65

320 56 9
                                    

'''TYPING'''📱

*_👑SHUGABA👸_*
_(Cigaban Zulfa)_

_Wannan labarin kirkirere neh! Any likeness of tale or way of life should be considered as a coincidence_

*_Wattpad:Mhizzphydo_*

*My Books are;*
*_Abar so_*
*_Zulfa_*
*_Shugaba_*

*Page 64*

*#Midnight supper... Not edited*
Sosai ta dage tana koyan abubuwan kala-kala a hakan ma wai she's gifted shiyasa abubuwan basu bata wahala

Favorite food din dakuma na maman sa duk ta koya, kaii hatta favorite food din kowa na gida, haka tasa Sarauniya tayi mata kwararren bincike akan su, yanzu babu abinda bata sani ba game da mutanen gidan hatta families dinsu wanda basu Zama tare

An tsuma ta kan da abubuwan gargajiya(kun dai san Maiduguri sun yi fice a irin abubuwan gargajiyan nan.... I love that state daga kan turarukan su abincin su🤧)

Ko ina ta zauna sai kaji kamshi ajikin ta muddin har ka matsa kusa da ita wai 'cool scent' inji Ateefa cos sanda tasan yanda zata yi aka siya irin turaren da take amfani dashi

Kasancewan basu san cewan bata Jin kamshi ba cos bata fiya son fad'in abubuwan da suka shafe ta ba shiyasa suke Shan mamakin yanda bata irin cewan kamshin yayi mata dad'i....

Wakan dake tashi daga cikin wani katon MP dake ajiye akan dressing mirror ne ya cika d'akin

Inda enmatan ke zaune akan gado suna kallon Ateefa dake ta tikan rawa cikin raha da farinciki

Wani irin move tayi wanda hakan yasa Faty dirowa daga kan gadon tana cewa

"Nima ai Zan iya irin wannan!"

Matsa mata Ateefa tayi tana cewa"in har kikayi irin yanda nayi Zan baki 1k"

Sauran ma dirowa sukayi suna cewa"Muma gamu nan!"

Rewinding din wakan tayi sannan tace suyi, duk yanda suka yi basu getting dinsa don dolen su suka koma suka zauna cikin rashin Jin dad'i

Itakam Shugaba dariya ya gama cika da ganin yanda suka wani kunkumbura

"Ke fa?? Zakiyi trying ne??"ta tambaya tana kallon Shugaba

A hankali tace"Don't dare me fa!"

"I dare you... You're not social so I doubt if zaki iya rawa!"

"5k"

Shuru Ateefa ta dan yi kafin tare"call!"

Murmushi mugunta  tayi tare da mik'ewa tana cire karamin ribbon din da tayi parking din gashin ta

Ihu enmatan suka sa saboda wani irin burgesu da tayi, cikin nutsuwa take bin Wakan kaman taga Ateefa ba yi

B'aki bud'e Ateefa take kallon ta saboda batayi tunanin zata iya ba

Haka ba don taso ba ta bawa Shugaba 5k din hannun ta wanda shine last card din da take dashi a wannan lokacin

Babu kunya ta karb'i kud'i harda nagode da wani irin murmushi akan fuskar ta

Wajen wardrobe tayi tana cewa"ku shirya mu fita shakatawa!"

"Amma mama tace kar ki fita fa!"

"In bazaki je ba ki fita daga d'akin nan!"ta fad'a tana ciro kayan ta batare da ta kalli Adda Hanifa da tayi magana ba

"Allah ya baki hak'uri daman naga su mama na parlour ne duk yanda zamu yi sai sunga wucewan mu!"Adda Hanifa ta fad'a a hankali

"Inace Nina ce ku shirya??ku hanzarta ni nasan yanda zanyi dasu!"ta fad'a

👑👑SHUGABA👑👑Where stories live. Discover now