52

85 6 0
                                    

*🤍THE MAID (MAI AIKATAU)🤍*




BY THE DMKs✍🏻



*52*




Yusrah MJ...!
So you're alive?
I thought I would never see you again.. Yafada yana hawaye.. Inteesar kallon shi da mamaki takeyi.. Hayatie mai kk fadi Kuma kai dawa kk yi..

My jannah itace itace bata mutu ba, nagode da Allah ya sa bata mutum ba...Shekaru Gomasha biyu dasuka wuce Nakasa manta komai  Kulum da ita nake kwana, Kulum kuma sai naganta, Ashe dama ba ghost inta nake gani ba Itace dakanta.. Alhamdullillah Allah..!

Hayatie Haryanzu kasani Acikin duhu fa? Wacece kake magananta Haka?

I'm so sorry my jannah I lied to you about my past.. Abinda ya faru tsakani na da jummai Gaskiya ne and I did rape her almost to death, I mixed up the story with hers.. I'm so sorry my jannah bata bari ya karasa ba ta daga nikab din..
Hazrat yayi shock gani cewa ba ita bace, kuma koh Kama basayi... Abun ya daure mai Kai..
Sister dama Kece kk sa nikab? Ai jiya kin shigo ba tare da nikab ba..?
Yarinyan Batace komai ba ta tashi ta Tafi, Inteesar tafara ma Hazrat kallon tuhuma..? Nifa Haryanzu Banga ne ba.. Mai kk nufi? Kuma Naji yace yazo daukan fansa??
Plz kagayamin Mai ka aikata a past inka da zaisa ayi mana Irin cin mutunci Haka??  Tafada Tana kuka Shima Kansa kukan yakeyi..zai yi magana kenan su ussy suka shigo dakin, toh sai ayi bankwana Hazrat lokacinka yayi...

Ussy mai kuke nufi da lokacin sa yayi?

Hajiya kenan, yafada yana dariya.. Kuyi bakwana dashi Don yau dole ya bakunce lahira hhhhhhhhhh..

Innallillahi Wa Ina ilahi rajiun.. DonAllah ussy kayi mana rai Karka kashe Shi.. Wai Mai mukayi ma ne haka?

Mijinki zaki tambaya akan Rayuwan shi na baya, cuz Nima I have no clue about it but now is too late... Ku dauke shi mu tafi,

DanAllah ussy karkayi min Haka suna fita tafadi kasa taji numfashi ta na kokarin dauke mata sabida yanda zuciyarta Yayi nauyi kamar ansa dutse, tun tana jin kuka Mohell harta daina jin kukansa.

****×*****×*****×******×

Washegari dasafe su AY suka kama hanya zuwa kauyen su baba Laure...sun isa lafiya kuma sun samu Abinda suke so, yanda ta fada masu Hakane ba karya aciki..
Suna dawo suka sanar dasu Fahad, cewa ba hanun baba Laure aciki. So don Haka aka sake ta, sukuma su hamza suna cell Haryau ba asake su ba, anata bincike akan wayoyin su especially na Dauda da shine na Hannu dama ussy.
Da misalin karfe 8pm aka sake su Hamza amma ba Dauda aciki.

Su Fahad suna gidan Najib suna duba flash din sugan koh zasu gan wani sensitive abu aciki,

Zuwan su company, Najib yasamu access to the company through internet.. Yana duba full name din CEO din amma Babu, Saide in abbreviation M moddibo.
Fahad Acikin yammata da Hazrat yayi Akwai mai suna daya fara daga m?

Fahad yayi shuru kafin yace Gaskiya babu, kuma kai ma Kasan hazrat baida budurwa koh Ada Saide Indai mai company Namiji ne ba macce ba..

Haba fahad, Ina da tabbacin cewa macece, katuna wanan yaro da aka kama Kwanaki cewa Yayi sanye da nikab take that means tadade Tana monitoring movements in mu which shows that she's very smart and she's not working alone..
So dole mu dauki hanyar da ta dauka, yanzu Haka zan shiga ainihin account inta, cuz dole in full zata Basu.. But matsala shine bansa code insu ba...

Kunsa mai nake so nayi masu?

No, Saika fada

Inason inyi kamar yan yahoo inshiga account insu na company, I'm damn sure they would be alerted,sabida nasan for sure zata kira manager su ta nan ne zamu Kama ta, tunda ance su basa iya kiranta Saide ta kirasu, yanzu Haka number manager nayi connecting duk call dazai shiga wayar sa zan gani..

THE MAID(MAI AIKATAU)Where stories live. Discover now