26

110 7 0
                                    

*🤍THE MAID (MAI AIKATAU)🤍*

BY THE DMKs✍🏻

*26*






Inteesar ta fito sanye da hijab har kasa mom na rike da ita, sai shesheki kuka takeyi... Mom sai lalashinta takeyi har suka isa gun mota...
Daughter ki shiga ciki.
Inteesar tace danAllah Kizo muje tare plz plz mom..
Mom tace Haba daughter bazan iya binku yanzu ba amma I promise you zan dinga zuwa dubaki da kyar tasamu ta shiga...

Hazrat tunda yafara tuki koh kallonta beyi ba Wai yana jin haushi kukan da takeyi sai kace Shi ya zama monster...
Suka isa gida hamza ya zo da sauri yana masu Sannu dazuwa sanan ya taya su shigar da kanya ciki... Ya ajiye masu a daidai big parlor kafin ya dawo gun Oga nasa..

Hazrat yace where are they?
Hamza yace suna Tsohon flat din
Hazrat yace very good... Ka kara sanar dasu cewa koh ba mistake Banso suyi gigin zuwa small parlor iya kanci su dakin Mata ta sai big parlor kafin ya shiga ciki Ya barta a ciki.. Dakanta ta gaji ta fito ta shiga ciki ta samu wuri ta zauna
Hamza shi kuma ya Rufe motan

A canza setting din gida ga ba daya yanzu dakin ta Daya Dana shi sanan kuma kafin ka kai big parlor Akwai long corridor Akwai wani part a gun anan aka shirya mata sauran kanya daki.

Hazrat ya na daki har yagama Shirin bacci, sai ya tuna da Abinda ummah Tace mai dai, kafi ya sauko sai da ya kwashi Kusan 30mins ya sameta harta Fara bacci... Ya saya yana kallonta kafin ya zo yasa Hannu ya dauke ta, tayi saurin ta farka ta ganta a Hannu shi ta zaro ido tana ta Kallon shi
Shiko Hazrat koh kallonta beyi harsai da ya ajiye ta a bed, tasaya Tana mamaki inda ta ganta yashiga bayi ya hada mata ruwa Wanka kamar yanda ummah tace yadinga Mata,

Yace oya Kije kiyi wanka, tace na fayi Wanka da kafin na fito,
Hazrat yace tun da Asr fa kk yi Kuma bagan kin sakeyi oya maza ki wuce Kiyi wanka tafara bubuga kafa kafin ta tashi ta shiga,
Hazrat yace da hijab zakiyi Wanka?
Inteesar tace eh.
Hazrat yace zaki fito Ki same ni ai...
Kafin ta fito ya shirya mata Abinda za taci, Harda su ice cream inta..

Inteesar ta dade dagama Wanka amma tana tsoran fitowa, yayi knocking yace Wai lfy koko sai nashi go..
Inteesar naji Haka tafito sanye da hijab amma towel ne aciki...
Hazrat ya fita ya bata time ta dan canza kafin ya dawo dakin..
Ya sameta cikin dogon hijab kawai sai ya tabe baki... Ya bude mata bon bon chicken salad and chips sanan kuma ga ice-cream inta...
Inteesar ta gyara zama tafara cin abinci ta sai da takusa cinye komai ama banda salad Wai zai sa ta Amai...ice cream ma tace sai anjima
Shiko Hazrat Abin mamaki ya Bashi yanda take cin abinci

Inteesar tace yaya anan zan kwana ne?
Hazrat yayi banza da ita ya kwashe kaya ya fita dasu kafin ya dawo.. Ya dauki wayar shi ya koma parlor Don Ya karasa ayukan sa Bashi ya shigo dakin ba sai to 1, ya same ta tayi shame tana bacci kuma ta cire hijab.. Ya tabe baki yace ai na dauka dashi zaki kwana..

Hazrat yashiga bayi ya dauro alwala ya fito.. Ya fara sallah Bashi ya idar da sallah ba sai to 2..

Ya juya yana kallonta yanda take bacci kawai sai yayi nodding head insa ya dauki wasu blanket ya koma parlor ya kwanta, yau ma a takura ya kwana... Har Adu'a yake Safiya tayi duk dacewa Gobe weekend ne amma ya kosa

Next morning

Inteesar was so happy sabida tayi baccinta cikin jin dadi... Ba tama damu da ina yake ba...
Ta yearning bata gama Rufe baki ba taga ya fito daga bayi dagashi sai short towel.. dripping wet from head to toe...
Inteesar ta saki baki tana Kallon shi taga yakara mata kyau duk dadai ya rame amma broad chest insa na nan sai binshi takeyi da ido...
Shima Hazrat ya tsaya yana kallonta da mamaki yace

What ?

Inteesar tayi saurin kawar da fuskanta tace

Good morning yaya.

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now