42

69 9 0
                                    

*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*









       BY THE DMKs✍🏻









               *42*















Inteesar taga inda Ussy Yayi packing car din, tayi saurin ta shiga kafin ya kuna mota suka wuce..

    Hazrat yace ma doctor ya Sallamai sa kawai, Don zamanshi anan Bai Dawani amfani, Doctor yace Gaskiya baza a yi discharging inka yanzu ba, sabida condition ka maybe from now to next two days,
   Plz doc. I'll be fine in shaa Allah, Akwai abubuwan da zanyi ne Kuma zamana anan zai hanani..
  I'm so sorry Hazrat we just can't discharge you now. Ya fita ya Bashi wuri yace ma Nurse ta samai ido Sosai.

    Inteesar kam sun dauki hanyar kano, Ita dai fatan ta Allah ya sa taci ma burinta, Allah yasa ta samu Abinda ta je nima.. Mom ta kirata, Mom Ina hanya zan je Kai sadaqa sai can da dadaddare zan dawo In shaa Allah,
OK daughter Allah ya kaimu.. Nima yanzu nake zuwa asibitin.
Mom ki gaida min Shi.. Kice mai sai can dare zanzo.... na aika mai da abinci Harda na rana.. Kafin sukayi Sallama tayi ending call din.
   Ta dauki wayar tana chatting da Farida... Sai chatting suke yi.. Tana cikin chatting da ita sai waya ya sulubai Ashe har tafara Barci bata Sani ba. Farida koh sai jira amsan tambayata takeyi ama taji shuru can sai ma aka kashe data.. Farida takira ta bata amsa ba kawai sai ta cigaba da harkokin gabanta..

Hazrat na asibiti wayar shi yafara buzzing alamar Kira wayan ya shigo, yana dubawa yaga  manager ya amsa da kyar, yaji voice din manager kamar yana kuka

Hello Aminu...?

Hello sir... I I am sorry sir..!

Aminu why are you telling me sorry?
what do you mean by your sorry?

Sir I am so sorry sir, plz forgive me..

Aminu can you get straight to the point and stop beating around the bush..
For the last time, why are you sorry?

lemme call on video

Enhe Aminu go on..

Sir I'm sorry we failed to to to..

To what Aminu?

We failed to protect your properties sir...

Bai karasa magana Hazrat yaga ana nuna warehouse insa ya kone da wuta kurumus kuma akala sunyi rasa kayan 500,000$.. Kuma an rasa daga ina wutan ya fara, tunda ba factory bane bale ace fire outbreak ne, 

Hazrat freaked out..baisan sanda phone din ya fado ba..

Su Fahad nagani sukayo asibiti, Haka su ummah duk suna gun..
Abby sai da gabaya yazo hankali atashe yana nazarin abinda ya faru..

Hazrat ya kasa magana Sabida, he's not even thinking straight..

Son, kayi hakuri da wanan kadara.. Haka Allah ya kadara maka so I want you to have Faith In HIM and in shaa Allah everything wl be fine... But abinda ya daure min Kai shine Ya akayi har 48hours bomb ya zauna a warehouse din? I think is high time you set your priorities free..
Nasha gayama I don't trust your manager but you insisted on...

Abby you mean to tell me that my warehouse was bombed?

Yes son, that's what they said..
Do you know the funny thing?
Shine an duba CCTV footage ba aga kowa tagun ba... So you need to think twice about Aminu son, he doesn't worth your trust.

He aggressively stood up with the drip on, yafara biga hands insa a bango,
I swear Aminu if I found out that you have something to do with this Walhy you'll spend the rest of your life in prison..
So fahad sai kokarin calming insa down sukeyi.. Ummah koh sai kuka takeyi da kyar ya samu zuciyarsa yadan lafa.. Ya kira AY da Akama Aminu manager sa, kuma Haka akayi kuwa

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now