50

86 8 1
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*

BY THE DMKs✍🏻




*50*

Dedicated to Aisha shuaibu (Twinny's momma) 🥰 tace in sadakar maki da wanan page din.. You made her day❣️🥰

But bazan kashe ku yanzu ba, sai nayi enjoying to the fullest kafin zan aiwatar da kissa, ke stand up and make me happy... Inteesar tayi banza dashi, Hazrat yana ta kokarin kwance Kansa daga dauri da akayi mai.. Ke fa nake jira kin saya kina kallo na, koh sai na Taso ne... Inteesar takara makure wa da bango sai zufa takeyi tana kuka...

Mutum ya taso a fusace yafara kokarin cire rigan dake jikinta, Yanayi yana dariya mugunta kuma yana Kallon Hazrat din.. Hazrat yayi kuka har yagaji cuz ya gwamace a kashe Shi da ayi raping matar sa a idonshi...

Please don't do this to me... Name your wish and it shall be granted... Plzzzzzzz.

Ya fashe da Dariya...
Hazrat Are you kidding me or what?
Well my wish is to f*** her in your presence..are you satisfied with the wish?

How dare you?
Use such words on her.. In kabarni nataso walhy sai nakashe ka...

Bai jira Hazrat yakarasa ba yafara kokarin cire rigan daga kasa yafara sabida jallabiya ne a jikinta..

Hazrat ya rufe idonshi gam sabida he could not watch to see this ...sai Adu'a yake Allah ya kawo mai dauki kawai sai yaji an bude kofar..

Favorite what's all this?

This is never our Plan, we didn't plan on this... Plz let go of her...

Hey Pearl, you have no right to talk to me in that manner... When I was trying to save you and our family name from the humiliation and degradation..

where were you?

Ofcuz, You were in the hospital struggling for your life..

I'm in charge here, I'm to tell what and how we gonna do with them... Can't you see the burdens in his eyes? I wanto crash him down, this is the only way we can, so get back to your room now or else you'll see the other side of me..

Yaya I'm going nowhere and I'll never allow you do this... This is not you yaya, you're far better than these. Plz don't be like him... Plz let her go she's innocent.

Hazrat tunda ta shigo dakin yake kallonta cike da mamaki voice inta.. Sabida at first he's thinking whether he's hearing her voice in his dream..

Nace ki koma dakin ki, in bahaka ba ranki ya bace..duk Abinda yayi miki har kina Dawani tausayin sa Acikin ran ki? Inda yanzu kin mutu fa? Kin dauka zai damu ne?

Get back to your senses sis"

There are not worth your sympathy.

Fav ban manta da abinda Yayi min ba kuma ni bashi nake tausayi ba, ita matar nasa batan san komai ba, Ta ji kuka Mohell a bayi tashiga ta dauko Shi... Yaya look at this innocent soul.. Koh Dan Shi bai kamata kayi mata haka ba, plz Yaya let her go.. She has nothing to do with this plz.
Mun rike ta ne anan sabida mu samu mu dauki fansa Akanshi ba ita ba, plz karkayi Mata Haka.

Ya dago da jajayan idonsa ya kalle Hazrat ya ce kaci sa'a ta amma da yanzu kaji yanda ake ji in aka ci zarafin Na kusa da Kai.. Ya noshe Hazrat a baki kafin ya fice daga dakin.. Nushin ne yadawo da Hazrat cikin hayyacin shi, Ya sauke naunayir ajiyar zuciya yace Alhamdullillah Ya Rabb..!

Ta taemaka ma Inteesar ta shiga bayi Don ta gyara jikin ta, kafin ta hada warm water taba ma Mohell..

Saida ta jira sun gama shiryawa, tahada mata tea tasha..

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now