73

80 10 2
                                    

*🤍THE MAID (MAI AIKATAU )🤍*








     BY THE DMKs✍🏻













         *73*

















Tana ganin ta a hanunshi takara damke idonta tana fadi

"I better be dreaming "

it’s not real.. Still ta kara budewa taganta a hands inshi...

Yace are you okay?
(Kai hazrat Banso shishigi fa da nima rigima 😏😒)

Can you walk? daidai da lokacin da maryam Tazo gun.. Tace thank you sir, sai mishi fari da ido takeyi ta rike madam inta amma hankalinta na gun Hazrat.. You are so handsome Sir, Hazrat baice komai ba har ya koma seat insa... Maryam sai surutakai take yi tace walhy madam Dani ya rike walhy bazan sake shi ba Nima rikeshi zanyi gam.. Madam Ya hanunshi yake so soft koh? Yusrah ta daka Mata tsawa Tace ni kin bi kin dameni da magana.. Ke ma bakya ta maganan koh za ayi selecting in mu koko aah you are just carried away by his look..

Suna zama ba dadewa ba aka gama presenta.. An Zabe company biyar Acikin wanda sukayi presenting... Aka  sanar da company da wanda ya dauki nauyi su..

Yusrah sai Adu'a takeyi kawai taji Ance Hazrat ya dauki moddibo and alfazazzi zasu je Saudi suyi 6month Don sukaro sanin akan yanda suke businesses kafin su Fara masu exporting Rice din...
Nan take yusrah taji wani Irin a jikinta ta rasa dadi take ji koko akasin haka...anan fitowa daga hall din yan press dayawa suna jiran fitowa su, sukayi saurin zuwa gun Hazrat securities zasu stopping insu Hazrat yace a kyalesu

Sir abaya Kai da moddibo Abokanan gaba ne sai gashi yanzu kayi selecting insu .. Koh Zamu iya jin dalili

Hazrat yace we're all here for good... We're here with the government in other to motivate and inspire our young entrepreneurs and in rising our economy hope and also to help one another to increase our financial stability... I am not here to compete with anyone else though ... I’m very sure Everyone here knows that we produce the best and quality goods amongst them all, not only in Nigeria but in the whole West Africa.. You help others by lifting...
And also let bygones be bygones I hold no grudges against anyone.. Which is the teaching of ISLAM"
Duk maganar da yayi yusrah tanajin shi amma tarasa meyasa yake so ya taemaka masu bayan abinda sukayi mai... Koh dai yana shirin yi mana wani abune??? cuz nasan bazai taba yin Haka without getting anything in return. Toh Mugu in shaa Allah, Allah Ya fika kuma zai kare mu daga sharrin ka.

Inteesar na zaune a dakin phone inta yayi buzzing alamar message  Yashigo wayar tana dubawa taga unknown number ne, Tana mamaki amma kuma sai ta bude to her surprise taga pics din yakai four, na Farko pix Hazrat ya miko hanu zai tare wata da ke shirin faduwa, na biyu kuma ya rikota yana Kallon face inta, Itakuma idonta a rufe. Na uku Kuma ta bude ido suna Kallon Juna  na hudu Kuma ya dafata da alamar magana yake mata.. Inteesar ta kara zooming pix kawai sai taji wasu zafafan hawaye na saukowa idonta ta furta yusrah... Kuka yaci karfin ta, tafada kan gado sai kuka Takeyi... Tana cikin haka wani text ya shigo.. "turn on your TV" Tayi saurin kunnawa tagan Hazrat ne live on TV yana bada reason na choosing moddibo and alfazazzi... Kuka ya karu yafi na dazu.

Ya rabb Allah mai Ke shirin faruwa Dani ne? Walhy bazan iya jurewa ba, bazan iya jure gani Hazrat da wata ba nasan ganin Shi da wata zai mafimun amma , da yusrah zai zamai mun ajali na..nasan bazan iya competing da ita ba, Sabida ta zarceni a komai.. Itace first love insa' yanzu Ya zanyi da Raina in yaya ya aureta?? Kawai ta Rufe baki Saikace tayi tsabo ..tana cikin Haka wayanta yafara ringing Tayi picking da sauri..

"hello mom"

Daughter kina LFY?

Lafiya mom, daughter'

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now