66

68 7 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*




        BY THE DMKs✍🏻





             *66*












Inteesar ta koma tayi wanka, ta danyi light makeup sannan ta dauki favorite gown Wanda yake hade da favorite color ta, tasa...tayi packing gashin ta, Gashi gaban goshin ta sai shining yakeyi.....ta fesa secret pef😉 ta fito ta nufi dakin sa, ta shiga da Salama....

He was astonished by the way she dressed....still looking at her...

Tagan Kallon yayi mata Yawa, tace dama I came  to check on my boss..

Shide Hazrat ya kasa ce Kala, yana kokarin tunawa inda ya gan kayan nan.. Amma yakasa tunawa, Ya rike Kansa da karfi koh zai tuna ya kasa...

Tace tunda Yayi Barci Bari na dauki shi...ta matso kusa dasu ta Duka zata dauke shi ya rike mata Hannu, yace its like I know you somewhere.. You, the dress all looked familiar to me .. Plz where? Have we met before?
Inteesar tafara hamdala a zuciyar ta tace yafara recalling... "

Sai kawai taji yace oh oh I'm sorry, maybe a tv nagani.... Yace ki barshi anan kawai in ya tashi zan kira ki,

Plz, can I ask you something ?

Tayi saurin nodding Eh'da murmushi a face inta

Where's the father of your son ?

Her smile faded away instantly..

Tace what? Plz don't feel offended...its okay, if you don't wanto talk about it.

Tace do you need anything?

Yace No,

Tafito ta koma dakinta.. Taji kamar ta sa ihu Sabida haushi... Yau tama kasa cin abinci Sabida bakin ciki.... Abincin Haka Ya gama zaman shi koh taba shi batayi ba... Koh minti arba'in batayi ba ta jiyo kukan Mohell... Tace I won't go har sai ya kirani.
Tana fadin haka kawai tajiyo karar bell yana kirata kenan sai da ta dan dauki Dan lokaci kafin taje... Ta shigo da salama, taga ya Rufe kune alamar kukan Yaron Na damun shi..

Bayan ta dauki shi tace Dan tayani Jan zip din kasa, ta juya mai baya... Hazrat ya tsaya yana ta kalon bayan kamar Wanda yake koyan karatu.. Tace plz kaga Yaron na kuka... Kafin ya sa hanu yayi zip down... Hannun Shi yataba bayanta sai yaji wani electric shock itama sai da taji.. ta kulle idonta kafin ta koma sofa dake opposite him ta zauna zata fito da nono ta ba Mohell....

Hazrat yace what are you trying to do?

I'm trying to feed my pearl.

But you don't really expect to feed him here or don't you have sh..

Bata bari ya karasa ba tafara Bashi nono...kawai yasaki baki yana Kallon Ikohn Allah... Bayan Dan Mintana kadan tace ya isa haka zata cireshi ya fara kuka, ta ja hanci Tace like father like son, inku Kama abu daya Kun kama kenan, baku san hakuri ba, bakusan Gobe ba..

Abin yayi ringing a kunnen Hazrat... Sai jin magana datayi repeatedly a kunnen sa yakeyi...sai yafara gani wata rike da yaro Tana gaya Mai haka amma fuskansu Yayi blur saidai voice din yake ji..

*****×********×*******×********×********×*********×********

Yusrah cike da farin ciki ta koma gida saida tayi soojood shukurah Sabida yanzu Tana da hope yayanta zai dawo gareta Indai ya karyata Abinda ake tuhumar sa dashi, amma matsala shine Haryanzu ya hamza yaki yarda da Haka dole ta dage wajan convincing insa tana cikin Hakane taji ana Kiran sallah magrib kawai ta fada toilet tayo alwala ta fito ta nufi wajan yin sallah tayi tana idarwa Mama ta shigo dakin.

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now