kashe ka da tuni tayi. Amma dayake halinku ba daya ba kaga tabarka ka rayu....Oh oh yanzun na tuna da Abinda kace always having nightmares' ba dole ka dinga having nightmares ba tunda ka kashe rai.
Hazrat wanan wana Irin son Kai ne..?

You're always selfish

Ta yarda Dakai kayi mata Irin wanan Abun. Wato yana nunawa kenan Nima zaka iya yimin Haka..Gaskiya yanzun tsoron ka nake ji. Ni ban masan mai zan ce game da wanan lamarin ba, amma Dani kayi wa Haka Allah da tuni na dade da kashe ka Kuma in kashe Kai na... Gashi nan laifin ka ya shafe mu, Bamusan Hawa bamu san sauka ba...
Danma ita tasan hallaci.

Duk maganan da takeyi Hazrat ya kasa dagowa ya kalleta...sai kuka kawai yakeyi...

Walhy believe me,

jummai ta daura ni akan wanan hanya, ba Halina bane yana cikin magana

Koh da ta koyama how to womanize ai Batace kayi raping yarinya karama ba, wanan Harda son kanka kayi.

Hamza ya shigo dakin da boys insa yace ku dauke shi ku mayar dashi can....

Inteesar tafara kuka tace danAllah ku barshi anan kar ku tafi dashi... Hamza kayi hakuri plz kar ku cutar da shi. Yusrah tabani Labarin komai Gaskiya mijina na da laifi amma Akwai hanyoyin hukunta Shi ba tare da daukan doka a Haninkuba

Inteesar one more word from you zan aiwatar da abinda ke rai na akanki, Haryanzu Ina kan bakana... Sha'awarki tayimin yawa I just can't wait to see you aching for me.. Moaning loudly for me yafada yana Kallon Hazrat din... Guys ku Tafi kawai na canza mind ina

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now