79

60 7 0
                                    

*🤍THE MAID (MAI AIKATAU)🤍*

BY THE DMKs✍🏻

*79*










Washe gari da safe
Hazrat da sassafe Ya bar gidan, Inteesar bata ma San ya fita ba..
Sai wajan karfe tara din safe ta tashi, lokacin baba Laure Tazo Tana knocking door inta..

Ki shigo baba Laure.."

Hajiya ina kwana, Antashi Lfy Ya babana ya kwana?

Lafiya lau baba Laure.. Ya safiyar?

Alhamdullillah Hajiya..
Hajiya mai za ayi da safe naga Haryau baki canza time tebir din ba..

Oh oh cooking time table din tun na wacca sati ne?

Tun na sati biyu dasuka wuce, Kuma chef Bello, Kinsa hajiya baida lafiya..shiyasa nazo ki canza sanan kuma ki gaya mana abinci dazamuyi, ina zuwa baba Laure bari in duba Abby Mohell,
Ai Hajiya tun wajan shidan safe ya fita..
Tayi shuru na dan wani lokaci kafin tace chips and salsa Verde Da Pepper spray. Sanan na lunch white rice and stew then dinner bread wrap and strawberry smoothie. Cuz naga kamar ciki na yafara girma kuma banson tumbi yana bata shape.

Hajiya kenan Nide Banga wani tumbi ba.. Tace Bari naje na gaya masu.. Kafin ta tashi ta Tafi..

Yaya ya fita da safe, koh dai gun yusrah zai je?

Meyasa zai fita without letting me know..?

I need to do something about it before it gets out of hand.

Ta daure fuska ta shiga bayi tayi Abinda Zatayi ta fito daidai da lokacin Mohell ya tashi sai kuka yakeyi... Acici kawai daga jin motsi ka tashi.. Da wani bakin ka Agurin kamar na babanka.

Ta tura ma Hazrat text; yaya good morning anjima zan je in gaida mom.. Ayi Aiki lafiya..Tayi sending..


*** *** ***

Yusrah yau da wuri taje office cuz Aiki yana nan jibge yana jiranta...

"Hello sectary ki turo min accountant yanzu nan.. Tana ajiye headline din sai ga Maryam ta shigo, bayan sun gaisa

Ma'am on Friday an aiko miki da sako, tabata wani bouquet of roses tana murmushi.

Yusrah ta karba da mamaki cuz tasan through out the weekdays and weekend Kulum sai sun hadu da fu'ad toh waye wanan ya aiko mata dashi... Ta bude to her surprise taga sunan no1 enemy ta Wato Hazrat Mohell.. A short note din taga ansa your beautiful just as this flowers have a nice weekend...

She aggressively tore up the paper and throw up the bouquet away...
How dare him send this to me?

Next time don't ever accept or bring anything that belongs to him OK.. Tafada in a bitter way more like a warning..

But friend, I thought you guys are friends...

Yusrah bata bari takarasa ba ya daka Mata tsawa enough of this.. Now get out of my office saying it in a furious way..

Maryam ta tashi ta juya tana dariya.. A zuciyar ta tace wow the game is getting more interesting than I ever thought.. I'm going to have him all to myself.. Tayi Dariyan mugunta ta fita.
Bayan ta koma office Tace toh mai ya hada madam inta dashi da har take fadin she won’t forgive him..  Oh oh! Yanzun na tuna wai sabida ya riketa ranan seminar shine take wani baza ta yafe Mai ba..koh tamanta shine sanadiyar da akayi selecting company su? Da ace baya gun, ba wanda zai choosing company su, a ita dole Wai ustaziyya ba’ataba jikinta rubbish I despise her alot walhy, how I wish I could take everything that belongs to her.. I see no reason why a hot handsome wealthy man like Hazrat Mohell wl be obsessed with a girl like her? Whilst gani nan fara and I'm boosty Kuma nasan maza all men want boosty gals(nikam nace count Hazrat out😏koh kin manta Matar shi ta hadu Sosai?  Koh kin manta yusrah tafiki kyaun jiki da kuma kyau just because you are fairer than her doesn't mean you're beautiful😏😏da wani flat Ass inki a wajan in banda boobs din dake jikinki da baki ganu ba... Amma ba laifi kina da kyau Kema, amma in anasa sexy ladies karma kiyi tunani kanqi aciki😏)

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now